25.8 C
Kaduna, Nigeria
Sunday, April 2, 2023

Featured

Home Labarai Featured

Sojoji Sun Yi Wa Mayakan Boko Haram Luguden Wuta

Rundunar tsaro ta hadin-gwiwa da ke yaki da mayakan Boko Haram a yankin Tafkin Chadi, ta kaddamar da wasu munanan hare-haren sama...

DSS Ta Kama Wasu Ma’aikatan Banki Masu Hada-Hadar Sayar Da Sabbin...

Hukumar tsaro ta farin kaya DSS, ta ce ta kama jami’an banki a cikin bata-garin da su ka kware wajen saida sabbin...

Ku Yi Amfani Da Kwanaki 10 Wajen Mayar Da Tsofaffin Kudin...

Khalifan Tijaniyya Sanusi Lamido Sanusi II, ya yi kira ga daukacin ‘yan Nijeriya su yi amfani da karin wa’adin da bankin CBN...

Shugaban NIS Ya Sake Gargadin Marasa Gaskiya A Kan Harkokin Fasfo

Shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa Idris Isah Jere, ya sake gargadin masu tatsar mutane kudi a ofisoshin fasfo,...

Diezani Ta Kama Hanyar Ƙwato Kadarorinta

Tsohuwar ministar man fetur diezani alison-madueke, ta kama hanyar maido da kadarorin ta da gwamnatin tarayya ta ƙwace. Diezani...

Atiku Ya Roƙi CBN Ya Ƙara Wa’adin Daina Karɓar Tsofaffin Kuɗi

Ɗan takarar shugaban kasa na Jam'iyyar PDP Atiku Abubakar, ya yi kira ga Babban Bankin Nijeriya ya ƙara wa'adin daina karɓar tsofaffin...

Ma’aikatan Kamfanin Jiragen Saman Najeriya Sun Shiga Yajin Aiki

An samu jinkirin tashin jirage zuwa ƙasashen waje a filin tashi da saukar jiragen sama na Murtala Muhammad da ke Lagos, inda...

Ta’addanci: An Sace Masu Ibada a Katsina An Kona Limamin Coci...

Ƙungiyar Kiristoci CAN ta shiga jimami da zullumi, sakamakon sace masu Ibada a Ƙanƙara ta jihar Katsina, da kashe wani babban limanin...

APC Da Wasu Jam’Iyyu Sun Rasa Mambobi Sama Da 30,000 a...

Akalla mutane dubu 30 da 847 su ka sauya sheka daga jam’iyar APC zuwa PDP a jihar Katsina. ‘Yan...

Za a Fuskanci Yanayin Hazo Na Kwana Uku a Najeriya –...

Hukumar kula da yanayin sararin samaniya ta Nijeriya NiMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo na tsawon kwanaki uku...

Kotu Ta Ci Tarar ‘Yan Sanda N10m Kan Tsare Dan Kasuwa...

Wata babbar kotu da ke zama a birnin Awka na Jihar Anambra, ta ci Rundunar ‘yan Sandan Nijeriya tarar Naira miliyan 10...

Aikin Zabe: INEC Za Ta Dauki Masu Yi Wa Kasa Hidima...

Shugaban Hukumar zabe mai zaman kanta a Najeriya Farfesa Mahmood Yakubu, ya tabbatar wa masu yi wa ƙasa hidima da ke da...

Maganar Rashin Lafiyata Shirme Ne Kawai – Tinubu

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana zancen rashin lafiyar sa da ake yayatawa a matsayin tsohon...

Jam’iyyun APC Da PDP Sun Yi Martani Kan Goyon Bayan Obasanjo...

Jam’iyyun APC daa PDP, sun maida wa tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo martani, game da ikirarin da ya yi cewa matasan Nijeriya...

Zan Gurfanar Da Waɗanda Suka Jefi Ayarin Motocina A Gaban Kotu...

Gwamnan Jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal, ya yi Allah-wadai da harin da aka kai wa ayarin motocin sa, tare da shan alwashin...

‘Yan Sanda 10,000 Da Aka Yaye Za Su Yi Aiki Lokacin...

Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba, ya ce sabbin kananan jami’an ‘yan sanda dubu 10 da aka yaye kwanan nan,...

Nijeriya: EFCC Ta Ce Za Ta Yi Gwanjon Filaye Da Gidaje...

Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta bude kofa ga duk mai sha’awar sayen manyan gidade da maka-makan filaye 160...

Harbe Lauya:  Ƴan Sanda Sun Fadi Sunan Jami’in Su Da Ake...

‘Ƴan sanda a jihar Lagos sun sanar da sunan jami’in su da ake zargi da harbe wata lauya har lahira a birnin...

Rashin Biyan Albashi: Malaman Jami’ar Yobe Sun Yi Zanga-Zanga

‘Yan kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU, a Jami’ar Tarayya ta Gashu’a, a Jihar Yobe, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan rashin...

Kotu Ta Umarci Aa Zaura Ya Gurfana A Gabanta Kan Zargin...

Wata babbar kotu tarayya da ke zama a Kano ta umarci ɗan takarar sanata na Kano Ta Tsakiya a karkashin jam’iyyar APC...

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
25.8 ° C
25.8 °
25.8 °
11 %
2.5kmh
100 %
Sat
37 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
38 °
Wed
29 °
Call Now ButtonCall To Listen