Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 72
Tsaro

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Jami’an Hukumar Bada...

0
Wasu gungun ‘yan bindiga, sun bude wuta a kan wasu jami’an hukumar bada agajin gaugawa, inda su ka yi awon gaba da mutane hudu daga cikin...

Garkuwa Da Mutane: Majalisar Dattawa Ta Gayyaci Shugaban ‘Yan Sandan Nijeriya

0
Majalisar dattawa ta bukaci shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Muhammadu Adamu ya bayyana gaban ta, domin jin ta bakin sa game da yadda ta’addancin masu garkuwa da...

Boko Haram: Gwamnatin Nijeriya Ta Nemi Kasar Rasha Ta Kawo Mata...

0
Gwamnatin tarayya ta nemi agajin kasar Rasha domin kawo karshen ta’addancin kungiyar Boko Haram, musamman a yankin Arewa maso Gabashin Nijeriya da gabar tafkin...

Rasha: Putin Da Kim Na Gudanar Da Taro

0
Shugabannin Kasashen Rasha da Koriya ta Arewa sun fara gudanar da taronsu na farko a birnin Vladivostok wanda zai mayar da hankali kan inganta dangantakar kasashen...
Garba Shehu, Mai Magana Da Yawun Shugaban Kasa

Yaki Da Ta’addanci: Akwai Matsalar Da Muke Fuskanta – Garba Shehu

0
Gwamnatin tarayya ta ce babban kalubalen da take fuskanta a yakin da take yi da kungiyar Boko Haram, shine karancin jami’ai a hukumomin tsaron Najeriya.Mai magana...

Zanga-Zanga: ’Yan Shi’a Sun Karya Kofar Majalisar Tarayya

0
Mabiya akidar Shi’a sun karya kofar shiga majalisar tarayya ta farko, inda suka kutsa harabar majalisar a Abuja.Lamarin ya auku ne a lokacin da ‘yan Shi’an suka...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Rikicin Adamawa Da Taraba: Buhari Ya Bada Umarnin Kai Dauki

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bada umarnin a gaggauta kai dauki a yankunan da kashe-kashe da kone-kone ya shafa a jihohin Adamawa da Taraba.Shugaban tawagar kai dauki,...

Yaki Da Ta’addanci: Sojoji Sun Kashe ‘Yan Ta’adda 6, Sun Kama...

0
Rundunar sojin Nijeriya ta kashe wasu ‘yan ta’adda 6, tare da kama wasu masu taimaka wa ‘yan ta’adda da bayanan sirri 18 ciki kuwa...

Gargadi: Sanata Shehu Sani Ya Gargadi Masu Yawon Shakatawa A Kan...

0
Dan majalisar dattawa Sanata Shehu Sani, ya gargadi masu yawon bude ido su kiyayi ziyartar jihar Kaduna.Shehu Sani ya bayyana haka ne a shafin...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutane 10 A Kauyen Sherere...

0
Wasu gungun ‘yan bindiga sun bude wa mazauna kauyen Sherere da ke karamar hukumar Kankara ta jihar Katsina wuta, lamarin da ya yi sanadiyyar...

Zargin Kashe Farar Hula: Sarakunan Zamfara Sun Nemi Yafiyar Sojin Saman...

0
Sarakunan Jihar Zamfara sun nemi gafarar rundunar sojin sama ta Nijeriya, biyo bayan zargin da su ka yi mata na kashe fararen hula da...

Sudan: Masu Zanga-Zanga Sun Yanke Hulda Da Gwamnati

0
Shugabannin masu zanga-zanga a Sudan sun ce ba su ba gwamnatin soja ta kasar wadda ta maye gurbin hambararren shugaba Omar al-Bashir.Suna zargin gwamnatin tana dauke da...

Kaduna: An Gano Wace Baturiyar Da Masu Garkuwa Suka Kashe

0
An gano wace ce Baturiyar da wasu 'yan bindiga da ake kyautata zaton masu garkuwa da mutane ne suka kashe a karamar hukumar Kajuru a jihar...

Sri Lanka: Akalla Mutum 300 Suka Mutu A Hare-Hare

0
Kusan mutum 300 ne aka tabbatar da mutuwarsu a jerin hare-haren da aka kai a Sri Lanka, yayin da kusan 500 suka jikkata.Wakilin kafar yada labarai ta...

Benuwe: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Mutane 11

0
Rikicin kabilanci tsakanin wasu kabilu a jihar Benuwe ya dauki sabon salo bayan wasu 'yan bindiga sun bude wuta akan wasu mabiya addini kirista a kauyen...
Dakta Ibrahim Datti Ahmad, Shugaban Kwamitin Koli Na Harkokin Shari'ar Musulunci

Tsaro: Kwamitin Koli Na Shari’a Ya Soki Gwamnatin Tarayya

0
Kwamitin koli na harkokin shari'ar musulunci ya soki salon shugabancin gwamnati tarayya akan sha’anin tsaro, inda ya yi kira ga gwamnati ta sauya salon yakin da...

Rashin Tsaro: Matsalar Ta Yi Arewa Katutu – Sarkin Kano

0
Mai martaba sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya koka a game da yadda yunwa da talauci suka dabaibaye Arewacin Najeriya.Sarkin na Kano ya bayyana hakan ne a...

Takaddama: Hukumar Sojin Sama Ta Kafa Kwamitin Binciken Zargin Sarakuna

0
Hukumar Tsaro ta Sojojin Sama na Nijeriya, ta bayyana kafa kwamitin binciken zargin da Sarakunan Gargajiya na Jihar Zamfara su ka yi cewa sojoji sun kashe...

Gadara: ‘Yan Bindigar Zamfara Sun Ce Za Sun Rika Kashe Mutane...

0
Wani rahoto da muka samu na cewa ‘yan ta’addan da suka addabi al’ummar jihar Zamfara sun ce za su cigaba da kashe mutane a jihar, tunda...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kara Kashe Mutane 16 A Jihar Zamfara

0
A kalla mutane 16 ne suka mutu a wani hari da ‘yan ta’adda suka kai ranar Alhamis a kauyen Marke da ke karamar hukumar Tsafe a...
Call To Listen