Gwamnan Zamfara Ya Ce A Kai ‘Yan Matan Da Aka Sako...
Gwamnan jihar Zamfara Mohammed Bello Matawalle, ya bada umarnin a kai ‘yan mata biyar da aka sako daga hannun ‘yan bindiga asibiti, domin a...
an kashe mutum biyu a harin coci a kogi
Wasu ɓatagari sun kai hari cocin Celestial da ke birnin Lokoja na Jihar Kogi, inda su ka kashe mutane biyu tare da jikkata wasu...
‘Yan Bindiga Sun Kone Hedikwatar Karamar Hukuma A Ebonyi
Rundunar ‘yan sanda ta Jihar Ebonyi, ta tabbatar da harin da wasu ‘yan bindiga su ka kai wani sashen helkwatar karamar hukumar Ezza ta...
Gwamnatin Kaduna Ta Nuna Damuwa Kan Cunkoso A Hanyar Kaduna-Abuja
Gwamnatin jihar Kaduna, ta nuna damuwa a kan cunkoson da matafiya ke fuskanta a hanyar Kaduna zuwa Abuja.Wata Sanarwa da gwamnatin jihar ta fitar,...
Nan Da Karshen Shekara Za Mu Kammala Aikin Gidan Yarin Kano,...
Ministan Harkokin Cikin Gida Rauf Aregbesola, ya ce gwamnatin tarayya za ta kammala ginin gidajen yari uku, wadanda kowannen su zai dauki fursinoni dubu...
NSCDC Ta Ba Iyalan Jami’inta Da Aka Kashe A Harin Kuje N2.8M
Rundunar tsaro ta Civil Deffence, ta bada kudi Naira miliyan biyu da dubu 800 ga iyalan marigayi Sufeto Iliyasu Abraham, wanda aka kashe lokacin...
Nijeriya Za Ta Ci Gaba Da Kwaso ‘Yan Gudun Hijirarta Da...
‘Yan gudun hijirar Nijeriya da har yanzu su ke Kamaru, za su dawo gida da zarar kwamitin da shugaban kasa ya kafa domin dawo...
‘Yan Sanda Dubu 17 Za Mu Tura Zaben Jihar Ekiti –...
Hukumar zaɓe mai zaman kan ta ta ƙasa INEC, ta ce ta shirya gudanar da sahihin zaɓen gwamna a jihar Ekiti.Da yak e jawabi...
Mayakan ISWAP Sun Kashe Mutane 30 A Kauyen Dikwa A Jihar Borno
Mayakan kungiyar ISWAP, sun kashe akalla mutane 30 a matsayin ramuwar gayyar kisan kwamandan su da sojoji su ka yi ta hanyar kai harin...
Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sace Dan Majalisar Jihar Anambara
A Najeriya, ‘yan bindiga a jihar Anambra sun sace dan majalisar dokokin jihar mai wakiltar mazabar gwamnan jihar Charles Soludo. ‘Yan sandan jihar sun tabbatar...
Rashin Kyawun Hanyoyi Na Janyo Wa Sojoji Tarnaƙi Wajen Yaki Da...
Wani babban jami’in soji Manjo Janar Christopher Musa, ya ce rashin kyan hanyoyi da Nakiyoyin da ake dasawa ya na janyo masu tarnaƙi a...
‘Yan Sanda Sun Fara Binciken Tambaɗar Da Daliban Makarantar Chrisland Su...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Legas, ta fara gudanar da binciken bidiyon wata ‘yar makarantar attajirai da ke Legas, wadda aka nuno ta tsirara...
Biafra: Sojin Nijeriya Sun Kashe Kwamandan IPOB A Imo
Rundunar sojin Nijeriya, ta ce dakarun ta sun kashe wani dankungiyar IPOB a yankin Ihioma da ke karamar hukumar Orlu ajihar Imo.Wata sanarwa da...
Hukumar EFCC Ta Gurfanar Da Janar Na Sojan Bogi a Kan Damfarar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta gurfanar dawani mai mukamin janar na sojin kasa na bogi mai suna BolarinAbiodun a...
Harin Jirgi: Tinubu Ya Ba Gwamnatin Kaduna Gudunmawar Naira Miliyan 50
Jagoran jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya ba gwamnatinjihar Kaduna gudunmawar naira miliyan 50 domin ɗawainiyarwaɗanda harin jirgin kasa ya rutsa da su.Bola Tinubu...
Biafra: IPOB Na Hana Harkokin Ranakun Litinin a Jihohin Igbo Da Ke...
Mazauna ‘Yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya, sun cigaba dazama a gidajen su ranar litinin da ta gabata, kamar yadda masufafutukar kafa kasar Biafra suka...
‘Yan Ta’Adda Sun Sace Mutane Da Ke Bude-Baki a Masallaci
‘Yan ta’adda sun kai hari wani masallaci da ke kauyen Baba Julia karamar Hukumar Bali ta jihar Taraba, yayin da masallata kebude baki a...
NDLEA Ta Ce Ta Kama Sarauniyar Ƙwaya a Jihar Taraba
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NijeriyaNDLEA, ta ce ta kama wata mata da ta kira ‘Sarauniyar Ƙwaya’a Jihar Taraba, sakamakon zargin...
Harin Rijana: Babban Hafsan Sojin Nijeriya Ya Kai Ziyara Inda Aka...
Babban hafsan sojin ƙasa na Nijeriya laftanar Janar Faruk Yahaya, ya kai ziyara inda aka kai wa jirgin ƙasa hari a hanyar Abuja zuwa...
Ta’addanci: Kwamishinan Filaye Na Jihar Enugu Ya Tsallake Rijiya Da Baya
Kwamishinan filaye na jihar Enugu Chidi Aroh ya tsallake rijiya da baya, bayan wasu ‘yan bindiga sun kai ma shi hari yayin da ya...

































































