Sabuwar Dokar Zabe A Bolivia Ta Haramta Wa Morales Yin Takara
Majalisar
dokoki ta kasar Bolivia, ta amince da wani kudirin dokar zabe da zai ba da
damar gudanar da zabubbuka ba tare da tsohon shugaba Evo...
Shugaba Buhari Ya Yi Tir Da Yunkurin Juyin Mulki A Kasar...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya yi tir da yunkurin juyin mulkin da bai yi nasara ba a
kasar Ghana, ya na mai cewa, zabe ta hanyar...
Matsalar Sauyin Yanayi: Matasa Na Zanga-Zanga A Sassan Duniya
Dubban matasa a sassan
duniya sun kaddamar da zanga-zangar tilastawa hukumomi gaggauta daukar matakan
magance matsalar sauyin yanayi.Rahotanni sun ce zanga
zangar da ta kunshi dalibai dasauran...
Almundahana: Tsohon Minista Ya Karkatar Da Kudin Kiwon Lafiya
A Jamhuriyar
Demokradiyyar Kongo, jami'an tsaro sun damke tsohon ministan lafiya na kasar
Oly Llunga, akan tuhumar da ake masa cewa ya aikata laifukan cin hanci...
Zimbabuwe: Shugaba Ramaphosa Ya Sha Ihu Kan Kin Jinin Baki
Shugaban kasar Afrika
ta Kudu Cyril Ramaphosa ya sha ihu a yayin da ya shirya yin jawabi a jana'izar
tsohon shugaban kasar Zimbabuwe Robert Mugabe a...
Yaki Da Ta’addanci : Shugabannin Ecowas Sun Ware Dala Miliyan Dubu...
Shugabannin kasashen
Yammancin Afirka sun amince da wani shirin yaki da ayyukan ta’addanci da za a
kashe dalar Amurka miliyan dubu daya tsakani 2020 zuwa 2024...
Taron ECOWAS: Shugaba Buhari Ya Yi Magana Game Da Barazanar ‘Yan...
Shugaban kasa Muhammadu
Buhari, ya yi kira ga shugabannin kasashen Afrika wajen taron kungiyar bunkasa
harkokin tattalin arzikin kasashen afrika ta yamma wato ECOWAS su tashi...
Birne Mugabe: Shugabanni 20 Za Su Halarci Birnin Harare
Shugabannin
kasashen Afirka tsaffi da masu ci na ta isa birnin Harare na Zimbabwe domin
halartar bikin birne gawar tsohon shugaban kasar marigayi Robert Mugabe.Cikin
su kuwa...
Zaben Tunisia: Masu Yakin Neman Zabe Su Rufe Zagayen Sun A...
‘Yan
takarar shugaban kasa a Tunisia suka rufe yakin neman zaben da suke gudanar
kafin zaben kasar na ranar lahadi wanda ke cike da rashin tabbas.A
ranar...
Kin Jinin Baki: ‘Yan Afrika Ta Kudu Dauke Da Makamai Sun...
Akalla
mutane biyu sun rasa rayukan su, yayin da jami’an tsaro su ka kama wasu da dama
bayan wata zanga-zangar kin jinin baki da ‘yan kasar...
Sulhu Da ‘Yan Bindiga: Tawagar Gwamnonin Arewa Ta Dira Jamhuriyar Nijar
A kokarin sa na kawo karshen ayyukan ta’addanci da su ka addabi sassan jihar Katsina ba dare ba rana, gwamnan jihar Aminu Bello Masari,...
Rahoto: Ma’aikatan Majalisar Dinkin Duniya 72 Sun Mutu A Bana –...
A wani rahoto da aka ruwaito, majalisar dinkin duniya ta sanar da cewa ta yi asarar ma’aikatan ta 72 da su ka rasa rayukan...
Ta’aziyya: Shugaba Buhari Ya Yi Alhinin Mutuwar Robert Mugabe
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya yi alhinin mutuwar tsohon shugaban kasar Zimbabwe Robert
Mugabe, wanda ya mutu ya na da shekaru 95 a duniya.Buhari
ya yi ta’aziyyar...
Turkiya: Za Mu Ba ‘Yan Gudun Hijirar Syria Damar Shiga Turai...
Shugaban kasar Turkiya
Recep Tayyip Erdogan ya yi barazanar bude wa ‘yan gudun hijirar Syria kofa
domin kwarara cikin kasashen Turai matukar Kungiyar Tarayyar Turai ta...
Zimbabwe: Robert Mugabe Ya Mutu
Tsohon shugaban kasar Zimbabwe
na farko bayan ta sami 'yancin kai Robert Mugabe ya mutu yana da shekara 95.Iyalansa sun ce ya mutu
ne bayan wata...
Hangen Nesa: Ya Kamata A Kawo Karshen Ayyukan Ta’addanci A Nijeriya...
Sakamakon
farko na binciken da wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya Agnes Callamard ta yi,
ya bukaci a gaggauta kawo karshen ta’addanci a fadin Nijeriya.Agnes
Callamard, ta ce Nijeriya...
Tozarta Ekweremadu: Dole Sai An Rika Taka Wa Kungiyar IPOB Birki...
Harin
da ‘yan kungiyar rajin kafa kasar Biafra su ka kai wa Sanata Ike Ekweremadu a kasar
Jamus babban laifi ne kuma ta’addanci ne kamar yadda...
Rikici: Rikici Na Neman Barkewa Tsakanin Isra’ila Da Hezbollah,
Rundunar
sojin Isra'ila ta ce ta harba rokoki kimanin 100 a kan yankunan kungiyar
mayakan Hezbollah a kudancin Lebanon, a matsayin martani na wasu makaman roka
da...
Brexit: Yan Birtaniya Na Zanga-Zanga Kan Dakatar Da Majalisa
Dubban ‘yan Birtaniya
sun gudanar da zanga-zanga a sassan kasar, don nuna adawa da matakin Fira
Minista Boris Johnson, na dakatar da aikin majalisar kasar har...
Amurka Ta Kara Wa ‘Yan Nijeriya Kudin Biza
Gwamnatin
kasar Amurka ta sanar da cewa, ta kara wa ‘yan Nijeriya kudin hatimin yardar
shiga kasahen ta.Sabon
harajin dai ya fara ne daga dala 80...


































































