Home Labarai Muhiimiyar Tattaunawa: Gwamnan Kano Ya Gana Da Nuhu Ribadu

Muhiimiyar Tattaunawa: Gwamnan Kano Ya Gana Da Nuhu Ribadu

56
0
NSA and Governor Yusuf News Central TV 2
NSA and Governor Yusuf News Central TV 2

Gwamnan Abba Kabir Yusuf ya gana da mai ba shugaban Najeriya shawara kan harkokin tsaro, Mallam Nuhu Ribadu.

Cikin wata sanarwa da gwamnan ya wallafa a shafukan sa ya ce ya yi muhimmiyar ganawa da Malam Nuhu Ribadu.

Kawo yanzu dai ba a bayyana abin da mutanen biyu suka tattauna ba, sai dai wasu na ganin ganawar ba ta rasa nasaba da rikicin masarautar .

mataimakin gwamnan, ya zargi Ribadun da kitsa komawar sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero, zuwa birnin Kano, .

Sai dai ofishin Ribadun ya musanta zargin tare da barazanar kai mataimakin gwamnan kotu idan bai janye kalaman nasa ba.

Daga bisani dai mataimakin gwamnan ya janye kalaman nasa tare da ba Nuhu Ribadu haƙuri,

Leave a Reply