Advertisement

Featured

Home Labarai Featured Page 3

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a kan ƙoƙarin magance tsadar farashin abinci a Nijeriya.Buhari ya bayyana haka ne, lokacin...

Rikicin Aure: Matashiya Ta Kai Mahaifinta Ƙara Kotu A Kaduna

0
Wata matashiya Halima Yunusa ta kai mahaifinta ƙara kotun shari'ar musulunci a Kaduna kan zargin ƙin aurar mata masoyinta mai suna Bashir Yusuf.Jaridar Daily...

2023: Aisha Buhari Na So Kowace Jam’iyya Ta Tsaida Mace Takarar...

0
Uwargidan Shugaban Ƙasa A’isha Buhari, ta yi kira ga dukkan jam’iyyun siyasar Nijeriya su tsaida mace a matsayin ‘yar takarar muƙamin Mataimakiyar Shugaban Ƙasa.A’isha...

Alhini: Tinubu Ya Soke Bikin Haihuwar Sa Saboda Harin Jirgin Kaduna

0
Jagoran Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya soke taron bikin cika shekaru 70 da haihuwar sa, wanda aka shirya gudanarwa a birnin Lagos saboda...

1ST Class: Majalisa Ta Tattauna Kan Daukar Masu Digiri Aiki Kai...

0
Majalisar wakilai na son a fara daukar daliban da su ka kammala digiri da sakamako mafi kyau daga cibiyoyin ilimi na Nijeriya aiki kai...

Makamashi: Minista Ya Kira Taron Gaugawa A Kan Matsalar Wutar Lantarki...

0
Ministan harkokin lantarki Inijiniya Abubakar Aliyu, ya kira taron gaugawa na masu ruwa-da-tsaki domin lalubo mafita game da matsalar wutar lantarki da ta tsawwala...

Rusau: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Kwace Takardar Shaidar Digirin El-Rufa’i

0
Kungiyar Malaman jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, ta dage a kan cewa sai jami’ar ta kwace takardar shaidar digiri ta gwamnan...

Rashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta TUC Za Ta Tafi Yajin Aiki

0
Kungiyar Ƙwadago ta TUC, ta yi barazanar tafiya yajin aiki matsawar matsalar ƙarancin man fetur ta cigaba nan da ‘yan kwanaki kaɗan masu zuwa.TUC...

Zargin Kisan Gilla: Gwamnatin Jihar Katsina Ta Haramta Kungiyar Tsaro Ta...

0
Gwamnatin jihar Katsina ta haramta ayyukan kungiyar ‘Yan  Sa-kai a fadin jihar baki daya ba tare da wani bata lokaci ba.A wata sanarwa da...

Bincike: Babbar Alkalin Jihar Zamfara Ta Kaddamar Da Kwamiti Kan Mataimakin...

0
Babbar alkalin Jihar Zamfara Mai Shari'a Kulu Aliyu, ta rantsar da kwamatin mutum biyar da zai binciki laifukan da ake zargin Mataimakin Gwamna Mahdi...

Karancin Man Fetur: Jama’a A Najeriya Sun Shiga Mawuyacin Hali

0
Rahotannin sun nuna Jihohin Najeriya da dama sun shiga wannan makon da matsananciyar matsalar karancin man fetur, wadda daman tun bayan sati biyu da...

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba

0
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta Jihar Taraba.Jaridar...

Hana Fasakwaurin Kayan Tarihi: Najeriya Da Amurka Sun Kulla Yarjejeniya

0
Najeriya da Amurka sun sanya hannu kan wata yarjejeniya da za ta kare kayayyakin al'adu da tarihi ta hanyar hana fasaƙwaurin su.Jakadiyar Amurka a...

Cire Tallafin Man Fetur: Majalisar Tattalin Arziki Ta Najeriya Ta Gama...

0
Majalisar Tattalin Arzikin ta Najeriya ta kammala zamanta na farko a wannan shekarar ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ba tare da yanke...

Tallafin Man Fetur: Ku Kasance Cikin Shirin Yin Zanga-Zangar Gama-Gari –...

0
Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta umarci ‘ya’yan ta dakungiyoyin da ke karkashin ta da sauran ma’aikatan gwamnati su shirya yin zanga-zangar da za...
Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Ilimi: Najeriya Ta Bude Kafar Internet Domin Koyo Kyauta

0
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara neman ilimi ta intanet kyauta, wanda ake kira da “inspire.education.gov.ng” ya kuma shafi kowanne matakin karatu domin saukaka...

Adawa Da Juyin Mulki: Jama’a Da Dama Sun Fito Zanga-Zanga A...

0
Mutane da dama ne suka fito kan tituna a Khartoum babban birnin Sudan domin nuna rashin goyon bayan su ga sojojin da suka yi...

Karaya: Kasurgumin Dan Bindigar Da Ya Addabi Zamfara Na Neman A...

0
Kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu yankunan Jihar Zamfara, Bello Turji, ya nemi ya ajiye makamansa don a tsagaita zubar da jini...

Matsalar Tsaro: Mabiya Darikar Kadiriyya Sun Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman

0
Mabiya Darikar Kadiriyya a Najeriya sun gudanar da addu’o’i na musamman domin neman dauki daga Allah Ya kawo karshen mastalar tsaro da ta addabi...

Ramuwar Gayya: Najeriya Za Ta Dakatar Da Jiragen Kasashen Da Suka...

0
Daga ranar Talata, 14 ga watan Disamba gwamnatin Najeriya za ta dakatar da jirage daga ƙasashen Birtaniya da Kanada da Saudiyya da Argentina sauka...
Call To Listen