Advertisement

Siyasa

Home Siyasa Page 29

Cocin Katolika Ta Karbi Tuban Gwamnan Filato

0
Cocin Katolika da ke jihar Filato ta ce ta karbi ban hakurin da Gwamnan Jihar, Simon Lalong ya yi kan maganganun da ya yi...

PDP Ta Dage Taron Ta Na NEC Da Majalissar Wakilai

0
Jam’iyyar PDP, ta dage taron ta na kwamitin zartarwa na kasa da ‘yan majalisar wakilai, biyo bayan dambarwar da ta dade tsakanin dan takarar...

Atiku Ya Sake Bada Tabbacin Bayar Da Kaso 40 Na Mukamai...

0
Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar, ya ba matasan Nijeriya tabbacin bar masu kyakkyawan tarihi idan aka ba shi damar jagorantar...

Gwamnan Kogi Ya Dakatar Da Sarkin Eganyi Saboda Matsalar Tsaro

0
Gwamnatin jihar Kogi, ta dakatar da mai martaba Sarkin Eganyi Alhaji Musa Isa Achuja daga mukamin sa sakamakon tabarbarewar tsaro a yankin sa.Gwamna Yahaya...

Shugaba Biden Yana Ganawa Da Shugaba Xi Na China

0
Wata sanarwa da shugabannin Amurka da China suka fitar na cewa wannan shi ne karo na biyar da shugabannin biyu ke ganawa tun bayan...

Fastocin Ƙarya Ne Suka Halarci Taron Ƙaddamar Da Shettima – Inji...

0
Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya, CAN, ta ce duk Fastocin su ka halarci taron kaddamar Kashim Shettima a helkwatar jam’iyyar APC da ke Abuja na...

Tabbatar Da Takara: Tinubu Zai Gabatar Da Kashim Shettima A Matsayin Mataimakinsa

0
Dan takarar shugaban Kasa na jam'iyyar APC Bola Tinubu, zai gabatar da tsohon gwamnan Jihar Borno Kashim Shettima ga 'yan kasa a matsayin mataimakinsa...

Ba Zan Shiga Wata Jam’iyya Ba Kafin Zaben 2023 – Moghalu

0
Daya daga cikin wadanda su ka nemi tsayawa takarar shugaban kasa a karkashin jam’iyyar ADC Farfesa Kingsley Moghalu, ya ce ba zai shiga wata...

Sokoto: ‘Yan Takarar Gwamna ‘Yan Majalisa Da Mabiya 3,000 Na APC Sun...

0
Jam’iyyar APC ta rasa magoya baya kimanin dubu 3 da ‘yan takarar kujerar gwamna biyu da wani dan takarar majalisar wakilai bayan sun sauya...

Zaben 2023: Ana Nuna Fargaba Kan Yadda Masu Zabe Ke Saida...

0
Masu sharhi a kan harkoki siyasa a Nijeriya, sun fara nuna fargabar cewa akwai yiwuwar wasu masu hannu-da-shuni da ke neman wani mukami a...

Daga Karshe Tinubu Ya Fayyace Gaskiyar Lamari A Kan Tikitin Musulmi Da...

0
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC Bola Ahmed Tinubu, ya yi watsi da rade-radin cewa ya na shirin daukar dan’uwan sa Musulmi a...

Janar Faruk Yahaya Ya Bukaci Sojojin Najeriya Su Guji Tsoma Baki...

0
Babban Hafsan rundunar sojin kasa ta Nijeriya Laftanar Janar Faruk Yahaya, ya ce ya bada umarnin a sake bitar irin rawar da sojoiji za...

Nijeriya Na Bukatar Shugaba Mai Dan Tabin Hankali – Obasanjo

0
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce Nijeriya ta na bukatar shugabanni masu tsananin kishin kasa da kuma daukar matakai masu tsauri, wadanda za...

‘Yan Majalisa Uku Sun Koma Jam’iyya Mai Alamar Kayan Maimari A...

0
Wasu karin‘yan majalisar dokoki ta jihar Kano uku sun sauya she]a daga jami’iyyar APC zuwa jam’iyyar NNPP.Kakakin majalisar Uba Abdullahi ya sanar da haka,...

Abdullahi Adamu Ya Sasanta Yari Da Matawalle

0
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Sanata Abdullahi Adamu, ya sasanta tsohon gwamnan jihar Zamfara AbdulAziz Yari da gwamna mai ci Bello Matawalle.Yayin wani zama...

Raddi: Ba a Taɓa Gwamnatin Da Ta Kai Ta Buhari Rashawa...

0
Daya daga cikin jami’an Hukumar Dauka da Ladabtar ‘Yan sanda Naja’atu Mohammed, ta soki lamirin Shugaba Muhammadu Buhari a kan yafe wa Joshua da...

Martani: Motoci Kirar Cardillac 17 Mu Ka Ba Sarakuna Ba 230...

0
Gwamna Bello Matawalle na jihar Zamfara, ya maida martani akan cece-ku-cen da ya biyo bayan raba wa sarakunan gargajiyamotoci, da kuma alakanta sayen motocin...

Magori: ‘Yan Nijeriya Za Su Zabi APC a 2023 Saboda Ta...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin APC ta yiwa ‘yan Nijeriya namijin kokarin da ya cancanci su sake zabenta.Buhari ya ce gwamnatin sa...

Biafra: IPOB Na Hana Harkokin Ranakun Litinin a Jihohin Igbo Da Ke...

0
Mazauna ‘Yankin Kudu maso Gabashin Nijeriya, sun cigaba dazama a gidajen su ranar litinin da ta gabata, kamar yadda masufafutukar kafa kasar Biafra suka...

Sanata Anyim Ya Bukaci Gwamnatin Buhari Ta Farka Daga Barci

0
Daya daga cikin ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDPSanata Anyim Pius Anyim, ya bukaci gwamnatin shugabaBuhari ta farka domin daukar mataki a kan...
Call To Listen