Kotu Ta Umarci Aa Zaura Ya Gurfana A Gabanta Kan Zargin...
Wata babbar kotu tarayya da ke zama a Kano ta umarci ɗan takarar sanata na Kano Ta Tsakiya a karkashin jam’iyyar APC...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a kan ƙoƙarin magance tsadar farashin abinci a Nijeriya.
Rikicin Aure: Matashiya Ta Kai Mahaifinta Ƙara Kotu A Kaduna
Wata matashiya Halima Yunusa ta kai mahaifinta ƙara kotun shari'ar musulunci a Kaduna kan zargin ƙin aurar mata masoyinta mai suna Bashir...
2023: Aisha Buhari Na So Kowace Jam’iyya Ta Tsaida Mace Takarar...
Uwargidan Shugaban Ƙasa A’isha Buhari, ta yi kira ga dukkan jam’iyyun siyasar Nijeriya su tsaida mace a matsayin ‘yar takarar muƙamin Mataimakiyar...
Alhini: Tinubu Ya Soke Bikin Haihuwar Sa Saboda Harin Jirgin Kaduna
Jagoran Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya soke taron bikin cika shekaru 70 da haihuwar sa, wanda aka shirya gudanarwa a birnin...
1ST Class: Majalisa Ta Tattauna Kan Daukar Masu Digiri Aiki Kai...
Majalisar wakilai na son a fara daukar daliban da su ka kammala digiri da sakamako mafi kyau daga cibiyoyin ilimi na Nijeriya...
Makamashi: Minista Ya Kira Taron Gaugawa A Kan Matsalar Wutar Lantarki...
Ministan harkokin lantarki Inijiniya Abubakar Aliyu, ya kira taron gaugawa na masu ruwa-da-tsaki domin lalubo mafita game da matsalar wutar lantarki da...
Rusau: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Kwace Takardar Shaidar Digirin El-Rufa’i
Kungiyar Malaman jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, ta dage a kan cewa sai jami’ar ta kwace takardar shaidar digiri...
Rashin Fetur: Ƙungiyar Ƙwadago Ta TUC Za Ta Tafi Yajin Aiki
Kungiyar Ƙwadago ta TUC, ta yi barazanar tafiya yajin aiki matsawar matsalar ƙarancin man fetur ta cigaba nan da ‘yan kwanaki kaɗan...
Zargin Kisan Gilla: Gwamnatin Jihar Katsina Ta Haramta Kungiyar Tsaro Ta...
Gwamnatin jihar Katsina ta haramta ayyukan kungiyar ‘Yan Sa-kai a fadin jihar baki daya ba tare da wani bata lokaci ba.
Bincike: Babbar Alkalin Jihar Zamfara Ta Kaddamar Da Kwamiti Kan Mataimakin...
Babbar alkalin Jihar Zamfara Mai Shari'a Kulu Aliyu, ta rantsar da kwamatin mutum biyar da zai binciki laifukan da ake zargin Mataimakin...
Karancin Man Fetur: Jama’a A Najeriya Sun Shiga Mawuyacin Hali
Rahotannin sun nuna Jihohin Najeriya da dama sun shiga wannan makon da matsananciyar matsalar karancin man fetur, wadda daman tun bayan sati...
Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta...
Hana Fasakwaurin Kayan Tarihi: Najeriya Da Amurka Sun Kulla Yarjejeniya
Najeriya da Amurka sun sanya hannu kan wata yarjejeniya da za ta kare kayayyakin al'adu da tarihi ta hanyar hana fasaƙwaurin su.
Cire Tallafin Man Fetur: Majalisar Tattalin Arziki Ta Najeriya Ta Gama...
Majalisar Tattalin Arzikin ta Najeriya ta kammala zamanta na farko a wannan shekarar ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ba tare...
Tallafin Man Fetur: Ku Kasance Cikin Shirin Yin Zanga-Zangar Gama-Gari –...
Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta umarci ‘ya’yan ta dakungiyoyin da ke karkashin ta da sauran ma’aikatan gwamnati su shirya yin zanga-zangar...
Ilimi: Najeriya Ta Bude Kafar Internet Domin Koyo Kyauta
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara neman ilimi ta intanet kyauta, wanda ake kira da “inspire.education.gov.ng” ya kuma shafi kowanne matakin karatu...
Adawa Da Juyin Mulki: Jama’a Da Dama Sun Fito Zanga-Zanga A...
Mutane da dama ne suka fito kan tituna a Khartoum babban birnin Sudan domin nuna rashin goyon bayan su ga sojojin da...
Karaya: Kasurgumin Dan Bindigar Da Ya Addabi Zamfara Na Neman A...
Kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu yankunan Jihar Zamfara, Bello Turji, ya nemi ya ajiye makamansa don a tsagaita zubar...
Matsalar Tsaro: Mabiya Darikar Kadiriyya Sun Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman
Mabiya Darikar Kadiriyya a Najeriya sun gudanar da addu’o’i na musamman domin neman dauki daga Allah Ya kawo karshen mastalar tsaro da...