Karaya: Kasurgumin Dan Bindigar Da Ya Addabi Zamfara Na Neman A...
Kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu yankunan Jihar Zamfara, Bello Turji, ya nemi ya ajiye makamansa don a tsagaita zubar da jini...
Matsalar Tsaro: Mabiya Darikar Kadiriyya Sun Gudanar Da Addu’o’i Na Musamman
Mabiya Darikar Kadiriyya a Najeriya sun gudanar da addu’o’i na musamman domin neman dauki daga Allah Ya kawo karshen mastalar tsaro da ta addabi...
Ramuwar Gayya: Najeriya Za Ta Dakatar Da Jiragen Kasashen Da Suka...
Daga ranar Talata, 14 ga watan Disamba gwamnatin Najeriya za ta dakatar da jirage daga ƙasashen Birtaniya da Kanada da Saudiyya da Argentina sauka...
Kisan Mutane: Shugaba Buhari Ya Tura Tawaga Ta Musamman Zuwa Sokoto...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika da tawaga ta musamman zuwa Sokoto da Katsina sakamakon yadda ƴan bindiga ke ci gaba da kai hare-hare...
Mutuwar Dalibi: ‘Yan Sanda A Legas Na Bincike
Rundunar ‘yan sanda a jihar Legas ta sanar da cewa ta fara gudanar da bincike kan mutuwar marigayi Sylvester Oromoni, mai shekara 11 dalibin...
Haramcin Shiga Kasa: Najeriya Ta Gargadi Birtaniya
Gwamnatin Najeriya ta yi kira ga gwamnatin Birtaniya ta janye matakin hana shiga ƙasar daga Najeriya sakamakon bullar sabon nau’in korona na Omicron.Ministan Yaɗa...
Kotu Ta Yanke Wa Maina Hukuncin Shekaru 8 A Gidan Yari
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta kama tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa Abdulrasheed Maina da laifin sata da kuma halasta kudin haram.A...
Miyagu Na Amfani Da Sunan Ipob Su Na Kashe Bayin Allah...
Kungiyar gwamnonin kudu maso gabashin Nijeriya, ta ce miyagu su na amfani da sunan kungiyar ‘yan A-Waren IPOB wajen kashe mutanen da ba su...
Shugaba Buhari Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekara 15 Kan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III murnar cika shekara 15 kan gadon sarauta.Shugaban,cikin sanarwar da Malam Garba Shehu ya...
Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...
























































