Home Labarai Siyasar Ubangida Ce Babbar Illar Mulkin Farar Hula A Najeriya

Siyasar Ubangida Ce Babbar Illar Mulkin Farar Hula A Najeriya

292
0
Bafarawa 1280x720
Bafarawa 1280x720

Bafarawa ya bayyana siyasar ubangida da babbar illar mulkin dimokraɗiyya a tsawon shekaru 25 a Najeriya.

Attahiru Bafarawa ya shaida hakan ne a wata hira da ya yi dangane da cikar mulkin dimokraɗiyya shekara 25 ba tare da
katsewa ba.

Ya ce wani ƙalubalen da tsohon gwamnan ya ce shi ma ya yi wa dimokraɗiyya dabaibayi, shi ne yadda aka talauta ‘yan Najeriya
amma idan lokacin zaɓe ya yi sai a fito musu da kuɗi.

Ya ce hakan ya janyo jama’a sun zama mayunwata.” In ji Bafarawa. Dangane da irin cigaban da aka samu a mulkin dimokraɗiyya,


Bafarawa ya lissafa abubuwa kamar kwanciyar hankali da Ilimi da noma da zaman lafiya da kuma ƙaruwar arziki.

Leave a Reply