21.4 C
Kaduna
Monday, November 23, 2026
Advertisement

Muryar 'Yanci

Home Muryar 'Yanci Page 11
Muryar 'Yanci
ACF (2)

Kuncin Rayuwa: ACF Ta Dora Laifi Kan Manufofin Gwamnatin

0
ACF ta koka kan yadda wasu manufofin gwamnatin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ke haddasa taɓarɓarewar rayuwa da hauhawar farashin kayayyaki da kuma rashin...
71931e4f 98fd 42c3 a01f 254b2e749e52

Haɓɓaka Masana’antun: Gwamnatin Tarayya Na Aiki Tuƙuru

0
Daju ta, ta ce gwamnatin tarayya na aiki tukuru domin ganin Najeriya ta fara sarrafa magunguna a cikin gida nan ba da dadewa ba.Daju...
Muhammad Ali Pate (1)

Gwamnati Ta Gargaɗi ‘Yan Najeriya Kan Shan Gishiri Fiye Da Ƙima

0
Gwamnatin ta ja hankalin 'yan ƙasa su rage yawan shan gishiri domin kariya daga cutuka da ke saurin kisa.Ministan lafiyar, Farfesa Muhammad Ali...
Atiku Abubakar

Atiku Ya Sake Tabbatar Da Matakin Sa Na Tsayawa Takara

0
ya tabattar wa da cewa zai tsaya takarar shugaban kasar Najeriya a zaben 2027 duk da kalubalen da jam’iyyar sa ke fuskantaAtiku Abubakar ya...
Obasanjo e1700490312862

Obasanjo Ya Ce Ya Kamata Afirka Ta Sake Nazarin Dimokraɗiyyar

0
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obansanjo ya shawarci al’ummar Afirka su sake nazarin tsarin dimokraɗiyyar da Turawan yamma suka gadar musu.ya bayyana hakan ne a...
Nigeria Labour Congress logo.svg (1)

Albashi: NLC Ta Sake Yin Fatali Da Bada Naira Dubu 54

0
ƙungiyoyin ƙwadago na Najeriya sun sake yin fatali da tayin mafi ƙarancin albashi na naira 54,000 da gwamnatin tarayya ta ce za ta biya.A...
ogashehu 819x1024 fotor 2024052216599

Shugaba Tinubu Ya Naɗa Sabon Shugaban Hukumar FRSC

0
Shugaban, Bola Tinubu, ya amince da naɗin ACM Mohammed Shehu a matsayin sabon shugaban hukumar FRSC.Cikin wata sanarwa da ta fito daga...
maxresdefault (5)

Yakin Sudan: RSF Za Ta Bude Hanyar Fita Daga Darfur

0
RSF ta ce za ta bude hanyoyin fita daga yankin El-Fasher,sakamakon fadan da ya sake rincabewa a makwannin nan.rundunar ta wallafa a shafinta...
unnamed (1)

Zuma Zai Ƙaddamar Da Sabuwar Jam’iyya Kwanaki Kafin Zaɓen

0
Jacob Zuma, zai ƙaddamar da manufofin sabuwar jam’iyyar sa ƙasa da mako biyu kafin babban zaɓen kasar.Komawar sa fagen siyasar, ta hanyar jam’iyyar sa...
tak

An Kai Samame Kan Masu Sayar Da Raguna A Legas

0
Kwamitin tsaro da ’yan sanda da sauran hukumomin da haɗin gwiwar Ma’aikatar Noma ta Jihar Legas,Kwamitin tsaron na haɗaka a ƙarƙashin jagorancin Shugaban...
images 2024 02 22T201133.166

EFCC Ta  Ƙaddamar Da Gidan Rediyo

0
Gwamnatin Tarayya da Hukumar Yaƙi Da Masu Yi Wa Tattalin Arzikin Ƙasa Zagon Ƙasa,EFCC, sun sha alwashin daƙile yaɗuwar labaran ƙarya a Najeriya.Ministan...
CBN 2

CBN Zai Kawo Karshen Hauhawar Farashin Kayan Masarufi

0
Babban Bankin Nijeriya, za su yi duk mai yiwuwa na ganin an kawo karshen farashin kayayyaki ke hauhawa a Najeriya.Cardoso, a tattaunawar...
Dimeji Bankole 1

Gwamnati Ba Ta Ce Za Ta Kamfaci Kuɗaɗen ‘Yan Fansho Ba

0
Ministan Harkokin Kuɗaɗe,ya ce Gwamnatin Tarayya ba ta da wata aniyar kamfatar kuɗaɗen Asusun Ajiyar ‘Yan Fansho,Gwamnatin tarayya ta bayyana shiri ko...
Pilgrims heading for Hajj4

Ana Ci Gaba Da Jigilar Maniyyatan Najeriya Zuwa Sa’udiyya

0
NAHCON na ci gaba da jigilar maniyyatan zuwa ƙasa mai tsarki domin sauke farali a bana.Ta wallafa a shafinta na X, zuwa yau Asabar...
Northeast Governors

Ƙarancin Ayyukan Gwamnatin Tarayya A Arewa Maso Gabas

0
gwamnonin arewa maso gabashin Najeriya sun bayyana damuwa kan yadda suka ce gwamnatin tarayyar na nuna musu wariya,A ayyukan cigaba da gwamnatin...
Northeast Governors

Gwamnonin Arewa Maso Gabas Na Gudanar Da Taro Karo Na 10

0
Gwamnonin arewa maso gabas na gudanar da taro karo na 10 a Bauchi domin tattauna harkokin tsaro da tattalin arziki.Taron na da nufin lalubo...
images (50)

Shugaba Tinubu Ya Bada Umurnin Amfani Da Motoci Masu Iskar Gas

0
A wani mataki na cimma azamar sa na tsaron makamashi, da tsaftar muhalli da rage kashe kudaden sayen man fetur,shugaban kasa Bola Ahmad...
1x 1

Rasha: Yau Ake Rantsar Da Putin A Matsayin Shugaban Rasha Karo...

0
A yau ake bikin rantsar da Vladimir Putin a matsayin shugaban Rasha karo na biyar.Nasararsa a zaɓen watan Maris na zuwa ne makonni da...
91553433 b61bcb02 bb07 4adf 9586 9bbf7da1099c

Tsaro: Zaratan Sojojin Nijar Sun Kama Jagoran Yan Bindigar Najeriya

0
Dakarun sojin Jamhuriyar Nijar sun kama wani jagoran ’yan bindigar Najeriya, Kachallah Mai Daji a kusa da iyakar garin Illela da ke kasar.Masanin harkar...
UNI366331.JPG

Rashin Tsaro: An Yi Garkuwa Da Jariri Dan Wata Hudu A...

0
Maharan sun kutsa har cikin uwar dakin ma'aurata suka dora musu bindiga a kai, sannan suka kwace jaririn a akwai IBOM.Wasu ’yan bindiga biyu...
Call To Listen