Home Labarai Najeriya Ta Dakatar Da Ayyukan Kamfanin Jirgin Sama

Najeriya Ta Dakatar Da Ayyukan Kamfanin Jirgin Sama

71
0
Festus Keyamo
Festus Keyamo

Gwamnatin tarayya ta dakatar da ayyukan kamfanin sifurin jirgin sama na Nigeria Air, har sai Baba ta gani.

Festus Keyamo, ne ya sanar da haka yayin taron Ministoci na cika shekarar Tinubu, guda a kan
mulkin kasa.


matakin ya zo ne, lura da cewa kamfanin a ko da yaushe yunkurin yin amfani da jiragen saman wasu kasashen waje ya ke
a matsayin na shi.


Idan za a iya tunawa, a shekarar 2023 ne, ma’aikatar sufurin jiragen sama,

karkashin jagorancin tsohon ministan sifuri Sirika, ta kaddamar da kamfanin jirgin, wato Nigeria Air, kwanaki uku kafin wa’adin gwamnatin


Lamarin dai ya janyo cece-kuce a tsakanin al’ummar kasa, la’akhari da yadda daga bisani aka gane cewa akwai lauje cikin nadi.

Leave a Reply