33.7 C
Kaduna
Wednesday, November 25, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 35
Muryar 'Yanci

jami’ar ABU za ta fara musayar ilimin aikin gona da takwararta...

0
Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zaria a jihar Kaduna, ta ƙullayarjejeniya da jammi’ar Yammacin Scotland domin bunƙasaamfanin gona a nahiyar Afrika.Daraktan yaɗa labarai na...

An Rantsar Da Sabbin Alƙalan Kotun Ma’Aikata Shida

0
Shugaban alƙalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoolaya rantsar da sabbin alƙalai shida na Kotun Ma’aikata, wandaya a Kotun Ƙolin Nijeriya da ke birnin tarayya...

Mun Kwato Filaye Na Tiriliyoyin Naira A KANO

0
Gwamnatin Jihar Kano, ta ce ta kwato filaye na tiriliyoyin naira tun bayan da Abba Kabir Yusuf ya karbi mulkin jihar.Sabuwar gwamnatin Kano dai...

BILL GATES Da ƊANGOTE Sun Jinjina Wa Tinubu Kan Cire Tallafin

0
Hamshaƙin ɗan kasuwa Aliko Ɗangote da takwaran sa Bill Gates, sun taya Shugaban Ƙasa Bola Tinubu murnar cire tallafin man fetur da ya yi...

Atiku Abubakar Ya Yi Martani Ga Wike Bisa Ikirarin Cewa An...

0
An shaida wa tsohon gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike cewa kayan cikin sa sun lalace ne sakamakon yawan tu'ammalin da ya ke yi da...

Mahara Sun Sace Basarake Da Matarsa A Kogi

0
‘Yan bindiga sun sace wani basaraken Idofin da matar sa a hanyar Makutu zuwa Idofin da ke ƙaramar hukumar Yagba ta gabas a jihar...

Jami’ar Abu Za Ta Fara Musayar Ilimin Aikin Gona Da Takwararta...

0
Jami’ar Ahmadu  Bello da ke Zaria a jihar Kaduna, ta ƙulla yarjejeniya da jammi’ar Yammacin Scotland domin bunƙasa amfanin gona a nahiyar Afrika.Daraktan yaɗa...

An Rantsar Da Sabbin Alƙalan Kotun Ma’aikata Shida

0
Shugaban alƙalan Nijeriya Mai Shari’a Olukayode Ariwoola ya rantsar da sabbin alƙalai shida na Kotun Ma’aikata, wanda ya a Kotun Ƙolin Nijeriya da ke...

Gwamnan Zamfara Ya Buƙaci A Maida Hanyar Funtua-Gusau Ta Zama Tagwaye

0
Gwamna Dauda Lawal na Jihar Zamfara, ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta samar da tagwayen hanyoyi daga Gusau zuwa Funtua domin bunƙasa ci-gaban...

Shari’ar Zaɓen KANO: Kotu Za Ta Fara Sauraron Shaidu Ranar Juma’a

0
Kotun sauraren ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Kano, za ta fara sauraren shaidun masu ƙara a ranar Juma’a 23 ga watan Yuni na shekara ta...

Kashim Shettima Ya Sa Lambar Ƙarin Girma Ga Sabon Sufeton ‘Yan...

0
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya sanya wa Kayode Egbetokun lambar ƙarin girma a matsayin sabon shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya na na riko.Kashim...

Kashim Shettima Ya Sa Lambar Ƙarin Girma Ga Sabon Sufeton ‘Yan...

0
Mataimakin shugaban kasa Kashim Shettima, ya sanya waKayode Egbetokun lambar ƙarin girma a matsayin sabonshugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya na na riko.Kashim Shettima ya...

‘Yan Bindiga Sun Kashe Basarake Da ‘Ya’Yansa Huɗu A Kaduna

0
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Arɗon Birni da Kewaye naMasarautar Zazzau Alhaji Shuaibu Mohammed tare da wasu‘ya’yan sa huɗu.Lamarin dai ya faru ne a...

An Sanya Dokar Hana Yawo A Karamar Hukumar Mangu, Jihar Filato

0
Shugaban riko na karamar hukumar Mangu ta jihar FilatoMarkus Artu, ya ce sun dakatar da duk wata zirga-zirgarmotoci da babura in banda jami’an tsaro...

‘Yan Najeriya Miliyan 71 Na Fama Da Bakin Talauci – Rahoto

0
Wata sabuwar kididdiga ta duniya ta bayyana cewa, kimanin'yan Nijeriya miliyan 71 su na fama da bakin talauci, yayin daaka bayyana jihar Yobe a...

Majalisar Tattalin Arziki Ta Ce A Saida Kadarorin Gwamnati A Biya...

0
Majalisar Tattalin Arziki, ta shawarci Shugaba Bola Tinubuya saida kadarorin gwamnati a biya basussukan da ake binNijeriya.‘Yan majalisar, wadanda su ka hada da Tokunbo...

An Gano Manyan Jakunkuna Makare Da Kudade A Gidan Emefiele

0
Jami'an hukumar Tsaro ta Farin Kaya DSS, sun gano manyanjakunkuna 18 makare da kudade da wasu takardu a gidandakataccen gwamnan Babban Bankin Nijeriya GodwinEmefiele.Jaridar...

Sabon Rahoto Ya Bayyana Matsayin Da Ake Sa Ran Tinubu Zai...

0
Rahotanni na nuni da cewa, akwai yiwuwar ɗan takararshugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP Rabi'u Musa Kwankwasoya zama sabon ministan tsaron Nijeriya.Wani rahoto da jaridar...

Ƙungiyar Ƙwadago Za Ta Sake Ganawa Da Gwamnatin Najeriya Kan Cire...

0
Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Nijeriya, za su gana dajami'an gwamnati domin ganin sun amince da sabon mafikarancin albashi da wasu bukatun ma’aikata bayan...

An Buƙaci Wasu Maniyyatan Abuja Su Koma Gida

0
Wasu maniyyata aikin hajji sun koka da yadda aka umarciwasu daga cikin su, su koma gida saboda ba za su samu damarzuwa aikin hajjin...
Call To Listen