25.8 C
Kaduna, Nigeria
Wednesday, September 27, 2023

Featured

Home Labarai Featured

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin shi ta duƙufa a kan ƙoƙarin magance tsadar farashin abinci a Nijeriya.

Karaya: Kasurgumin Dan Bindigar Da Ya Addabi Zamfara Na Neman A...

Kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu yankunan Jihar Zamfara, Bello Turji, ya nemi ya ajiye makamansa don a tsagaita zubar...

Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...

Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da...

Tallafin Man Fetur: Ku Kasance Cikin Shirin Yin Zanga-Zangar Gama-Gari –...

Kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, ta umarci ‘ya’yan ta dakungiyoyin da ke karkashin ta da sauran ma’aikatan gwamnati su shirya yin zanga-zangar...

Miyagu Na Amfani Da Sunan Ipob Su Na Kashe Bayin Allah...

Kungiyar gwamnonin kudu maso gabashin Nijeriya, ta ce miyagu su na amfani da sunan kungiyar ‘yan A-Waren IPOB wajen kashe mutanen da...

ISWAP Na Raba Wa Matafiya Tsofaffin Takardun Naira A Jihar Borno

Mayakan kungiyar ISWAP sun fara raba wa matafiya tarin tsofaffin takardun kudi a manyan hanyoyin yankin da ke kusa da tafkin Chadi.

Hana Fasakwaurin Kayan Tarihi: Najeriya Da Amurka Sun Kulla Yarjejeniya

Najeriya da Amurka sun sanya hannu kan wata yarjejeniya da za ta kare kayayyakin al'adu da tarihi ta hanyar hana fasaƙwaurin su.

Alhini: Tinubu Ya Soke Bikin Haihuwar Sa Saboda Harin Jirgin Kaduna

Jagoran Jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya soke taron bikin cika shekaru 70 da haihuwar sa, wanda aka shirya gudanarwa a birnin...

Kotu Ta Yanke Wa Maina Hukuncin Shekaru 8 A Gidan Yari

Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta kama tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa Abdulrasheed Maina da laifin sata da kuma halasta...

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba

Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta...

Rusau: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Kwace Takardar Shaidar Digirin El-Rufa’i

Kungiyar Malaman jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, ta dage a kan cewa sai jami’ar ta kwace takardar shaidar digiri...

Mutuwar Dalibi: ‘Yan Sanda A Legas Na Bincike

Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike kan mutuwar marigayi Sylvester Oromoni, mai shekara...

Matsalar Tsaro: Mabiya Darikar Kadiriyya Sun Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman

Mabiya Darikar Kadiriyya a Najeriya sun gudanar da addu’o’i na musamman domin neman dauki daga Allah Ya kawo karshen mastalar tsaro da...

1ST Class: Majalisa Ta Tattauna Kan Daukar Masu Digiri Aiki Kai...

Majalisar wakilai na son a fara daukar daliban da su ka kammala digiri da sakamako mafi kyau daga cibiyoyin ilimi na Nijeriya...

Cire Tallafin Man Fetur: Majalisar Tattalin Arziki Ta Najeriya Ta Gama...

Majalisar Tattalin Arzikin ta Najeriya ta kammala zamanta na farko a wannan shekarar ƙarƙashin jagorancin Mataimakin Shugaban Ƙasa Yemi Osinbajo ba tare...

Haramcin Shiga Kasa: Najeriya Ta Gargadi Birtaniya

Gwamnatin Najeriya ta yi kira ga gwamnatin Birtaniya ta janye matakin hana shiga ƙasar daga Najeriya sakamakon bullar sabon nau’in korona na...

Bincike: Babbar Alkalin Jihar Zamfara Ta Kaddamar Da Kwamiti Kan Mataimakin...

Babbar alkalin Jihar Zamfara Mai Shari'a Kulu Aliyu, ta rantsar da kwamatin mutum biyar da zai binciki laifukan da ake zargin Mataimakin...

Shugaba Buhari Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekara 15 Kan...

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III murnar cika shekara 15 kan gadon sarauta. Shugaban,cikin...

Karancin Man Fetur: Jama’a A Najeriya Sun Shiga Mawuyacin Hali

Rahotannin sun nuna Jihohin Najeriya da dama sun shiga wannan makon da matsananciyar matsalar karancin man fetur, wadda daman tun bayan sati...

Makamashi: Minista Ya Kira Taron Gaugawa A Kan Matsalar Wutar Lantarki...

Ministan harkokin lantarki Inijiniya Abubakar Aliyu, ya kira taron gaugawa na masu ruwa-da-tsaki domin lalubo mafita game da matsalar wutar lantarki da...

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
25.8 ° C
25.8 °
25.8 °
11 %
2.5kmh
100 %
Sat
37 °
Sun
39 °
Mon
38 °
Tue
38 °
Wed
29 °
Call Now ButtonCall To Listen