Sufuri: Fasinjoji Sun Makale Bayan Jiragen Sama Sun Katse Zirga-Zirga
Fasinjoji a faɗin kasar nan sun shiga tasku, bayan da kamfanonin jiragen sama suka dakatar da zirga- zirga.Hakan ya jefa mutane da dama cikin...
Sultan Ya Buƙaci Ƴan Najeriya Su Daina Tsine Wa Shugabanni
Mai alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Sa'ad Abubakar III ya yi kira ga ƴan Najeriya su riƙa yi wa shugabannin ƙasa addu'a duk yanayin da...
N-Power: Bulama Bukarti Ya Ja Hankalin Gwamnatin Tarayya Da Su Cigaba...
Wani babban lauya kuma mai sharhi kan al’umurar yau da kulum, mai suna Bulama Bukarti ya ja hankalin gwamnatin tarayya da su cigaba da...
Ƙungiyar Motocin Dakon Mai Na Nijeriya Ta Fara Yajin Aiki ‘Kan...
Direbobin tankokin dakon man fetur a Nijeriya sun fara yajin aikin a ranar Litinin sakamakon ƙarin kudin da ake kashewa a wajen ayyuka, saboda...
Najeriya Za Ta Kaddamar Da Kofofi Masu Amfani Da Na’ura A...
A kokarinta na saukakawa matafiya zirga-zirga a filayen tashi da saukar jiragen kasa, gwamnatin tarayya ta sanar da shirinta na kaddamar da kofofi masu...
’Yan Ta’adda Sun Fara Yaudarar Kananan Yara Zuwa Cikinsu
Masu garkuwa da mutane sun dauki wani sabon salo na yaudarar kananan yara su shigo cikinsu a jihar Sakkwato.Idan ba a manta ba, a...
Sarkin Lafiya Sidi Bage Ya Bukaci Daukar Matakin Dakile Yunwa A...
Mai martaba Sarkin Lafiya Sidi Mohammed Bage, ya koka a kan halin kuncin rayuwar da jama'a ke ciki, inda ya bukaci gwamnati da ‘yan...
Rashin Tsaro Da Yunwa: Mun San Mafita Aiwatarwa Ne Matsala —Sarkin...
Mai al’farma sarkin musulmi Muhammad Sa’ad Abubakar na III, ya ce jagororin Arewa sun san hanyoyin da za a magance matsalar tsaro da talauci...
Tonon Silili: CBN Ya Kasa Yin Bayanin Yadda Aka Yi Bindiga...
Wani Bincike da Ofishin Akanta Janar na Tarayya ya gudanar ya nuna cewa, Babban Bankin Nijeriya ya kasa yin bayanin yadda aka yi da...
Nijar: Matakai Na Diflomasiyya Ya Kamata Ecowas Ta Dauka Ba Na...
Dan takarar shugaban n a jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya bayyana ra’ayin sa dangane da juyin mulkin da aka yi a jamhuriyar Nijar.Atiku Abubakar,...
Cire Tallafin Mai: Najeriya Na Farin Cikin Da Mulkinka, APC Ga...
Shugabannin jam’iyyar APC, sun shaida wa shugaba Tinubu cewa Nijeriya ta na farin ciki da shi bisa jajircewa da matakan da ya ɗauka ya...
Sai Kin Nuna Min Ubana —’Ya Ga Uwarta A Kotu
Wata mata ta maka mahaifiyar ta a kotu, ta na neman sai ta nuna mata mahaifin ta a yankin Birnin Tarayya Abuja.Matar ta ce...
Al’ummar Iyakokin Nijeriya Da Nijar Na Fargabar Abun Da Zai Biyo...
Wasu al’ummomi mazauna iyakokin Nijeriya da Nijar, sun fara nuna fargaba a kan abin da ka iya zama illa gare su muddin ba a...
Majalisar Dattawa Ta Dauki Mataki Kan Masu Zanga-Zangar Da Su Ka...
Majalisar dattawa ta kafa kwamitin da zai tattauna da ƙungiyoyin ƙwadago da ke zanga-zanga, waɗanda su ka karya ƙofar shiga majalisar ta farko.Masu zanga-zangar...
Majalisar Wakilai Ta Yi Kira Da A Sasanta Kan Zanga-Zangar Cire...
Majalisar wakilai ta yi kira ga kungiyar kwadago ta Nijeriya NLC, da sauran kungiyoyin da su ka yi hadaka su dakatar da zanga-zangar lumana...
Yajin Aiki: Ayyukan Bangaren Kiwon Lafiya A Najeriya Sun Shiga Halin...
Shugaban kungiyar likitocin Najeriya Dr. Orji Emeka Innocent, ya ce yajin aikin da kungiyar likitocin Najeriya NARD ta fara ya jefa harkoki da cibiyoyin...
Fasa Bututu: NNPC Ya Ce An Saci Danyen Man Najeriya Sau...
Kamfanin Man Fetur na Najeiya NNPCL ya ce sau 240 barayi suka fasa butun danyen mai a sassan Najeriya a cikin mako guda da...
Ana Gallaza Wa Ɗalibai Musulmai A Jami’o’i Mallakin Kiristoci A Nijeriya...
Ƙungiyar Kare Muradun Musulmai a Nijeriya MURIC, ta yi zargin cewa ana gallaza wa ɗalibai Musulmi da ke karatu a jami’o’i musu zaman kan...
Yan Bindiga Sun Sake Kashe Lauya A Zamfara
‘Yan bindiga sun kashe wani lauya mai suna Barista Ahmad Muhammad Abubakar a Jihar Zamfara.Wata majiya ta ce, ‘yan bindigar sun bi margayin ne...
Bill Gates Da Ɗangote Sun Jinjina Wa Tinubu Kan Cire Tallafin
Hamshaƙin ɗan kasuwa Aliko Ɗangote da takwaran sa BillGates, sun taya Shugaban Ƙasa Bola Tinubu murnar ciretallafin man fetur da ya yi da sauran...


































































