Kotu Ta Jingine Hukuncin Da Ya Tsige Sufeta Janar Na Yan...
Babbar Kotun tarayya da ke birnin Awka na jihar Anambra, tajingine hukuncin tsige Usman Alkali Baba daga matsayinshugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya.Rahotanni sun ce...
Gwamnatin Tarayya Ta Ƙara Harajin Shigo Da Shinkafa Da Alkama
Gwamnatin tarayya ta bada sanarwar sake waiwayar harajinshigo da kaya daga ketare a matsayin wani ɓangare na tsaradokar harajin Gamayyar kasuwanci ta Afirka, lamarin...
Mutum 80,000 Za Su Rubuta Jarrabwar Jamb Ranar 6 Ga Watan...
Akalla mutane dubu 80 ne za su rubuta jarrabawar JAMB daaka sake tsara rubutawa a ranar 6 ga watan Mayu na shekarata 2023.A cikin...
Ma.Aikatan Najeriya Sun Shiga Tasku Lokacin Mulkin Buhari – NLC
Kungiyar Ƙwadago ta Nijeriya NLC, ta ce ma’aikatanNijeriya su na cikin wani hali, kuma babu wani sauyin a zo agani da aka samu tun...
Yawan Marasa Aiki a Nijeriya Zai Karu Zuwa Kashi 41 a...
Kamfanin ba da shawara a kan haraji na duniya KPMG, ya yihasashen cewa rashin aikin yi a Nijeriya zai karu zuwa samada kashi 40...
Rashin Wutar Lantaki a Najeriya Ya Rage Walwalar Jama’a a Ramadan
Yayin da ake fuskantar matukar zafin yanayi da kuma ibadarazumin watan Ramadan, yanzu haka jama’a na ci-gaba dakokawa bisa rashin tsayayyar wutar lantarki a...
Ƙarancin Kuɗaɗe: Emefiele Maƙetaci Ne, Macuci, Kuma Mamugunci – Soyinka
Farfesa Wole Soyinka, ya zargi Gwamnan Babban BankinNijeriya Godwin Emefiele da laifin cin zarafi da ƙuntata waɗan Adam, wanda ya ce gagarumin laifi ne...
Almajiranci: Akwai Kimanin Muna Almajirai Miliyan Biyu A Jihar Zamfara
Direktan kasafin Kudi na jihar Zamfara Hamza Salisu ya ce akwai kimanin almajirai miliyan biyu da ke yawo a kan titunan jihar.Salisu
ya bayyana haka...
Kalubalen Tsaro A Arewacin Nijeriya
Rubutawa: Jibril IbrahimFassarawa: Aliyu Abdullahi Gora IIBabu zato babu tsammani, Nijeriya ta fada cikin matsalar tabarbarewar tsaro, kusan a kowane bangare na kasar nan.Shekaru...
Tsokaci A Kan Mahimmancin Tsaro Da Yaki Da Cin Hanci
Rubutawa: Dan AgbeseFassarawa Da Karantawa: Aliyu Abdullahi Gora IIA yadda tabarbarewar tsaro ta hana gudanar da bukukuwan sallah a jihar Katsina, babu wani shugaban...
Tsokaci : Budaddiyar Wasika, Zuwa Ga Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar...
Daga: Jibrin IbrahimWadda Aliyu Abdullahi Gora II ya FassaraWasikar neman bahasin da ka aike wa mai martaba sarkin Kano ce ta janyo hankali na,...

























































