Kotu Ta Amince Da Korafin Atiku Kan Tinubu Dangane Da Jami’ar...
Kotun sauraren korafe-korafen zabe da ke Abuja, ta amince da shaidar da dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP Atiku Abubakar ya gabatar.Rahotanni sun...
An Kama Wani Mai Safarar Miyagun Makamai Kan Titin Abuja-Nassarawa
Hadakar jami'an tsaro sun samu nasarar kama wani kasurgumin mai safarar miyagun makamai, yayin wani sintirin hadin gwiwa a jihohin Kogi da Nassarawa, musamman...
Gwamna Raɗɗa Zai Sake Fasalta Hukumar Tattara Kuɗaɗen Haraji Ta Jihar...
Gwamnan Jihar Katsina Dikko Umaru Raɗɗa, ya shirya sake fasalta Hukumar Tattara Kuɗaɗen Haraji ta jihar domin bunkasa hanyoyin samar da kuɗaɗen shiga.Dikko Radda...
Nijeriya Ta Fi Sauran Ƙasashen Afrika Lalacewa Wajen Danne Haƙƙin Mutane
Ƙungiyar Kare Hakkin Bil-Adama ta HTMI da ke kasar New Zealand, ta ce a Nijeriya ne aka fi danne haƙƙin jama’a idan aka kwatanta...
An Kama Saurayi Da Budurwar Da Ake Zargi Da Saida Jaririn...
Kwamitin kar-ta-kwana na yaki da safarar mutane, ya kama wani saurayi da budurwar sa bisa zargin saida jaririn da su ka haifa don su...
‘Yadda Mu Ka Ƙwato Naira Biliyan 454 Daga Hannun Ɓarayin Kuɗaɗen...
Hukumar yaki da ayyukan almundahana ICPC, ta ce a cikin shekaru huɗu ta ƙwato kuɗaɗe da kadarori na kimanin Naira biliyan 454 daga hannun...
Batun Maida Mohammed Dauda Kan Shugabancin Hukumarmu Ba Gaskiya Ba –...
Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Ƙasa NIA, ta ce, Kotun Ɗaukaka Ƙara ba ta maida Mohammed Dauda a kan kujerar Darakta-Janar na hukumar ba...
Emefiele Ya Kashe Tsarin Hada-Hadar Kudin Nijeriya – Shugaba Tinubu
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya yi karin haske a kan wasu daga cikin dalilan da su ka sa ya dakatar da Godwin Emefiele...
Majalisar Kano Ta Tantance Kwamishinoni 17 A Cikin 19 Da Gwamna...
Majalisar Dokoki ta Jihar Kano, ta amince da mutane 17 daga cikin 19 da gwamnan jihar Abba Kabir Yusuf ya aike mata domin amincewa...
Bidiyon Dala Muhuyi Zai Binciki Ganduje
Shugaban hukumar karɓar ƙorafe-ƙorafe da yaƙi da rashawa ta jihar Kano Muhuyi Magaji Rimin Gado, ya sha alwashin bincikar tsohon Gwamnan jihar Abdullahi Ganduje...
Majalisar Dinkin Duniya Za Ta Tunkarari Matsalar Yunwa A Arewa Maso...
Majalisar Dinkin Duniya, ta kebe zunzurutun kudi Dala miliyan 20, kwatankwacin Naira miliyan dubu goma sha uku da miliyan dari biyu domin tunkarar kalubalen...
Ba Zamu Lamunci Salwantar Rayuka Da Dukiyoyi A Katsina Ba
Gwamnan Jihar Katsina Umaru Dikko Radda, ya kira wani taron masu ruwa da tsaki a kan harkokin tsaro domin tattauna hanyoyin da ya kamata...
Wanda Ya Banka Wa Karamar Yarinya Wuta A Bauchi Ya Shiga...
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Bauchi, ta kama wani matashi bisa zargin shi da kokarin kisan kai ta hanyar banka ma wata karamar yarinya...
RMAFC Ta Musanta Batun Karin Albashi Ga Tinubu, Shettima, Da Sauran...
Hukumar tattara kudaden shiga da lura da kasafin kudi ta Nijeriya, ta musanta rahoton da ke cewa ta amince da ƙarin albashin 'yan siyasa...
Tinubu Ya Janye Rushe Hukumomin Gudanarwar NAFDAC Da NDLEA
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya janye rushe Hukumomin Gudanarwa na Hukumar hana sha da fataucin miyagun Ƙwayoyi NDLEA, da Hukumar Kula da Ingancin...
Mai Bada Shaidar Atiku Ya Ce Inec Ta Goge Sakamakon Zaɓen...
Wani mai bada shaida a shari’ar zaɓen shugaban ƙasa na Atiku Abubakar da jam’iyyar PDP, ya shaida wa alƙalan kotun cewa hukumar zabe ta...
Aiki Sai Mai Shi: Yari Ya Raba Wa Talakawa 500 Ragunan...
Tsohon gwamnan jihar Zamfara Sanata AbdulAziz Yari ya raba wa akalla talakawan jihar Zamfara ragunan Layya 500.Shugaban kwamitin rabon kayayyakin Sha’aya Sarkin-Fawa ya bayyana...
Jayayya Ta Kaure Bayan Lauyoyin Tinubu Sun Zargi Manhajar Amazon Da...
Lauyoyin Shugaba Bola Ahmad Tinubu, sun ya shaida wa Kotun Sauraren Ƙararrakin Zaɓen Shugaban Ƙasa cewa Rumbun Adana Bayanai na Amazon ba ya da...
An Kashe Mutane 201 A Filato Cikin Watanni 5
Akalla mutane 201 ne aka bada rahoton sun mutu cikin watanni biyar a hare-hare 27 da aka kai kananan hukumomi 7 na jihar Filato...
Tinubu Ya Janye Rushe Hukumomin Gudanarwar NAFDAC Da NDLEA
Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu, ya janye rushe Hukumomin Gudanarwa na Hukumar hana sha da fataucin miyagun Ƙwayoyi NDLEA, da Hukumar Kula da Ingancin...


































































