Home Labaru Za Mu Kalubalanci Hukumar NAHCON Don Ta Damfari Alhazan Mu – Gwamnan...

Za Mu Kalubalanci Hukumar NAHCON Don Ta Damfari Alhazan Mu – Gwamnan Neja

284
0

Jami’ar yada Labarai ta hukumar Alhazan Nijeriya Fatima
Sanda Usara, ta ce samun kashi 95 na Alhazan Nijeriya da su
ka ziyarci Madina kafin su isa Birnin Makka na daya daga
cikin nasororin da aka samu.

Sai dai Gwamnan jihar Neja Umar Muhammed Bago, ya ce bai gamsu da inda aka sauke Alhazan jihar shi ba a zaman Minna don haka za su kalubalanci Hukumar Alhazai ta Nijeriya.

Sai dai Jami’ar Labarai ta Hukumar Alhazan Fatima Sanda Usara ta ce matsalar ba daga wajen su bane

A gefe guda kuma, jami’an kiwon lafiya na ci-gaba da fadakar da Alhazai a kan kauce wa shiga ranar da ake kodawa a kasar Saudiyya, tare da ba su shawarwarin yawaita shan ruwa akai- akai.

Leave a Reply