Kotu Ta Ki Tsawaita Umarnin Hana Gurfanar Da Hudu Ari
Babbar Kotun Tarayya da ke zama a Abuja, ta ki tsawaitawa’adin wucin-gadin da ta bada na dakatar da Hukumar Zabeta Kasa da shugaban ‘yan...
Gwamnatin Najeriya Za Ta Sake Duba Batun Albashin Ma’aikata – Akpabio
Shugaban Majalisar Dattawa Godswill Akpabio, ya tabbatarwa ma'aikatan Nijeriya cewa gwamnati a shirye ta ke dominsake duba albashin su, a wani mataki na rage...
An Yi Son Kai: Majalisa Za Ta Binciki Duka Mukaman Da...
Majalisar wakilai ta bukaci hukumar yaki da cin hanci darashawa EFCC ta gabatar mata rahoton duk mukaman da akabada a lokacin mulkin Shugaba Muhammadu...
Ƙarin Farashin Man Fetur A Najeriya Rashin Tausayi Ne – PDP
Jam'iyyar PDP ta ce ƙarin farashin man fetur da aka samu aNijeriya wanda ya kai naira 617 a kan lita ɗaya rashin tausayine da...
Jami’an Kwastam Sun Kama Manyan Makamai Da Alburusai A Legas
Hukumar hana fasa-kwauri ta Nijeriya, ta ce ta kamajakunkuna dauke da manyan makamai da alburusai a birninLegas.Bayanin hakan, ya na kunshe ne a cikin...
Gwamnan Bauchi Ya Rushe Shugabannin Riko Na Kananan Hukumomi
Gwamnan Jihar Bauchi Bala Muhammad Abdulkadir, yarushe dukkan shugabannin riko na kananan hukumomin jiharnan take.Matakin dai ya biyo bayan karewar wa’adin mulkin su ne...
Sarakuna Sun Yi Maraba Da Shirin Ba Su Dama Da Majalisar...
Sarakunan gargajiya a karkashin Jagorancin kungiyarsarakunan wanzar da zaman lafiya, sun yi maraba da shirinmajalisar wakilai na ba su damar bada gudunmawa a cikinkundin...
Ba A Tilastawa Abdullahi Adamu Yin Murabus Ba – Apc
Jam'iyyar APC, ta ce babu wanda ya tilasta wa SanataAbdullahi Adamu yin murabus daga shugabancin jam'iyyar.APC ta bayyana haka ne, jim kadan bayan kammala...
Gwamnan Taraba Ya Kafa Kwamiti Domin Ƙwato Kadarorin Gwamnati
Gwamnan Jihar Taraba Agbu Kefas, ya kafa kwamiti da zai yibincike tare da ƙwato kadarorin jihar a faɗin Nijeriya.An dai ɗora wa kwamitin alhakin...
Ba Mu Janye Wa Tsofaffin Gwamnoni Masu Ba Su Tsaro Ba...
Hukumar kula da ‘yan sandan Nijeriya, ta musanta labarin dake cewa ta janye jami'an da ke aikin kare wasu tsofaffinjami'an gwamnati.A Cikin wata sanarwa...
NLC Ta Yi Watsi Da Shirin Tinubu Na Biyan ‘Yan Najeriya...
Kungiyar ƙwadago ta Nijeriya NLC, ta yi Allah-wadai damatakin Shugaba Tinubu na neman amincewar majalisardokoki domin karbar rancen naira biliyan 500 daga BankinDuniya da...
‘Yan Sanda Za Su Binciki Zargin Cin Zarafin Shugaban APC Na...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Zamfara, ta kafa kwamitinbincike a kan yadda wasu ‘yan sanda su ka kama motarshugaban jam’iyyar APC na jihar Alhaji...
An Janye Yan Sandan Da Ke Gadin Tsofaffin Jami’An Gwamnati A...
Hukumar kula da harkokin ‘yan sandan Nijeriya, ta janyejami'an kwantar da tarzoma da ke aikin kare wasu tsofaffinjami'an gwamnati, ciki kuwa har da uwargidan...
‘Yan Damfara Na Karbar Kudin ‘Wasu Masu Son Zama Ministoci –...
Mai ba shugaban kasa shawara a kan harkokin siyasa IbrahimKabir Masari, ya ce wasu ‘yan damfarar siyasa su na karbarkudi daga hannun wasu da...
Gwamna Zulum Ya Raba Tallafin Kayan Abinci Ga Magidanta 13,000 A...
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya jagoranciraba kayan tallafin kayan abinci ga magidanta dubu 13,wadanda matsalar harin Boko Haram ta shafa a garin...
Shugabancin APC: Kyari Ya Maye Gurbin Adamu
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na ƙasa AbubakarKyari, ya maye gurbin Sanata Abdullahi Adamu a matsayinsabon shugaban jam’iyyar na ƙasa.Wannan sauyi da jam’iyyar APC ta...
Ba Zan Bar Karancin Abinci Ya Nakasa Talakawa Ba – Bola...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya ce zai yi iyakarkokarin sa domin ganin an fidda talakawa daga kuncinrayuwa.Tinubu ya bayyana hakan ne a tsare-tsaren...
Ba Mu Za A Rabawa N70b Ba – Ƴan Majalisa
‘Yan majalisar tarayya sun musanta zargin cewa za a rabamasu Naira Biliyan 70 daga cikin Naira Biliyan 819 da su kasahale wa shugaban ƙasa.Da...
Kotu Ta Bayar Da Umarnin Sakin Tsohon Kwamishinan Ganduje
Babbar kotun tarayya da ke Kano, ta bada umarnin a sakitsohon kwamishinan ayyuka na jihar Injiniya Idris WadaSaleh da ake zargi da almundahanar naira...
Gwamnonin Kudu Maso Gabas Da Shugabannin IGBO Na Shirin Ganawa Da...
Gwamnonin Kudu maso Gabas da sauran shugabannin kabilarIgbo na shirin ganawa da shugaba Tinubu a kan matsalarrashin tsaro a yankunan su kamar yadda Gwamna...


































































