Za A Ci Gaba Da Biyan Ma’aikata Ƙarin Albashin Wucin Gadi
Gwmanatin tarayya ta ce za ta ci gaba da bai wa ma'aikatan ƙasar ƙarin albashin wucin gadi da ta fara biyaministan yaɗa labarai ya...
Karancin Albashi: ‘Ƴan Ƙwadago Sun Fara Yajin Aiki A Najeriya
Ma'aikatan gwamnati a Najeriya sun shiga yajin aiki a yau Litininbayan an gaza cimma matsaya kan ƙarancin albashin ma'aikata tsakanin ƙungiyoyin ƙwadago da gwamnati.Ƙungiyoyin...
Jam’iyyar ANC Na Kan Gaba A Sakamakon Farko-Farko
An bayyana sakamakon farko na zaɓen da ake yi wa kallon mafi zafi a Afirka ta Kudu.Yayin da aka ƙidaya sama da kashi...
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’Adda 624, Sun Kama 1,051
sojin Najeriya sun kashe ‘yan ta’adda 624, sun kuma kama 1,051, sannan sun ceto mutum 563 a watan Mayun nan da muke ciki.Daraktan yada...
Sojoji Sun Kashe ‘Yan Bindiga Shida A Kaduna
Dakarun runduna ta ɗaya ta sojin Najeriya sun kashe wasu ‘yan bindiga shidatare da kama wasu mutum uku a wani samame na musamman a...
Fubara Ya Ce Sun Gaji Bashin Sama Da Naira Biliyan 200...
Siminalayi Fubara, ya bayyana cewa gwamnatin sa ta gaji wasu ayyuka da ba a kammala a ƙananan hukumomi 13 na jihar.hakan na...
Najeriya Ta Buƙaci A Daina Ruwan Wuta A Gaza Nan Take
Najeriya ta yi Allah wadai da kisan fararen hula a Gaza, ta kuma yi kiran a gaggauta wanzar da zaman lafiya.sanarwa da ministan harkokin...
Korar Ma’aikata 600: Majalisar Wakilai Za Ta Binciki CBN
Majalisar Wakilai za ta gudanar da bincike kan sallamar ma’aikata kusan 600 da Babban Bankin Nijeriya ya yi daga aiki.Kudurin ya biyo bayan...
Muhiimiyar Tattaunawa: Gwamnan Kano Ya Gana Da Nuhu Ribadu
Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya gana da mai ba shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu.Cikin wata sanarwa da gwamnan ya wallafa...
Tinubu Ya Kaddamar Da Ayyukan Layin Jirgin Kasa Na Abuja
Tinubu ya kaddamar da layin dogo na Abuja,wanda ke nuna wani gagarumin ci gaba a harkar sufurin ,Bikin ya samu halartar...
Ina Cika Alƙawurran Da Na Ɗaukar Wa ‘Yan Najeriya
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu ya ce gwamnatin sa tana cika alƙawuran da ta yi wa jama'ar ƙasa.Tinubu wanda ya taya ƴan Najeriya murnar...
Jam’iyyar RHDP Mai Mulki Na Son Ouattara Ya Sake Tazarce
jam'iyyar RHDP mai mulki ta bayyana shugaban kasar a matsayin dan takarar da za ta gabatar a babban zabenKakakin kawancen kawancen jam'iyyun da...
Mutuwa: Tsohuwar Jarumar Kannywood Fati Slow Ta Rasu
Mun samu labarin rasuwar tsohuwar jarumar Kannywood, FatiSlow.Wannan na cikin wani sako da tsohuwar jarumar masana’antar shirya fina-finan Hausa, Mansura Isah ta wallafa ne...
Shugaban NAHCON Ya Yi Alhinin Rasuwar Hajiyar Jihar Kebbi
Jalal Arabi ya mika ta’aziyya ga ‘yanuwa da iyalan Marigayya Hajiya Tawakaltu daga Jihar Kebbi, da ta rasu a Makkah.Wakilin Shugaban Hukumar...
‘Yanbindiga Sun Kashe Biyu Cikin Ɗaliban Jami’ar Kogi
‘yansandan jihar Kogi ta tabbatar da mutuwar biyu daga cikin ɗaliban nan da ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su a Jami’ar ta Osare.Rundunar...
‘Yan Sandan Jihar Ribas Sun Kama Sija Huɗu
Rundunar 'yansandan reshen jihar Ribas ta kama mutum 13 da take zargi da fashi da kuma satar kayan abinci.Wata sanarwa da mai...
Gwamnan Ya Bada Tallafin Motoci Da Babura Ga Hukumomi
Sanata Uba Sani ya kaddamar da motoci da babura da aka rabawa jami’an tsaro wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma jihar.Gwamna Uba...
Ministan Shari’a Ya Bukaci A Rushe Hukumar Zaben Jihohi
Babban lauyan gwamnatin tarayya kuma Ministan Shari’a, Lateef Fagbemi, ya bukaci a soke hukumomin zabe na Jihohi wato SIECOM.Ministan ya ce, mayar...
Najeriya Ta Dakatar Da Ayyukan Kamfanin Jirgin Sama
Gwamnatin tarayya ta dakatar da ayyukan kamfanin sifurin jirgin sama na Nigeria Air, har sai Baba ta gani.Festus Keyamo, ne ya sanar da haka...
NLC Ta Bukaci A Kara Wa ‘Yan Jarida Albashi,Inshora Da Fansho
Kwamared Joe Ajaero, ya yi kiran a inganta yanayin albashi da inshora da kuma fanshon ‘yan jarida a fadin Najeriya.Joe Ajaero, ya yi wannan...

































































