31.8 C
Kaduna
Saturday, January 17, 2026
Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 76
Tsaro

Harin Birnin Gwari: ‘Yan Bindiga Sun Bude Wa Taron Biki Wuta...

0
Yanzu haka ana cikin zullumi a kauyen Kakangi da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta jihar Kaduna, sakamakon wani hari da ‘yan bindiga su...

Matsalar Zamfara: ‘Yan Najeriya Ba Su Yi Min Adalci Ba –...

0
Shugaba Muhammadu Buhari ya yi tsokaci a kan kashe-kashen da ake fama da su a jihar Zamfara, inda ya maida martani ga masu zangar-zangar...

Gwamnati Ta Haramta Hake-Haken Ma’adai A Jihar Zamfara

0
Gwamnatin tarayya ta hana ci-gaba da duk wani aiki na hako ma’adanai a fadin jihar Zamfara, kamar yadda shugaban rundunar ‘yan sandan Nijeriya Muhammad...

Nasara: An Saki Muntari Yusuf Wanda Aka Yi Garkuwa Da Shi...

0
Masu garkuwa da mutane sun saki mai magana da da yawun hukumar kula da yanayi ta kasa Muntari Yusuf, wanda aka yi garkuwa da...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Tsaro: Matsalar Na Ci Mun Tuwa A Kwarya-Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce ya na daya daga cikin shugabannin kasashen duniya da suke fama da rashin farin ciki a dunya. Shugabn kasa...

Rashin Tsaro: Kotun Sauraren Kararrakin Zabe Ta Sauya Matsuguni Daga Zamfara

0
Kotun sauraron korafe-korafen zaben gwamna da ‘yan majalisar dokoki da aka kafa a birnin Gusau na jihar Zamfara, ta koma Abuja saboda dalilai na tsaro kamar...

Shaye-Shaye: Dillalan Kwaya Sun Kone Motar Jami’an Ndlea A Jihar Jigawa

0
Rundunar ‘yan sanda ta jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar wani matashi mai shekaru 25 Abubakar Lawan, bayan ya fada cikin wani Dam a kokarin guje...

Neman Mukami: Majalisar Koli Ta Musulunci Ta Maida Wa Kungiyar Kiristoci...

0
Majalisar Koli ta Harkokin Addinin Musulunci, ta yi wa Kungiyar Kiristoci ta Nijeriya raddi biyo bayan kiran da ta yi wa Majalisar Dattawa da ta Tarayya...

Neman Gafara: Tubabbun ’Yan Boko Haram Sun Roki ‘Yan Nijeriya Su...

0
Wasu tubabbun ‘yan Kungiyar Boko Haram sun roki ‘yan Nijeriya su yafe musu ayyukan barnar da su ka tafka a baya.Tubabbun ‘yan ta’addan sun bayyyana wa manema...

Tsaro: ‘Yan Bindiga Sun Sake Kashe Mutane 5 A Wani Hari...

0
Akalla mutane biyar su ka mutu, sakamakon wani sabon hari da wasu gungun ‘yan bindiga su ka kai a kauyen Mondo da ke cikin garin Ukembragya-Gaambetiev...

Ta’addanci: An Yi Ba-Ta-Kashi Tsakanin ‘Yansanda Da ‘Yan Bindiga A Kaduna

0
Rayuwar wani jami’in dansanda ta salwanta, yayin wata musayar wuta da aka kwashi tsawon lokaci ana yi tsakanin wasu gungun ‘yan bindiga da su ka kai...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Kisan Kolade: Shugaba Buhari Ya Ce Za A Hukunta ‘Yan Sandan...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ba da tabbacin cewa gwamnati za ta dauki kwakkwaran mataki a kan ‘yan sandan da su ka kashe Kolade Johnson.Buhari ya bayyana...

Rikicin Kabilanci: ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 7 Da Ake Zargi...

0
Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce ta kama mutane 7 da ta ke zargi da hannu a hargitsin da ya faru a tsakanin wasu al’umomi...

Yaki Da Ta’addanci: Sojojin Sama Sun Tarwatsa Sansanin Boko Haram A...

0
Rundunar sojojin sama ta Nijeriya ta ce ta samu nasarar kai samame a mafakar ‘yan kungiyar Boko Haram da suka yi muba’yi’a da bangaren masu ikirarin...

Matsalar Tsaro: Bafarawa Ya Yi Wa Shugaba Buhari Hannun Ka Mai...

0
Tsohon Gwamnan Jihar Sokoto Attahiru Dalhatu Bafarawa, ya yi wa shugaba Muhammadu Buhari hannun ka mai sanda game da abubuwan da ke faruwa a Nijeriya.A hira da...

Tu’ammuli Da Kwayoyi: Hukumar NDLEA Ta Kama Masu Fataucin Kwayoyi 280...

0
Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta kama wasu miyagu mutane 280 da ke safarar kwayoyi a jihar Kano.Kwamandan...

Damfara: ‘Yan Sanda Sun Gurfanar Da ‘Yar Talla Da Laifin Satar...

0
‘Yan sanda sun gurfanar da wata mai talla ‘yar kimanin shekaru 55 mai suna Ademola Tajudeen a gaban kotun Majistare da ke Legas, a...

Tsaro: Sojin Sama Sun Dakile Harin ‘Yan Bindiga A Jihar Zamfara

0
Rundunar sojin saman Nijeriya ta ce dakarun ta sun kashe a kalla ‘yan bindiga biyar bayan sun dakile wani hari da su ka yi...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Kashe Manoma Da Dama A Jihar Zamfara

0
Wasu ‘yan bindiga da ake kyautata zaton masu satar shanu da garkuwa da jama’a ne, sun kashe akalla manoma 10 a jihar Zamfara kamar yadda majiyar...
Call To Listen