Obaseki ya bada wanan sanarwan ne a’ yayin da ake bikin kadamar da sabuwar sakatariya na kungiyoyin kwadago a’ jihar Edo.
Wannan cigaban dai ya zo ne a daidai lokacin da kungiyar kwadago ta Najeriya ‘NLC’ ke fafatawa da gwamnatin tarayya kan karin mafi karancin albashin ma’aikata domin dai-daita hauhawar farashin kayayyaki a’ kasar da kuma hauhawar farashin kayan abinci.