Sojoji Sun Yi Wa Mayakan Boko Haram Luguden Wuta
Rundunar tsaro ta hadin-gwiwa da ke yaki da mayakan Boko Haram a yankin Tafkin Chadi, ta kaddamar da wasu munanan hare-haren sama...
Rusau: Kungiyar ASUU Ta Yi Barazanar Kwace Takardar Shaidar Digirin El-Rufa’i
Kungiyar Malaman jami’o’i reshen Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya, ta dage a kan cewa sai jami’ar ta kwace takardar shaidar digiri...
Mahara Sun Kashe Mutum 2, Sun Sace 4 A Zariya
Wasu mahara da ake zargi ‘yan bindiga ne, sun hallaka mutane biyu tare da sace wasu hudu a yankin Kofar Kona da...
Kisan Mutane: Shugaba Buhari Ya Tura Tawaga Ta Musamman Zuwa Sokoto...
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya aika da tawaga ta musamman zuwa Sokoto da Katsina sakamakon yadda ƴan bindiga ke ci gaba da...
Ku Yi Amfani Da Kwanaki 10 Wajen Mayar Da Tsofaffin Kudin...
Khalifan Tijaniyya Sanusi Lamido Sanusi II, ya yi kira ga daukacin ‘yan Nijeriya su yi amfani da karin wa’adin da bankin CBN...
Ilimi: Najeriya Ta Bude Kafar Internet Domin Koyo Kyauta
Gwamnatin Najeriya ta sanar da fara neman ilimi ta intanet kyauta, wanda ake kira da “inspire.education.gov.ng” ya kuma shafi kowanne matakin karatu...
Kotu Ta Yanke Wa Maina Hukuncin Shekaru 8 A Gidan Yari
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta kama tsohon shugaban hukumar fansho ta kasa Abdulrasheed Maina da laifin sata da kuma halasta...
Shugaba Buhari Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekara 15 Kan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya taya Sarkin Musulmi Sa’ad Abubakar III murnar cika shekara 15 kan gadon sarauta.
Shugaban,cikin...
Rikicin Aure: Matashiya Ta Kai Mahaifinta Ƙara Kotu A Kaduna
Wata matashiya Halima Yunusa ta kai mahaifinta ƙara kotun shari'ar musulunci a Kaduna kan zargin ƙin aurar mata masoyinta mai suna Bashir...
Majalisa Na Zargin Minista Malami Da Karkatar Da Dala Miliyan 200,...
Kwamitin Binciken Salwantar Maƙudan Kuɗaɗe na majalisar wakilai, ya gayyaci Ministan Shari’a Abubakar Malami da Ministar Kuɗi Zainab Ahmed su bayyana a...
Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta...
Shugaban NIS Ya Sake Gargadin Marasa Gaskiya A Kan Harkokin Fasfo
Shugaban Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa Idris Isah Jere, ya sake gargadin masu tatsar mutane kudi a ofisoshin fasfo,...
Makamashi: Minista Ya Kira Taron Gaugawa A Kan Matsalar Wutar Lantarki...
Ministan harkokin lantarki Inijiniya Abubakar Aliyu, ya kira taron gaugawa na masu ruwa-da-tsaki domin lalubo mafita game da matsalar wutar lantarki da...
Karaya: Kasurgumin Dan Bindigar Da Ya Addabi Zamfara Na Neman A...
Kasurgumin dan bindigar nan da ya addabi wasu yankunan Jihar Zamfara, Bello Turji, ya nemi ya ajiye makamansa don a tsagaita zubar...
Mamakon Ruwan Sama Ya Tafi Da Gidaje Da Dama A Jalingo
Ruwan sama mai karfi ya shanye gidaje da dama a birnin Jalingo na jihar Taraba.
Lamarin dai ya faru...
Nijeriya: EFCC Ta Ce Za Ta Yi Gwanjon Filaye Da Gidaje...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta bude kofa ga duk mai sha’awar sayen manyan gidade da maka-makan filaye 160...
Kano, Borno Da Benuwe Ne A Baya Wajen Bayyana Yadda Suke...
Wani rahoto da kungiyar kula da tsare-tsaren shugabanci PLSI ta fitar, ya bayyana jihohin Kano da Borno da Benue a matsayin jihohi...
Malaria: KASU Scientist, Others Develop Mosquito Repellent Fabric
Kaduna State University KASU, said the Department of Pure and Applied Chemistry, and other co-researchers, have developed a mosquito repellent fabric.
ISWAP Na Raba Wa Matafiya Tsofaffin Takardun Naira A Jihar Borno
Mayakan kungiyar ISWAP sun fara raba wa matafiya tarin tsofaffin takardun kudi a manyan hanyoyin yankin da ke kusa da tafkin Chadi.
1ST Class: Majalisa Ta Tattauna Kan Daukar Masu Digiri Aiki Kai...
Majalisar wakilai na son a fara daukar daliban da su ka kammala digiri da sakamako mafi kyau daga cibiyoyin ilimi na Nijeriya...