Rashin Kyawun Hanyoyi Na Janyo Wa Sojoji Tarnaƙi Wajen Yaki Da...
Wani babban jami’in soji Manjo Janar Christopher Musa, ya ce rashin kyan hanyoyi da Nakiyoyin da ake dasawa ya na janyo masu tarnaƙi a...
An Kashe ‘Yar Shekara Biyar Da Wasu Su Ka Yi Garkuwa...
Jami’an hukumar tsaro ta Civil Defence a Jihar Bauchi, sun kama wasu maza biyu bisa zargin yin garkuwa tare da kashe wata yarinya ‘yar...
An Ɗora Tubalin Gina Ban-Ɗaki Kusan 2000 A Birnin Abuja
An ƙaddamar da shirin gina ban-ɗaki akalla dubu biyu abirnin Abuja domin magance matsalar yin ba-haya a fili.Hukumomin Nijeriya sun ce, za a ɗauki...
Shugaba Buhari Ya Dawo Nijeriya Daga Kasar Ivory Coast
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Nijeriyabayan halartar taron majalisar dinkin duniya a birninAbidjan na kasar Cote’divoire.Buhari dai ya bar Nijeriya ne a ranar...
‘Yan Ta’adda Na Shirin Kai Hari Masallatai Da Wuraren Shaƙatawa –...
Hukumar jami’an tsaro na farin kaya SSS, ta ce ta gano wani shiri da wasu bataigari ke yi na kai hare-hare a muhimman gine-...
‘Yan Bindiga Sun Kashe Ɗanmudi Na Mada Dalilin Kashe Gogarman
Mazauna garin Mada da ke karamar hukumar Gusau a jihar Zamafara, su na ci-gaba da yin ƙaura daga garin saboda fargabar ‘yan bindiga za...
Dattawan PDP Sun Ce Ba Su Yarda Da Tsaida Dan Takara 1...
Dattawan jam’iyyar PDP na arewacin Nijeriya sun yi taron gaugawa a Abuja, inda su ka nuna rashin amincewa da duk wani taro da ke...
Nnamdi Kanu Ya Kalubalanci Shari’ar Sirri Da Ake Yi Masa
Jagoran kungiyar ‘yan aware ta IPOB Nnamdi Kanu, ya shigar da kara a wata kotun tarayya, ya na neman ta soke wani umarni da...
PDP Za Ta Tantance Masu Neman Tikiti 17 A Ranar Juma’a Mai Zuwa
A ranar Juma’a mai zuwa ne, jam’iyyar PDP za ta tantance ‘yan takara 17 da ke fafutukar mallakar tikitin takarar kujerar shugaban kasa a...
Majalisar Dattawa Na Da Hurumin Bincikar Shugaban Kotun Da’ar Ma’aikata –...
Wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta ce Majalisar Dattawa na da hurumin binciken shugaban Kotun Da’ar Ma’aikata Danladi Umar, bisa...
Sojojin Nijeriya Sun Kashe Wasu Mayakan Kungiyar IPOB
Rundunar sojojin Nijeriya, ta ce dakarun ta sun kashe wasu ‘yan kungiyar IPOB biyu a wani ba-ta-kashi da su ka yi.A cikin wata sanarwa...
Gwamnatin Tarayya Ta Daina Biyan Malaman Jami’a Albashi
Rahotanni na cewa, gwamnatin tarayya ta fara aiwatar da tsarin ‘Babu Aiki - Babu albashi a kan malaman jami’o’in da ke yajin aiki.Idan dai...
Na Bi Tsarin Mulki Wajen Yi Wa Joshua Dariye Da Jolly...
Fadar shugaban kasa ta kare matakin ta na yi wa Joshua Dariye da Jolly Nyame, wadanda ke tsare a gidan yari saboda cin hanci...
Gwamna Diri Ya Ce An Fi Samun Zaman Lafiya A Mulkin Jonathan
Gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri, ya koka da yadda sha’anin tsaro ya kara tabarbarewa a Nijeriya, ya na mai cewa an fi samun kwanaciyar...
Raddi: Ba a Taɓa Gwamnatin Da Ta Kai Ta Buhari Rashawa...
Daya daga cikin jami’an Hukumar Dauka da Ladabtar ‘Yan sanda Naja’atu Mohammed, ta soki lamirin Shugaba Muhammadu Buhari a kan yafe wa Joshua da...
Jirgin Yaƙin Soji Ya Yi Luguden Wuta Kan Mutane Bisa Kuskure...
Wani jirgin yaƙi na rundunar sojin saman Nijeriya, ya yi kuskuren kashe kananan yara shida a jihar Neja.Lamarin dai ya faru ne a ƙauyen...
Hatsarin Jirgi: Rundunar Sojan Sama Ta Bayyana Sunayen Sojojin Da Su...
Rundunar sojan sama ta Nijeriya, ta tabbatar cewa matuƙa jirgin ta biyu ne su ka rasu a hatsarin da jirgin su ya yi a...
Maslaha: Ana Kan Yinkurin Sake Hada Kan Bangarorin Izala Wuri Guda
Bayan kwashe tsawon Shekaru da rabuwar kungiyar Izala gidabiyu, wato Bangaren ‘yan Kaduna da Sheik Abdullahi Bala Lauke Shugaban ta, da Bangaren ‘Yan Jos...
Biafra: Kotu Ta Yi Watsi Da Laifuka 8 Cikin 15 Da...
Wata Babbar kotun tarayya da ke Abuja, ta yi watsi dalaifuffuka takwas daga cikin goma sha biyar da gwamnatintarayya ke tuhumar Nnamdi Kanu da...
Kotu Ta Yi Fatali Da Ƙarar Da Abba Kyari Ya Shigar...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta kori ƙarar da dakataccenMataimakin Kwamishinan ‘Yan Sanda DCP Abba Kyari yashigar a kan Hukumar NDLEA.Abba Kyari dai...


































































