Tsaro
Home Tsaro
Kisan Soji 17: Rundunar Sojin Najeriya Na Zargin Sarakunan Delta Da...
Babban hafsan tsaro na Najeriya, janar Christopher Musa, ya ce sarakunan gargajiyar yankin Okuama da makwabta da ke jihar Delta, na da hannu a...
Miyagun Laifuka: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Cafke Sojan Gona A Legas
Rundunar ’Yan Sandan jihar Legas, ta kama wani sojan gonawanda sojoji ke nema ruwa a jallo a jihar.Kakakin rundunar, SP Benjamin Hundeyin ne, ya...
Dole Ne Jami’An Tsaron Najeriya Sa Ninka Ƙoƙarin Da Suke Yi...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce ya zama wajibijami'an tsaron Nijeriya su ƙara himma matuƙar ana son a ciyarda ƙasar nan gaba.Tinubu ya...
an kashe mutum biyu a harin coci a kogi
Wasu ɓatagari sun kai hari cocin Celestial da ke birnin Lokoja na Jihar Kogi, inda su ka kashe mutane biyu tare da jikkata wasu...
Arangama Tsakanin Manoma Da Makiyaya A Jigawa
Akalla mutum uku ne suka jikkata yayin da manoma da makiyaya suka yi arangama a dajin Baranda.Kakakin rundunar DSP Lawal Shiisu ne, ya tabbatar...
Tinubu Ya A Buƙaci Sauya Dokokin Aikin Soji A Najeriya...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce ya kamata Nijeriyada makwaftanta da ke yankin tafkin Chadi su ƙara ƙaimiwajen sauya dokoki da ayyukan sojojin...
Jihar Sokoto: Wata Kungiya Mai Suna Lakurawa Ta Bayyana
Hukumomi da jama'a a jihar Sokoto na nuna damuwa kan ɓullar wata ƙungiyar masu iƙirarin jihadi da ke gudanar da harkokin ta a wasu...
Rundunar Soji Ta Darkake Ƴan Bindigar Da Suka Lalata Wutar Arewa
Wani hoton tauraron ɗan’Adam ya nuna yadda aka yi rugu-rugu da wani yanki da ke zagaye da tashar wutar lantarki da ke Shiroro inda...
Mayakan ISWAP Sun Kashe Mutane 30 A Kauyen Dikwa A Jihar Borno
Mayakan kungiyar ISWAP, sun kashe akalla mutane 30 a matsayin ramuwar gayyar kisan kwamandan su da sojoji su ka yi ta hanyar kai harin...
‘Yan Bindiga Sun Kona Gari Tare Da Sace Mutane A Jihar...
Rahotanni daga jihar Zamfara na cewa, Gomman mutane sun tsere daga ƙauyen ‘Yan Ɓuki da ke ƙaramar hukumar Zurmi, bayan wani harin ‘yan bindiga...
Yadda ‘Dattawan Kudancin Kaduna’ Su Ka Riƙa Wulakanta Mataimakai Na –...
Tsohon gwamnan jihar Kaduna Nasir El-Rufa’i, ya ce dattawan kudancin Kaduna sun gurza wa mataimakan sa ‘dan asalin yankin rashin mutuncin da ba ya...
Kalubalen Tsaro: Sojoji Sun Kuɓutar Da Mutum 16 Da ‘Ƴan Bindiga...
Dakarun rundunar Sojojin kasa ta daya sun kuɓutar da mutum16 da ‘ƴan bindiga suka sace a yankin Kajuru da ke jihar Kaduna.Tare da dakile...
Muƙaddashin Babban Hafsan Sojin Ƙasa Ya Sha Alwashin Aiki Tuƙuru
Muƙaddashin babban hafsan sojin ƙasa na Najeriya, Laftanar Janar Olufemi Oluyede, ya sha alwashin tabbatar da zaman lafiya mai ɗaurewa a Najeriya idan aka...
Kisan-Gilla: Mahara Sun Kashe Manoma 10 A Jihar Neja
’Yan bindiga sun kai hari ƙauyukan Wayam da Belu-Belu a Ƙaramar Hukumar Rafi da ke Jihar Neja, inda suka kashe aƙalla manoma 10, ciki...
Kishin Kasa: Sarkin Musulmi Ya Ja Hankalin Jami’An Sojin Najeriya
Mai alfarma Sarkin Musulmi, ya yi kira ga sojojin Nijeriya kada su bari ƙabilanci ya shiga cikin al’amuran su,yana mai cewa hakan na...
haɗin kai: ƴan arewa mazauna legas sun yi taro
Al'ummar arewacin Najeriya mazauna Legas sun gudanar da taro domin tantance irin ci gaban da suka samu da koma-baya wajen samun rabon dimokradiyya da...
Alƙali Ya Ƙi Sakin Abba Kyari Bayan Bada Belinsa
Alƙalin babbar kotun tarayya da ke Abuja Mai Sharia JamesOmotosho, ya ƙi sa hannu a kan takardar sakin jami’in ɗansanda DCP Abba Kyari duk...
‘Yan Bindiga Sun Kai Wa Tawagar Tsohon Gwamnan Jihar Imo Hari
‘Yan bindiga sun kai hari a kan tawagar tsohon gwamnan jihar Imo Ikedi Ohakim tare da kashe jami’an ‘yan sanda huɗu.Lamarin ya faru ne...
‘Yan Binidga Sun Yi Garkuwa Da Basarake a Jihar Filato
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wani basarake mai daraja taɗaya a jihar Filato.Basaraken, wanda ‘yan bindigar su ka ɗauka a fadar sa mai...
An Sauya Wa Kakakin ‘Yan Sandan Katsina Wurin Aiki
Shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba,ya bada umarnin sauya wa Kakakin rundunar ‘yan sanda najihar Katsina CSP Gambo Isah wurin aiki.An dai...


































































