Home Labarai Shugaba Buhari Ya Dawo Nijeriya Daga Kasar Ivory Coast

Shugaba Buhari Ya Dawo Nijeriya Daga Kasar Ivory Coast

116
0

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Nijeriya
bayan halartar taron majalisar dinkin duniya a birnin
Abidjan na kasar Cote’divoire.

Buhari dai ya bar Nijeriya ne a ranar Lahadin da ta gabata,
domin halartar taron yaki da fari da illar sa a kan tattalin
arzikin duniya.

A wajen taron, Shugaba Buhari ya gabatar da jawabi a
kan kokarin da Nijeriya ke yi wajen yayi da fari.

Shugaba Buhari, ya samu rakiyar Ministan harkokin wajen
Nijeriya Geoffrey Onyeama, da Ministan yanayi
Mohammed Abdullahi da ministan noma Mahmud
Mohammed da ministan harkokin ruwa Suleiman Adamu.

Leave a Reply