Advertisement

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare Page 10
Labarun Ketare
Coronavirus: Matakan Da Najeriya Ta Dauka Ta Dauka

Cutar Korona: Za A Rufe Duk Wata Mashaya Da Gidan Rawa...

0
Gwamnatin yankin Catalonia da ke arewa maso gabashin Sifaniya, ta bada umarnin rufe duk wani gidan rawa da wata mashaya da ke aiki da...

Difilomasiyya: Amurka Ta Zargi China Da Taimakawa Masu Aikata Laifin Kutse

0
Ana zargin wasu ‘yan kasar China biyu da yin kutse a ayyukan daruruwan kamfanoni a fadin duniya, ciki har da kamfanin nazarin halitta da...

Cutar Ebola: Adadin Mutanen Da Suka Kamu A Congo Ya Kai...

0
Adadin mutanen da suka kamu da cutar Ebola a Jamhuriyar Demokuradiyar Congo a baya-bayan nan, ya kai 60.Hukumar Lafiya ta Duniya ta gargadi cewa,...

GesIllar COVID-19: Kungiyar EU Sun Amince Da Tara Yuro Biliyan 750...

0
Jagororin Ƙungiyar Tarayyar Turai (EU) sun amince da wani wani gagarumin shiri na tayar da komaɗar tattalin arzikinsu sakamakon durkushewar da cutar korona ta...
Al-Bashir Ya Ce Yariman Saudiyya Ne Ya Ba Su Kudin Da Aka Kama

Sudan: An Fara Yi Wa Omar Al-Bashir Shari’a Kan Juyin Mulkin...

0
An fara yi wa Omar al-Bashir - tsohon shugaban Sudan - shari'a a babban birnin ƙasar Khartoum.Ana tuhumarsa ne game da juyin mulkin da...

Mali: Tawagar ECOWAS Ta Gabatar Da Tayin Kafa Gwamnatin Hadin Gwiwa

0
Tawagar shiga tsakanin da kungiyar kasashen yammacin Afrika ta ECOWAS ta aike zuwa Mali domin sasanta rikicin siyasar kasar, ta gabatar da tayin kafa...

Difilomasiyya: Goodluck Jonathan Ya Isa Mali Domin Sasanta Rikicin Siyasa

0
Tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya isa birnin Bamako na ƙasar Mali, domin shiga tsakani a rikicin siyasar da ke ci-gaba da ta’azzara a...
Covid-19: Buhari Zai Bayyana Wasu Sabbin Matakai Nan Da Mako Mai Zuwa-NCDC

Covid-19: Buhari Zai Bayyana Wasu Sabbin Matakai Nan Da Mako Mai...

0
Daraktan cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC Dakta Chikwe hekweazu, ya ce shugaban kasa Muhammadu zai bayyana wasu tsauraran hukunce-hukunce a kan yaki...
Tsaro: ‘Yan Boko Haram Sun Kashe Dakarun Chadi 100 A Yakin Tafkin Chadi

Tsaro: ‘Yan Boko Haram Sun Kashe Dakarun Chadi 100 A Yakin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce gwamnatin sa za ta dauki tsauraran matakai domin ganin bayan kungiyar mayakan Boko Haram.Buhari ya sanar da haka...
Doka: Sarki Salmanu Ya Sa Dokar Ta Baci Ta Tsawon Kwanaki 21 Saboda Corona

Doka: Sarki Salmanu Ya Sa Dokar Ta Baci Ta Tsawon Kwanaki...

0
Sarkin Saudiyya Salman bin Abdul-aziz ya sa dokar hana zirga-zarga a daukacin kasar daga karfe 7 na dare zuwa 6 na safiyar kowanne rana na tsawon...
An Sake Samun Sababbin Masu Dauke Da Cutar Coronavirus A Kasar Saudi

An Sake Samun Sababbin Masu Dauke Da Cutar Coronavirus A Kasar...

0
Rahotanni daga Kasar Saudi Arabia sun tabbatar da karawar wadanda su ka kamu da cutar Corona a makon nan.Saudiyya ta bayyana cewa mutane 67 sun kamu...
Joe Biden Na Ci Gaba Da Samun Nasara

Joe Biden Na Ci Gaba Da Samun Nasara

0
Tsohon Mataimakin shugaban Amurka Joe Biden ya sake samun gagarumar nasara a zaben fidda gwanin Jam’iyyar Democrat da aka yi a ranar talata a...
Hukunci: Kotu Ta Hana Yi Wa Musulmin Rohingya Kisan Kare-Dangi

Hukunci: Kotu Ta Hana Yi Wa Musulmin Rohingya Kisan Kare-Dangi

0
Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ta bayar da umarnin daukar matakan kare Musulman Rohingya, daga kisan kare-dangi a kasar Myanmar da a baya ake kira...
Zaben Kamaru: An Bukaci ‘Yan Jarida Su Kula Da Labaran Da Za Su Yada

Zaben Kamaru: An Bukaci ‘Yan Jarida Su Kula Da Labaran Da...

0
Hukumomi a jamhuriyyar Kamaru sun kara jan hankulan manema labarai game da irin labarun da suke yadawa kan yakin neman zabe, a lokacin da ake dab...
Libiya: An Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Kasa Da Sa'a 24

Libiya: An Keta Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Kasa Da Sa’a 24

0
Bangarorin da ke yakin basasa tsakanin su a Libiya, sun keta yarjejeniyar tsagaita wutar da su ka cimmawa.Dukka bangarorin biyu dai su na zargin junan su da...
Sojan Nijar 89 Ne Su Ka Mutu A Harin Shinagodar

Sojan Nijar 89 Ne Su Ka Mutu A Harin Shinagodar

0
Kwanaki uku, biyo bayan kazamin harin da yan ta’adda su ka kai barikin sojin Shinagoda daf da kan iyaka da kasar Mali, rahotanni daga Jamhuriyar Nijar...
Rikicin Libiya: An Kshe Hafsoshin Soji 28 A Harin Sama

Rikicin Libiya: An Kashe Hafsoshin Soji 28 A Harin Sama

0
Hafsoshin soji akalla 28 ne su ka mutu, a wani harin sama da aka kai wa kwalejin horar da kananan hafsojin soji a birnin Tripoli na...
Iran Za Ta Gane Kuren Ta Idan Ta Taba Mu - Trump

Iran Za Ta Gane Kuren Ta Idan Ta Taba Mu –...

0
Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce kasar sa ta shirya kai hare-hare a wasu wurare 52 masu muhimmanci ga Iran idan har ta taba kasar sa.A cikin...
Zabe: An Soma Kada Kuri’a A Kasar Guinee Bissau

Zabe: An Soma Kada Kuri’a A Kasar Guinee Bissau

0
A ranar Lahadin nan ne, ‘yan kasar Guinee Bisseau su ka soma kada kuri’u zagaye na biyu a zaben Shugaban kasar da zai hada tsofin Firayin...
Tallafi: Hukumar ‘Yan Gudun Hijira Na Fuskantar Matsaloli A Burkina Faso

Hukumar ‘Yan Gudun Hijira Na Fuskantar Matsaloli A Burkina Faso

0
Babban kwamishinan hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya, ya ce suna fuskantar matsalloli wajen kai dauki ga ‘yan gudun hijira da ke wasu yankunan...
Call To Listen