Gbajabiamila Zai Jagoranci Kwamitin Shugabannin Hukumomi
Shugaban kasa Bola Tinubu, ya nada Femi Gbajabiamila amatsayin jagoran kwamitin da aka dora wa alhakin cikegurbin shugabannin hukumomin gwamnatin tarayya da akarushe.Kwamitin dai,...
Ba Na Buƙatar Muƙami Kowane Iri – Bafarawa
Tsohon gwamnan jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa, yace babu wani muƙami da a yanzu ya ke nema a rayuwar sa.Bafarawa ya ce a yanzu...
Gwamna Dikko Ya Amince Da Bude Asusun Bai-Daya A Jihar Katsina
Gwamnan Jihar Katsina Malam Dikko Umar Radda, yaamince da fara amfani da asusun bai-daya domin tabbatar dagaskiya da adalci a ayyukan gwamnati.A kan wannan...
Tinubu Ya Fadawa Gwamnoni 36 Su Aiko Masa Sunayen Mutanen Da...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi kira gaGwamnonin jihohi su kai sunayen mutanen da su ka cancantaa ba mukamai.Rahotanni dai sun ruwaito cewa,...
Jam’Iyyar Labour Ta Buƙaci a Kori Shugaban INEC, Sannan A Gudanar...
An buƙaci a gaggauta korar Shugaban Hukumar Zaɓe MaiZaman Kan ta ta Kasa Farfesa Mahmood Yakubu, tare dagurfanar da shi gaban ƙuliya bisa rawar...
Matar Tinubu Ta Ba Wadanda Ambaliyar Trademore Ta Shafa Abuja N250,000
Uwargidan Shugaban Kasa Sanata Oluremi Tinubu, ta tallafama wadanda ambaliyar ruwa ta shafa a rukunin gidaje naTradeMore da ke Abuja da Naira dubu 250...
Matakai 12 Da Shugaba Tinubu Ya Dauka Na Wadata Nijeriya Da...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bada umarnin maidaduk al’amurran da su ka jibinci samar da abinci a karkashinkulawar majalisar tsaro ta kasa.Ya ce...
Atiku Ya Soki Shirin Tinubu Na Bai Wa ‘Yan Nijeriya Tallafin...
Tsohon dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP AtikuAbubakar, ya zargi shirin shugaba Tinubu na raba wamagidanta naira dubu 8 har tsawon watanni shida...
Kotu Ta Kori Ƙarar Da EFCC Ta Shigar Kan Okorocha
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi da ƙarar dahukumar EFCC ta shigar a kan tuhumar tsohon gwamnanjihar Imo Sanata Rochas Okorocha...
Majalisar Dattawa Ta Amince Wa Tinubu Ya Ciyo Bashin $800m
Majalisar Dattawa ta amince da buƙatar shugaba Tinubu yakarɓo rancen dala miliyan 800 domin gudanar da shirin samarda tallafi ga masu ƙaramin ƙarfi a...
Duk Wanda Ya Ci Kuɗin Tallafin Korona A Jigawa Sai Ya...
Gwamnan Jihar Jigawa Umar Namadi ya fusata, lokacin da yake bibiyar yadda aka raba wa manoma tallafin korana akaramar Hukumar Rimgin.Umar Namadi daoi ya...
Kotu Ta Baiwa Hukumar DSS Wa’Adin Mako Guda Don Sakin Godwin...
Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta ba hukumar tsaro tafarin DSS wa’adin mako guda ta gurfanar da tsohon gwamnanbabban bankin Nijeriya Godwin Emefile...
‘Yan Majalisar Dokokin Nijeriya Sun Bukaci Karin Albashi
‘Yan majalisar wakilai na neman a sake duba albashin su daalawus-alawus da ake biyansu, biyo bayan cire tallafin manfetur da halin da tattalin arzikin...
Majalisar Dattawa Ta Amince Da Naɗin Manyan Hafsoshin Sojin Nijeriya
Majalisar Dattawa ta amince da naɗin da shugaban ƙasa BolaAhmed Tinubu ya yi wa manyan hafsoshin sojin Nijeriya,biyo bayan tantance su da aka yi...
Cire Tallafin Mai: Za A Fara Bai Wa Talakawa Dubu 8...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bukaci majalisardattawa ta amince da bukatar karbo bashin dala miliyan 800domin amfani da su wajen rage wa talakawa...
Zullumi Yayin Da Kotu Ke Shirin Yanke Hukunci Kan Makomar Abubakar...
Babbar kotun Tarayya da ke Abuja, ta dage sauraran karar daaka shigar a kan tsohon ministan shari'a Abubakar Malamibisa zargin karfa-karfa.Alkalin kotun mai shari’a...
Shugaba Tinubu Ya Na Da Sauran Lokaci Game Da Nadin Ministoci
Babban Mai Taimaka wa Shugaban kasa akan hulda damanema labarai Abdulaziz Abdulaziz, ya ce babban abin daShugaba Tinubu ya sa a gaba tun bayan...
Gwamnan Jihar Borno Ya Karbi Bakuncin Tawagar Majalisar Dinkin Duniya
Gwamnan jihar Borno Babagana Umara Zulum, ya karbibakuncin mataimakiyar Sakatare Janar na Majalisar DinkinDuniya Amina Mohammed, da mai fafutukar goyon bayanilimin yara mata kuma...
Tinubu Na Neman Sahalewar Majalisar Wakilai Don Samar Da Kudaden Rage...
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya rubuta wa majalisarwakilai wasikar neman gyara a kwarya-kwartar kasafin kudinshekara ta 2022, domin samun amincewar daukar Nairabiliyan 500...
Akpabio Ya Naɗa Wadada Da Adeola Shugabancin Kwamitocin Majalisa
Shugaban Majalisar Dattawa Sanata Godswill Akpabio, yasanar da kafa wasu kwamitoci a majalisar domin gudanar daharkokin gwamnati.Kwamitocin kuwa sun haɗa da na Kasafi da...


































































