Tsaro
Home Tsaro
Miƙa Wuya: Mayaƙa 400 Sun Ajiye Makaman Su A Nijar
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na...
NDLEA Ta Ce Ta Kama Sarauniyar Ƙwaya a Jihar Taraba
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta NijeriyaNDLEA, ta ce ta kama wata mata da ta kira ‘Sarauniyar Ƙwaya’a Jihar Taraba, sakamakon zargin...
Rashin Kyawun Hanyoyi Na Janyo Wa Sojoji Tarnaƙi Wajen Yaki Da...
Wani babban jami’in soji Manjo Janar Christopher Musa, ya ce rashin kyan hanyoyi da Nakiyoyin da ake dasawa ya na janyo masu tarnaƙi a...
Mayakan ISWAP Sun Kashe Mutane 30 A Kauyen Dikwa A Jihar Borno
Mayakan kungiyar ISWAP, sun kashe akalla mutane 30 a matsayin ramuwar gayyar kisan kwamandan su da sojoji su ka yi ta hanyar kai harin...
Zaben 2023: Shelkwatar Tsaro Za Ta Tura Sojoji Zuwa Sokoto, Kaduna,...
Yayin da ya rage kasa da kwanaki 40 a gudanar da zabukan masu kada kuri’a a jihohin Sokoto, Kaduna, Borno,Imo, Katsina, Zamfara, Anambra da...
‘Yan Sanda Sun Fara Binciken Tambaɗar Da Daliban Makarantar Chrisland Su...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Legas, ta fara gudanar da binciken bidiyon wata ‘yar makarantar attajirai da ke Legas, wadda aka nuno ta tsirara...
Nasara: Soji Sun Kashe Ƴan Ta’adda Dubu Takwas A Najeriya Cikin...
Rundunar sojin Najeriya ta ce ta kashe ƴan ta'dda dubu 8, da 34 daga farko zuwa ƙarshen shekara ta 2024.Wata sanarwa da darektan yaɗa...
Zargin Wulaƙanta Naira: EFCC Ta Kama Bobrisky
Hukumar hana zambar kudi da karya tattalin arzikin kasa EFCC ta kama Idris Okuneye da aka fi sani da Bobrisky saboda zargin sa da...
Cin Amanar Ƙasa: An Kama Wasu Jami’An Tsaron Congo Da Laifi
Sojojin Jamhuriyar Demokradiyyar Kongo sun kama wasu sojoji da jami'an 'yan sanda da ake zargi da aikata laifin cin amanar kasa.Babban hafsan tsaron ƙasar...
Zalunci: Ƴan Sandan Isra’Ila Sun Kama Ƴar Uwar Jagoran Siyasa Na...
Ƴan sandan Isra'ila sun kama ƴar uwar jagoran siyasa na Hamas,Ismail Haniyeh.Wata sanarwa da ƴan sandan suka fitar, ta ce an kama matar mai...
Biafra: IPOB Na Hana Harkokin Ranakun Litinin a Jihohin Igbo Da Ke...
Mazauna ‘Yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya, sun cigaba dazama a gidajen su ranar litinin da ta gabata, kamar yadda masufafutukar kafa kasar Biafra suka...
Samar Da ‘Yantacciyar Kasar Falasɗinu: Amurka Ta Hau Kujerar Naƙi
Amurka ta sake hawa kujerar naƙi game da buƙatar ba yankin Falasɗinu damar zama kasa mai cikakken ƴanci da kuma kujerar dindindin a zauren...
Alkalin Alkalai Ya Bukaci Majalisa Ta Rika Sa Ido Ga Bangaren...
Alkalin Alkalan Najeriya, Ibrahim Tanko Muhammad, ya yi kira ga majalisar dattawan kasar ta ja hankalinsa idan ta ga wani abu da bai dace...
Ta’addanci: Yan Bindiga Sun Kashe Mutum Uku A Jihar Taraba
Wasu da ake zargin yan bindiga ne sun kashe aƙalla mutum uku a ƙauyen Wuro Bokki da ke Ƙaramar Hukumar GassoI ta Jihar Taraba.Jaridar...
tsaro: sojoji sun kashe ƙasurgumin ɗan fashin daji A katsina
Dakarun sojin Najeriya sun hallaka gawurtaccen ɗan-fashindajin da ake kira, Maikusa, wanda shi ne mataimakin shugabangungun ƴan'ta'adda da suka yi ƙaurin suna wajen addabarmutane...
Miyagun Ayyuka: An Ƙwaci Buhunan Shinkafa 29 A Hannun Kwastam A...
Wasu da ake zargin fusatattun masu faskwaurin shinkafa ne sun kai hari kan jami’an Hukumar Kwastam da ke aiki a shiyyar Yauri ta Jihar...
‘Yan Bindiga Sun Kona Gari Tare Da Sace Mutane A Jihar...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, Gomman mutane sun tsere daga ƙauyen ‘Yan Ɓuki da ke ƙaramar hukumar Zurmi, bayan wani harin ‘yan bindiga...
Kwastam Za Ta Raraba Wa ‘Yan Nijeriya Shinkafa Da Sauran Kayan...
Don rage radadin yunwa da matsin tattalin arziki da rage tasirin tsadar kayan abinci a kasa, hukumar kwastam a Nijeriya, ta sanar da shirinta...
Matsin Lamba: Manyan Alƙalai Sun Buƙaci Birtaniya Ta Daina Siyar Wa...
Tsofaffin alƙalan kotun ƙoli sun bi sawun masana shari’a fiye da 600 wajen kira ga gwamnatin Birtaniya ta daina sayar wa Isra'ila makamai.Cikin wata...
Matashi Ya Shaƙe Mahaifiyarsa Har Ta Mutu A Ogun
Wani matashi mai suna Samson Sikiru, ya makare mahaifiyarsa ta mutu har lahira a garin Ijebu Ode da ke jihar Ogun.Mai magana da yawun...


































































