35.3 C
Kaduna
Tuesday, November 24, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 10
Muryar 'Yanci
Bafarawa 1280x720

Siyasar Ubangida Ce Babbar Illar Mulkin Farar Hula A Najeriya

0
Bafarawa ya bayyana siyasar ubangida da babbar illar mulkin dimokraɗiyya a tsawon shekaru 25 a Najeriya.Attahiru Bafarawa ya shaida hakan ne a wata...
1716905516500

Majalisar Dattawa Ta Janye Dakatarwar Da Ta Yi Wa Abdul Ningi

0
Majalisar ta yafe wa Sanata Ningi tare da janye dakatarwar da ta yi masaan ɗauki matakin ne bayan Sanata Moro...
VP Shettima4 e1689963604715

‘Yan Gudun Hijira: Shettima Ya Nemi Hadin Kan Kasashen Duniya

0
Mataimakin shugaban Najeriya, Shettima, ya yi kira ga kawayen Najeriya su hada kai domin magance matsalar ‘yan gudun hijira.ya yi kiran ne a wani...
Tinubu (1)

Tinubu zai yi wa ‘yan majalisa jawabi A bikin dimokuraɗiyya

0
Shugaban Najeriya Bola Ahmad Tinubu zai yi wa zaman haɗingwiwa na majalisun dokoki na ƙasa jawabi gobe Larabaa wani ɓangare na bikin cika...
412

Mali,Burkina Faso da Nijar na shirin janye matakin ...

0
Sanata Ali Ndume wanda ɗan majalisar ƙungiyar ECOWAS ɗin ne ya bayyana haka a Kano,a yayin da majalisar ƙungiyar ke ci gaba da...
Abba Kabir Yusuf Governor Kano State (1)

Gwamantin Kano Ta Hana Tsohon Sarki Aminu Ado Dawo Wa Jihar

0
Gwamanti jihar  Kano ta dakatar da yunƙurin da tsohon sarki Aminu Ado Bayero ya yi na dawo wa jiharkafin wa’adin sa’a 48 da...
thumbs b c 83b182b1b1e352c7e0f81d14014f30e2

Kotun Duniya Ta Umarci Isra’ila Ta Daina Kai Hari a Gaza...

0
kotun Duniya ta umarci Isra'ila ta dakatar da hare-haren da take kai wa a yankin Rafah na GazaAfrika ta Kudu ce...
1400080210375292523889094

Iran: Kafafen Yada Labaran Kasar Sun Ce Babu Maƙarƙashiya

0
Kafafen yaɗa labaran Iran sun ce babu alamar wata maƙarƙashiya a hadarin jirgin saman da ya yi sanadiyyar mutuwar Shugaban ƙasar a ranar Lahadi,...
mosquitoes

Yaƙi Da Cutar Maleriya: An Yaɗa Dubban Sauro A Djibouti

0
Dubun dubatar sauro, waɗanda aka jirkita wa ƙwayoyin halitta ne aka saki a ƙasar Djibouti,A wani yunƙuri na yaƙi da yaɗuwar nau'in sauro...
2153286826.0

Furta Kalamai: Barcelona Ta Kori Kocin Ta Xavi Hernandez

0
Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Barcelona ta sallami kocinta Xavi Hernandez bayan kammala kakar wasan bana ba tare da lashe kofi ba.A gefe guda kuma,...
Nigerian army (1)

Sojojin Sun Kama Masu Kai Wa Ƴan Tawayen Kamaru Man Fetur

0
sojojin sun ce sun kama wasu mutane da suka ƙware wajen safarar man fetur daga Najeriya zuwa ga ƴan tawayen Ambazoniya a Jamhuriyar...
NIGERIAN POLICE WITH RIFLE TheCable0 e1638223533511 1280x720 copy

Dan Bindiga Dake Jinyar Rauni A Asibiti Ya Shiga Hannu

0
Rundunar ’yan sandan jihar Filato ta kama wani ɗan bindiga a lokacin da yake jinyar raunin harbin bindiga a wani asibiti.Maimagna da yawun rundunar,...
Wike 3

Wike Ya Ce Jirgin Ƙasan Birnin Abuja Zai Ɗauki Fasinjoji Kyauta

0
Ministan Abuja, Wike, ya ce Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya amince da fara ɗiban fasinjoji kyauta a jirgin ƙasa na birnin tsawon wata...
IMG 4860 (1)

Gwamnan Imo: Kotu Ta Tabbatar Da Nasarar Uzodimma

0
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaɓen gwamnan jihar Imo, ta tabbatar da nasarar Hope Uzodimma a matsayin halastaccen gwamnan jihar.Kotun  wadda ta yanke hukuncin a Abuja,...
Nigeria Contour Country Flag Vector Flat Icon

Majalisar Dattawa=Dawo Da Tsohon Taken Najeriya

0
Kudirin neman samun damar Najeriya ta koma kan tsohon taken ta ya tsallake karatu na 2 a Majalisar Dattawa.Kudirin da daya daga cikin jagororin...
Untitled design 2021 06 04T130424.654

Kotu Ta Bayar Da Umarnin Ƙwace Kuɗi Da Wasu Kadarori Emefiele

0
Kotun ta bayar da umarnin ƙwace kuɗi samada naira miliyan 800 da kuma wasu kadarori na tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya,Mai shari'a Yellim Bogoro...
360 F 547758701 yq7vw3xLQahBlLJ9LOsAWPNhaI41Hs65

Euro 2024: Cancelo Da Felix Za Su Buga Wa Portugal Wasa

0
Ƴan wasan Barcelona biyu Joao Cancelo da Joao Felix suna cikin wadanda Portugal ta gayyata a gasar Euro 2024Haka kuma tawagar Jamus ta gayyaci...
360 F 356316372 tGZ4gG7sHHh2vBT2GIgIpd9LO2klumgd

Hayaƙin Janareta Ya Kashe Mutum Bakwai A Bayelsa

0
Mutum bakwai sun mutu sakamakon hayaƙin injin janareto da ya mamaye ɗakin da suke kwace a Yenagoa,an samu gawarwakin mutanen galibin su ɗaliban...
MTN9 1

Sabis= Majalisar Dokokin Katsina Ta Gargaɗi MTN

0
ta buƙaci kamfanin sadarwa na MTN ya daina yawan katse sabis ba tare da yin gamsasshen bayani ga al'umma ba.Majalisar ta bayyana cewa yawan...
Elvert Ekom Ayambem

‘Yan Majalisar Dokokin Cross River Sun Tsige Shugaban Majalisar

0
‘Yan majalisar dokokin jihar Cross River sun tsige shugaban majalisar Rt. Hon. Elvert Ekom Ayambem.A yau Laraba ne ‘yan majalisar 17 daga cikin 25,...
Call To Listen