Ɗan Takarar Gwamnan Da Aka Zarga Da Sayen Ƙuri’u Ya Maka...
Ɗan takarar gwamnan Jihar Ogun na jam’iyyar PDP LadiAdebutu, ya maka Ministan Shari’a Abubakar Malami dashugaban ‘yan sandan Nijeriya Usman Alkali Baba dajam’iyyar APC...
Shugaba Biden Ya Bayyana Wakilan Amurka Da Za Su Halarci Rantsar...
Shugaba Joe Biden na Amurka, ya bayyana sunayen wakilangwamnatin shi da za su halarci bikin rantsar da sabonshugaban Nijeriya Bola Tinubu a Abuja.A cikin...
Kotu Ta Haɗe Ƙararrakin Da Jam’Iyyu Ke Ƙalubalantar Nasarar Tinubu
Kotun sauraren ƙararrakin zaben shugaban kasa, ta hadekararraki uku da ‘yan hamayya su ka shigar a kan sakamakonzaben da hukumar zabe ta bayyana Bola...
Buhari Ya Kaddamar Da Titin Kano-Kaduna Da Gadar Neja II
Kwanaki shida kafin saukar sa daga mulki, shugabaMuhammadu Buhari ya kaddamar babban titin Kano zuwaKaduna da kuma katafariyar Gadar Neja ta biyu da wasumanyan...
Yadda Ɗan Takarar Gwamna A PDP Ya Raba Katin ATM 200,000...
Jigon jam’iyyar PDP Ladi Adebutu, ya shiga tsomomuwabayan ‘yan Sanda sun ce ya gudu daga Nijeriya ne saboda sunbankaɗo wata gadangarƙamar da ya shirya...
Ba Zan Daina Rusau Da Korar Ma’Aikata Ba, Har Sai Na...
Gwamnan jihar Kaduna mai barin gado Nasir El-Rufa’i, ya ceba zai daina korar bara-gurbin ma’aikata da kuma rusaharamtattun gine-gine ba har sai ya bar...
Hausawa Sun Zargi ’Yan Kabilar Kutep Da Kashe Musu Mutane A...
Al’ummar Hausawa mazauna garin Takum a Jihar Taraba,sun zargi dakarun Sa-Kai na ‘yan kabilar Kutep da hallakamutanen su da dama.Wani Bahaushe mai suna Yakubu...
Yadda ‘Yan Bindiga Suka Kashe Manoma 9, Suka Sace 3 A...
‘Yan bindiga sun kashe manoma tara, tare da yin garkuwa dawasu uku a Unguwar Danko da ke kusa da kauyen DogonDawa a karamar hukumar...
MSSN Ta Yi Ƙorafi Kan ‘Wayon’ Koyar Da Ɗalibai Ilimin Jima’i...
Ƙungiyar ɗalibai Musulmi ta Nijeriya MSSN, ta rubuta wagwamnatin tarayya takaddar ƙorafi a kan wasu littattafai daake koyarwa a makarantun Nijeriya, cewa su na...
Ku Rantse Da Allah Ba Ku Saci Dukiyar Talakawa Ba -El-Rufa’i
Gwamnan jihar Kaduna Nasiru El-rufa’i, ya kalubalancitsofaffin gwamnonin jihar Kaduna su rantse da Alkur’ani maigirma cewa ba su saci dukiyar talakawa a lokacin da...
Kotu Ta Umarci Gwamnatin Buhari Ta Yi Bayanin A Kan Bashin...
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja, ta umarci gwamnatinShugaba Buhari ta yi bayani a kan yadda ta yi da dala miliyan460 da aka karɓo...
Likitocin Najeriya Sun Janye Yajin Aiki
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta Nijeriya, ta komabakin aiki bayan yajin aikin gargadi da su ka yi na tsawonkwanaki biyar.Wata Sanarwa da shugaban...
Kotu Ta Yi Watsi Da Buƙatar Atiku Da Obi Ta Nuna...
Kotun sauraren kararrakin zaben shugaban kasa ta kiamincewa da bukatar yada zaman sauraren shari'ar a kafafenyada labarai kai tsaye kamar yadda masu korafi su...
Tinubu Ya Ƙalubalanci Atiku Kan Yaɗa Shari’Ar Zaɓen Shugaban Ƙasa Kai-Tsaye
Zaɓaɓɓen Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya nunaadawa da buƙatar da ɗan takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyarPDP Atiku Abubakar ya yi na watsa shirye-shiryen...
Sanatocin Arewa Ta Tsakiya Sun Nemi A Ba Su Mataimakin Shugaban...
Gamayyar zaɓaɓɓun sanatocin yankin Arewa ta Tsakiya, sunbayyana Sanata Sani Musa cewa shi su ke so ya zamaMataimakin Shugaban Majalisar Dattawa.Zaɓaɓɓun Sanatocin daga jihohin...
‘Yan Sanda Sun Kammala Bincike Kan Alasan Doguwa, Saura Fara Shari’a
Shugaban Rundunar ‘yan sandan Nijeriya Usman AlƙaliBaba, ya kammala nazari da binciken kundin bayanan zarginkisan ‘yan adawa da ake yi wa Shugaban Masu Rinjaye...
Ba Mu Goyon Bayan Wanda Tinubu Da APC Za Su Ƙaƙaba...
Masu adawa da zaɓin Tajuddeen Abbas a matsayin wandajam’iyyar APC ta zaɓa ya zama kakakin majalisar wakilai naKungiyar G7, sun ce su nan a...
Wasu ‘Yan Haɗama Ne Ke Ƙoƙarin Lalata Alaƙar Ganduje Da Tinubu...
Gwamnatin Jihar Kano, ta gargaɗi al'umma game da yunƙurinwasu da ta kira mamugunta kuma ‘yan haɗama, wadanda keyaɗa wani sautin kiran waya da aka...
‘Yan Sanda Sun Ceto Ɗaliban Jami’a Biyar Da Aka Sace A...
Rundunar 'yan sanda ta Jihar Zamfara, ta ce ta ceto ɗalibaibiyar na Jami'ar Gusau bayan masu garkuwa da mutane sunsace su.Kwamashinan ‘yan Sanda na...
Ba A Ga Watan Zulƙi’Ida Ba A Nijeriya
Fadar Mai Alfarma Sarkin Musulmi ta ayyana Lahadi amatsayin ranar 1 ga watan Zulƙi'ida na shekarar hijira ta 1444,wadda ta yi daidai da 21...


































































