Ganduje Ya Koka A Kan Zaman Tinubu Da Kwankwaso A Faransa
A wani faifan murya da ake zargin gwamna Abdullahi UmarGanduje na jihar kano ne ya ke bayani, an ji gwamnan ya nakorafi dangane da...
An Kama ‘Yan Kwaya’ 534 A Kano, Kaduna Da Wasu Jihohin...
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta NijeriyaNDLEA, ta ce ta kama akalla mutane 534 da ta ke zargin suna ta’ammali da miyagun...
Rikici Ya Ɓarke A Majalisar Wakilai Kan Zargin Karkatar Da Maƙudan...
Rahotanni na cewa ‘yan Majalisar Wakilai na shirin yin kaca-kaca da Kakakin Majalisar Femi Gbajabiamila, bisa zarginkarkatar da wasu maƙudan kuɗaɗe da su ka...
Ba Na Iya Barci Saboda Matsalar Tsaro Lokacin Da Nake Mulki...
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan, ya ce ba ya iyabarci sakamakon matsalar tsaro da ta addabi Nijeriya alokacin da ya ke shugabanci.Jonathan ya shaida...
Rantsar Da Tinubu: Za A Kulle Wasu Ma’Aikatu A Abuja Tsawon...
Hukumomi a Nijeriya za su hana shiga da fita a kewayenSakatariyar Gwamnatin Tarayya da ke tsakiyar birnin Abujana tsawon kwana huɗu, saboda bikin rantsar...
Wasu ‘Yan Siyasa Na Shirin Guduwa Kafin 29 Ga Watan Mayu...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta ce wasu 'yansiyasa da ta ke zargi da rashawa su na ƙoƙarin ficewa dagaNijeriya kafin...
Ba Mu Karɓi Kuɗi Ba Kafin Amincewa Da Buƙatar Buhari Ta...
‘Yan Majalisar Wakilai sun musanta zargin karɓar Dalamiliyan 15 daga gwamnatin tarayya kafin su amince dabuƙatar sauya fasalin bashin naira tiriliyan 22 da ta...
Buhari Ya Nada Oluwatoyin Madein A Matsayin Sabuwar Akanta-Janar
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya tabbatar da nadinDakta Oluwatoyin Sakirat Madein a matsayin Babbar Akantata Nijeriya.Nadin Dakta Sakirat dai ya biyo bayan samun nasarar...
Fiye Da Mutane 100 Sun Mutu Cikin Sa’o’i 48 A Hare-Haren...
Wasu bayanai sun nuna cewa, a cikin sa’o’i 48 hare-haren ‘yan ta’adda sun hallaka mutanen da yawan su ya haura 100 a wasu sassan...
Zagon Kasa A Zaben 2023: Jam’Iyyar APC Ta Kafa Kwamitin Bincike...
Jam’iyyar APC a jihar Zamfara, ta kafa kwamitin bincikenzagon kasa da wasu ‘yan jam’iyyar su ka yi, na nuna adawaga ‘yan takarar jam’iyyar a...
Yadda Jama’a Suka Kashe Barawon Babur A Ofishin ’Yan Sanda
Wasu fusatattun matasa sun afka ofishin ‘yan sanda, inda suka kwato wani matashi su ka kashe shi nan take, bisa zargin yiwa kanin sa...
Babu Mahalukin Da Zai Hana Rantsar Da Tinubu – Sarkin Musulmi
Mai Alfamar Sarkin Musulmi Alhaji Muhammadu Sa’adAbubakar III, ya ce babu mahalukin da zai dakatar da rantsarda Zaɓaɓɓen Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a...
Matawalle Na Da ’Yancin Neman A Binciki Fadar Shugaban Kasa –...
Gwamnatin Tarayya, ta ce Gwamna Matawalle na JiharZamfara ya na da ’yancin fadin albarkacin bakin sa, nabukatar Hukumar EFCC ta fadada bincike a kan...
Na Kadu Da Tattaunawar Blinken Da Tinubu – Atiku
Tsohon mataimakin shugaban kasa kuma dan takararjam’iyyar PDP Atiku Abubakar ya bayyana matukar kaduwa akan tattaunaar da Sakataren harkokin wajen Amurka AntonyBlinken ya yi...
Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Jinginar Da Filin Jiragen Sama Na...
Gwamnatin tarayya, ta amince a jinginar da filin jirgin samana Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, da na Mallam Aminu Kanoda ke Kano.Amincewa da matakin...
Fiye Da Mutane 100 Sun Mutu Cikin Sa’o’i 48 A Hare-Haren...
Wasu bayanai sun nuna cewa, a cikin sa’o’i 48 hare-haren‘yan ta’adda sun hallaka mutanen da yawan su ya haura 100 awasu sassan jihar Filato,...
Gbajabiamila Ya Gargadi Sabbin ‘Yan Majalisu Da Su Kaucewa Fushin Tinubu
Shugaban Majalisar wakilai Femi Gbajabiamila da SanataGodswill Akpabio, sun gargadi sabbin ‘yan majalisun tarayyarda aka zaba su kauce wa fushin Bola Ahmed Tinubu, wajenbijire...
Aƙalla Haɗarin Mota Na Kashe Rayuka 40,000 Duk Shekara A Nijeriya...
Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa, ta ce sama da mutane dubu40 ke mutuwa, yayin da wasu ke samun nakasa sakamakonhaɗurran motoci a Nijeriya duk...
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken Ya Tattauna Da Tinubu
Sakataren Harkokin Wajen Amurka Antony Blinken, yatattauna da zababben Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu tawayar tarho.Wata sanarwa da kakakin ma’aikatar harkokin wajen Amurka Matthew...
‘Yan Bindiga Sun Sace Mutum 15 A Abuja
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da wani ma’aikacin hukumarbirnin tarayya Abuja tare da wasu akalla mutane 15 a rukuningidaje da ke Pegi a karamar...


































































