Advertisement

Tsaro

Home Tsaro Page 15

Kuskure: Hare-Haren Jiragen Sojin Najeriya Sun Kashe Yara Bakwai A Nijar

0
Sojojin Najeriya sun yi kuskuren kashe yara bakwai tare da jikkata wasu biyar a wani harin sama da suka kai a yankin Maradi na...

Cire Tallafin Man Fetur: OXFAM Ta Gargadi Najeriya

0
Kungiyar OXFAM ta gargadi gwamnatin Najeriya ta kaucewa shawarar hukumar bada lamuni ta duniya IMF wajen gaggauta kara yawan harajin VAT da cire tallafin...

Hari: Saudiyya Ta Lalata Kayan Aikin Houthi a Ma’aikatar Sadarwa Ta...

0
Rundunar ƙawancen da Saudiyya ke jagoranta ta ce ta kai hari kan ma'aikatar sadarwa ta Yemen da ke Sanaa babban birnin kasar tare da...

Abdulmalik Tanko Ya Musanta Zargin Kashe Hanifa

0
Abdulmalik Tanko babban wanda ake zargi da sacewa tare da kashe Hanifa Abubakar mai shekara biyar a Kano , ya musanta zargin da aka karanto...

Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba

0
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta Jihar Taraba.Jaridar...

Mutane 8,372 Aka Kashe Kuma Satar Mutane Ta Ƙaru Cikin 2021...

0
Aƙalla Mutum dubu 8 da 372 aka kashe a fadin Nijeriya cikin shekara ta 2021 sakamakon hare-haren ‘yan bindiga kamar yadda wani rahoto da...

Rundunar Sojin Kasa Ta Sauya Wa Manyan Hafsoshi Wurin Aiki

0
Shugaban rundunar sojin kasa Laftanal Janar Faruk Yahaya, ya amince da nadi, da kuma sauya wa manyan sojojin kasa wuraren aiki a wani mataki...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane A Taraba

0
Hankula sun tashi a kauyen Jauro Manu na karamar hukumar Gassol da ke jihar Taraba, sakamakon kashe mutane biyar da ‘yan bindiga suka yi,...

Sojin Najeriya Sun Kama Jagoran IPOB A Enugu

0
Dakarun runduna ta 82 ta sojojin Najeriya a Jihar Inugu sun kama Godwin Nnamdi, wani jagoran ƙungiyar ‘yan  ta’adda ta IPOB.Mai magana da yawun...

Harin Kauyuka 15: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Maza Da Sace Mata...

0
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa mahara sun sace sama da mata 20, bayan jerin hare-hare da suka kai a kauyuka 15 da ke...

Hare-Hare: Rahotanni Sun Ce An Kashe Mutum 38 Da Kona Gidaje...

0
Rahotani daga Jihar Kaduna na cewa ƴan bindiga sun kashe mutum 38 a Ƙaramar Hukumar Giwa.Ma'aikatar tsaro da harkokin cikin gida ta jihar ce...

Komawa Ga Allah: Sarkin Musulmi Ya Bukaci A Fara Alkunutu Kan...

0
Mai Alfarma Sarkin Musulmi Muhammad Sa'ad Abubakar III ya buƙaci al'ummar Musulmi su fara gudanar da addu'o'i na alƙunutu game da kashe-kashen da yankin...

Fasa Gidan Yari: Gwamnatin Filato Ta Nuna Mamaki Kan ‘Harin ‘Yan...

0
Gwamnatin jihar Filato ta ce ta yi mamakin yadda aka kai wa Gidan yarin na Jos hari.Kwamishinan yada labaran jihar, Dan Manjang ya ce...

‘Yan Bindiga Sun Kona Gari Tare Da Sace Mutane A Jihar...

0
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, Gomman mutane sun tsere daga ƙauyen ‘Yan Ɓuki da ke ƙaramar hukumar Zurmi, bayan wani harin ‘yan bindiga...

Sojin Najeriya Sun Kashe Barayin Daji 128 Da ‘Ƴan Boko Haram...

0
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta yi nasarar kashe ɓarayin daji 128 a arewa maso yammaci da kuma 'ƴan Boko Haram 140 a arewa...

Hukumar NDLEA Ta Kama Hodar Ibilis Ta Biliyan N2 A Abuja

0
Hukumar Yaƙi da Sha da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi ta Ƙasa (NDLEA) kama wani ɗan Nijeriya mazauni ƙasar Liberia Maduabuchi Chinedu, ɗauke da hodar ibilis...

Boko Haram Na Barazana Ga Makarantun Boko A Jihar Neja

0
Gwamnatin jihar Neja, ta ce wasu da ta ke sa ran ‘yan ƙungiyar Boko Haram ne, su na barazana ga iyayen ɗalibai su janye...

‘Yan Bindiga Na Ƙona Amfanin Gona Idan Ba A Ba Su...

0
Manoma a wasu yankunan jihar Zamfara, sun ce ‘yan bindiga sun fara ƙona amfanin gonar su.Al’ummar yankin Magami da ke ƙaramar hukumar Gusau, sunce...

Mutum 159 Sun Rasu A Abuja Cikin Shekarar 2021 – FRSC

0
Hukumar kiyaye haɗura ta kasa FRSC ta ce mutum 156 sun rasa rayukan su sakamakon hatsarin mota 850 da suka faru a yankin babban...

Rundunar ‘Yan Sanda Ta Ce Bata Hana Likitoci Duba Wadanda Aka...

0
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta ce ba ta taba cewa wani asibiti kada ya duba mutanen da suka samu harbin bindiga ko hadarin Mota...
Call To Listen