Advertisement

Tsaro

Home Labaru Tsaro Page 71
Tsaro

Rikicin Zaria: ‘Yan Shi’a Sun Gabatar Da Shaidar Cewa El-Zakzaky Ya...

0
Mabiya akidar shi’a sun gabatar wa kungiyar kare hakkin dan Adam ta duniya wasu shaidu da ke nuna cewa idon shugaban su Ibrahim El-Zakzaky na hagu...

Harin Daura: ‘Yan Bindigar Da Su Ka Sace Magajin Garin Daura...

0
Masu garkuwa da mutanen da su ka sace Magajin Garin Daura Alhaji Musa Umar Uba, sun tuntubi iyalan sa bayan wasu sa’o’i  da sace shi...

Kalubale: Shugabannin Siyasa Sun Fi Yarda Da Bokaye Fiye Da Jami’an...

0
Babban Daraktan hukumar Tsaro ta farin kaya DSS Yusuf Bichi, ya danganta wasu daga cikin matsalolin tsaron da ake fuskanta a Nijeriya da yadda...

Rikici: An Kashe Mutane Uku Da Shanu 319 A Jihar Filato

0
Rundunar ‘yan Sanda ta Jihar Filato, ta tabbatar da kashe mutane uku da shanu masu yawa a wani sabon rikici da ya barke a...

Harin Ta’addanci: An Yi Jana’izar Mutane 14 A Karamar Hukumar Safana...

0
An yi jana’izar akalla mutane 14 da su ka mutu sakamakon wani mummunan hari da ‘yan bindiga su ka kai kauyen ‘Yancala Gobirawa da...

Farmaki: Mayakan Boko Haram Sun Kai Wa Sojoji Farmaki A Jihar...

0
A wani harin samame da mayakan Boko Haram suka kai a kan wani sansanin sojoji a Jihar Barno, sun kashe jami’an soji biyar tare...

Ta’addanci: ‘Yan Bindiga Sun Yi Awon Gaba Da Fasinjoji A Kan...

0
Rahotanni na cewa, masu garkuwa da mutane sun sake bayyana a kan hanyar Abuja zuwa Kaduna, inda su ka yi awon gaba da fasinjoji...

Hare Haren Bom: Gwamnati Ta Haramta Wa Matan Musulmai Sa Nikabi

0
Gwamnatin kasar Sri Lanka ta sanar da haramta ma Mata Musulmai sanya kowanne irin nikabi a bainar jama’a, inda gwamnatin tace ta dauki wannan mataki ne...

Garkuwa Da Mutane: ‘Yan Sanda Sun Kama Wanda Ya Kashe Agwam...

0
Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta sanar da kama wani mutum mai suna Abubakar Ibrahim mai shekaru 37 wanda take tuhumar da zargin kashe Agwam Adara Maiwada...

Kaduna: Rundunar ‘Yan Sanda Ta Musanta Labarin Sabon Rikici

0
Rundunar ‘yan sanda Jihar Kaduna ta karyata jita-jitar da ake  yadawa cewa an sami barkewar rikicin kabilanci da na addini a wasu sassan jihar.Kwamishinan ‘yan sandan jihar...

Matakan Tsaro: ’Yan Sanda Sun Kama Mahara 36 A Jihar Kaduna

0
Rundunar ’yan Sanda ta Jihar Kaduna, ta bada sanarwar kama wasu batagari 36 a cikin ‘yan makonni kadan tare da kwato shanun da barayin shanu su...
Shugaba Muhammadu Buhari

Harin Ta’addanci: Ba Zamu Kyale Duk Wanda Aka Samu Da Hannu...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce gwamnatin tarayya ba za ta kyale duk wanda aka samu da hannu a halaka rayuka da dukiyoyin jama’a a jihohin...

Martani: Samuel Otrom Ya Karyata Jita-Jitar Cewa Ya Na Shirin Barin...

0
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue, ya yi watsi da jita-jitar da ke cewa ya na shirin barin jam’iyar PDP zuwa jam’iyyar APC.Samuel Ortom ya shaida...

Kashe-Ashe: An Bukaci A Sa Dokar Ta-Baci A Jihohin Zamfara Da...

0
An bukaci gwamnatin tarayya ta sanya dokar ta-baci a jihohin Zamfara da Kaduna da Katsina domin kawo karshen zubar da jini a jihohin.Kiran ya fito ne...

Karin Albashi: Helkwatar Hukumar Soji Ta Kasa Ta Ce Ba A...

0
Helkwatar hukumar soji ta kasa, ta ce sabon karin albashin ma’aikata da gwamnatin tarayya ta kaddamar bai hada da ma’aikatan hukumar sojin Nijeriya ba.Hukumar ta maida martani...

Barkewar Rikici: An Sanya Dokar Hana Fita A Gombe

0
Gwamnatin jihar Gombe, ta sanya dokar hana fita a birnin Gombe, biyo bayan rikicin da ya barke yayin da ake rufe gawarwakin wasu matasa tara ‘yan...

Rikicin Zamfara: Sarakunan Gargajiya Sun Yi Barazanar Fasa Kwai

0
A ‘yan kwanakin baya ministan tsaro, Mansur Dan Ali ya yi zargin cewa, akwai wasu manyan sarakunan gargajiya a jihar Zamfara da ke hulda da ‘yan...

Rangwame: Jami’an ‘Yan Sanda Za Su Rika Aiki Na Awanni 8...

0
Babban sufeton ‘yan sandan Nijeriya Muhammad Adamu ya umarci ‘yan sandan kasar’nan su rika yin aikin sa’o’i takwas a kowace rana, don rage musu...

Tsaro: Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Bauchi Ta Kaddamar Da Rundunar Puff...

0
A kalla masu laifi 39 rundunar yan sandan jihar Bauchi ta kama jim kadan bayan kaddamar da rundunar Puff Adder domin dakile aiyukan...

Kisan Kai: Jami’an Kastelea Sun Kashe Wani Dan Acaba A Zariya

0
Wasu jami’an hukumar kula da cunkuson ababen hawa da samar da dokar tsaftace na jihar Kaduna KASTELEA sun kashe wani dan Acaba tare da...
Call To Listen