Tuhuma 19: Yahaya Bello Ya Fi Son A Gurfanar Da Shi...
Yahaya Bello, wanda ke fuskantar tuhume-tuhume 19, ya aike wa babban alkalin babbar kotun tarayya,Mai shari’a John Tsoho, yana neman a ba shi...
Majalisar Kaduna Ta Ce El-Rufai Ya Yi Riga Mallam Masallaci
Majalisar dokokin ta yi watsi da karar da tsohon gwamnan jihar El-Rufai ya shigar gaban wata kotun tarayya inda yake kalubalantar rahotonMajalisar da...
Gwamantin Kano Ta Hana Tsohon Sarki Aminu Ado Dawo Wa Jihar
Gwamanti jihar Kano ta dakatar da yunƙurin da tsohon sarki Aminu Ado Bayero ya yi na dawo wa jiharkafin wa’adin sa’a 48 da...
Wike Ya Ce Jirgin Ƙasan Birnin Abuja Zai Ɗauki Fasinjoji Kyauta
Ministan Abuja, Wike, ya ce Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da fara ɗiban fasinjoji kyauta a jirgin ƙasa na birnin tsawon wata...
Zuma Zai Ƙaddamar Da Sabuwar Jam’iyya Kwanaki Kafin Zaɓen
Jacob Zuma, zai ƙaddamar da manufofin sabuwar jam’iyyar sa ƙasa da mako biyu kafin babban zaɓen kasar.Komawar sa fagen siyasar, ta hanyar jam’iyyar sa...
Rasha: Yau Ake Rantsar Da Putin A Matsayin Shugaban Rasha Karo...
A yau ake bikin rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban Rasha karo na biyar.Nasararsa a zaɓen watan Maris na zuwa ne makonni da...
Ziyara Amurka: Shattima Ya Dakatar Da Tafiyarsa
Mataimakin shugaban kasa, Kashim Shettima ya soke shirinsa na zuwa kasar Amurka domin halartar taron koli kan kasuwanci tsakanin Amurka da Afirka na shekarar...
Tafiye Tafiyen Tinubu: Atiku Ya Bayyana Damuwarsa Matuka
Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar ya bayyana damuwa a kan yadda shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da mataimakin sa Kashim Shettima suka fice...
Kano: Gwamna Abba Yusuf Ya Kafa Harsashin Ginin Gadar Saman Da...
A kokarinsa na maida birnin Kano zuwa katafariyar alkarya, tare da rage mata cunkoson ababen hawa, Gwamna Abba Kabir Yusuf ya dora harsashin ginin...
Ƙarin Albashi: Gwamnati Da ’Yan Ƙwadago Sun Sa Zare
A ranar Talata da dare ne Gwamnatin Tarayya ta sanar da yi wama’aikatanta ƙarin kashi 25 zuwa 35 na albashinsu; ’yan fanshokuma kashi 20...
Jihar Edo: Gwamna Obaseki Yayi Karin Albashi Daga N40,000 Zuwa N70,000.
Obaseki ya bada wanan sanarwan ne a’ yayin da ake bikin kadamar da sabuwar sakatariya na kungiyoyin kwadago a’ jihar Edo.Wannan cigaban dai ya...
Bin Umarnin IMF: Femi Falana Ya Soki Lamirin Ministan Wutar Lantarki
Femi Falana Ya bayyana cewa ministan wutar lantarki Yana bin tsarin asusun badalamuni na duniya IMF da bankin duniya ta hanyar kara kudin wutar...
Karancin Man Fetur: Hukumar NNPC Ta Yi Hasashen Cewa Za’a Daina Layuka...
Kamfanin man fetur na kasa (Nigerian National Petroleum Company Ltd) ya bayar databbaci ga ‘yan Najeriya cewa za a shawo kan matsalar karancin man...
Gazawa:Kungiyar NANS Ta Bukaci A Sallamin Shugaban NNPC Da Minstan Lantarki
Kungiyar Dalibai ta kasa wato NANS ta yi kira gaShugaban kasa Bola Ahmed Tinubuda a kori Shugaban NNPC Mele Kyari da Ministan Wutar Lantarki...
Tsadar Rayuwa: Majalisar Wakilai Ta Bukaci Hukumar NANS Da Ta Dakatar Da...
Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Najeriya (NERC) tadakatar da kaddamar da sabon kudin wutar lantarki.Majalisar ta amince da kudurin...
Cikar Dimokaradiyya Shekaru 25: Shugaban Kasa Bola Tinubu Zai Jagoranci Tattaki A...
A Ranar 29 ga watan Mayu ne ake sa ran Shugaba Bola Tinubu zai jagoranci wanitattaki na tunawa da shekaru 25 na dimokuradiyyar Najeriya.Kungiyar...
Matsalar Rayuwa: Gwamnatin Tarayya Ta Yi Wa Ma’Aikata Karin Albashi Da...
Gwamnatin tarayya ta yi wa ma’aikatanta ƙarin albashi da kimanin kashi25 cikin ɗari zuwa kashi 35 cikin ɗari. Hakan na zuwa ne a daidailokacin...
‘Dalilin Da Ya Sa Muka Tuɓe Sarakunan Gargajiya 15 A Sokoto’
Gwamnatin jihar Sokoto ta ce ta tube wasu sarakunangargajiya 15 daga muƙamansuDaga cikinsu kuma akwai shida da gwamnatin ta tube wadanda tsohuwar gwamnatin PDP...
Zan Yi Murabus Matukar Ba A Gurfanar Da Yahaya Bello Ba –...
A bangare guda kuwa, Shugaban hukumar yaki da masu yi watattalin arzikin zagon kasa EFCC, Ola Olukoyede ya shaalwashin bin diddigin batun gurfanar da...
Hadi Sirika: EFCC Ta Tsare Tsohon Ministan Sufurin Jiragen Saman Nijeriya
Hukumar da ke yaƙi da masu yi wa tattalin arzikin kasazagon-ƙasa EFCC ta ce ta kama tsohon Ministan Ma'aikatarSufurin Jiragen Sama Hadi Sirika bisa...

































































