22.2 C
Kaduna, Nigeria
Sunday, November 17, 2019

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare
Labarun Ketare

Guinea: ‘Yan Fashi Sun Yi Garkuwa Da Turawa A Teku

Wata majiyar sojin ruwan Kamaru ta bayyana cewa, ‘yan fashin teku sun yi awon gaba da wasu Turawa da’yan Asiya a tekun Guinea, kusa...
Narendra Modi, Fira-ministan India

India Ta Zargi Pakistan Da Haddasa Ayyukan Ta’addanci A Kashmir

Fira-ministan India Narendra Modi, ya ce matakin kwace kwarya-kwaryar ‘yancin cin gashin kan yankin Kashmir mai rinjayen musulmi na da nufin ceto...
Barrack Obama, Tsohon shugaban AmurkaN Amurka.

Obama Ya Koka Kan Rashin Takaita Mallakar Bindiga

Tsohon shugaban Amurka Barrack Obama, ya koka bisa yadda gwamnati mai ci a karkashin Donald Trump, ta gaza daukar matakai, na tsaurara...

EBOLA: Uganda Za Ta Fara Gwajin Sinadaran Rigakafi

Kasar Uganda ta bayyana fara amfani da gwajin allurar rigakafin cutar Ebola, da za a yi amfani da shi a Jamhuriyar Dimikaradiyar...
Donal Trump, Shugaba Kasar Amurka

Gwamnatin Trump Ta Bankaura Ce Kawai – Birtaniya

Jakadan kasar Birtaniya a Amurka ya caccaki gwamnatin Shugaba Trump, inda ya bayyana ta a matsayin bankaura kuma cike da rauni.

Nijar: An Bude Taron Shugabannin Kungiyar Au A Yamai

Shugabannin kasashen Afirka sun kaddamar da yarjejeniyar cinikayya mara shinge a tsakanin kasashen a taron kolin Kungiyar Tarayyar Afirka dake gudana a birnin Yamai...

Rikici: Iran Ta Musanta Kai Hari Kan Jiragen Daukar Mai A...

Kasar Iran tayi watsi da zargin Amurka cewar ita ta kai hari kan wasu jiragen tankunan daukar mai a mashigin tekun Oman, wanda yanzu...

Kisan Kai: Kotu Ta Yi Wa Wanda Ya Kashe Marasa Lafiya...

Kotu ta yanke hukuncin daurin rai-da-rai ga Niels Hoegel, wani dan kasar Jamus da aka kama da laifin kashe masara lafiya 85 a lokacin...

Siyasar Ketare: Ana Zaben Shugaban Kasar Kazakhstan

A ranar lahadin nan ne, mutanen kasar Kazakhstan ke zaben shugaban kasa, bayan Shugaban kasar mai ci Noursoultan Nazarbaiev ya yi murabus a watan...

Diplomasiyya: Venezuela Ta Bude Kan Iyakar Ta Da Colombia

Bayan share watanni ana gudanar da zanga-zanga a Venezuela Shugaban kasar Nicolas Maduro, ya umurci a sake bude kan iyakar kasar da Colombia a...

Adawa: Sabuwar Zanga-Zanga Ta Barke A Kamaru

A kasar Kamaru duk da sallamar wasu mutane dari daga cikin magoya bayan jam’iyyar adawa ta MRC 351 da aka kama a yankuna daban-daban...

Rikicin Sudan: Alkalumman Wadanda Su Ka Mutu Na Cigaba Da Karuwa

Jami’an tsaron kasar Sudan na kokarin tabbatar da ikon su a babban birnin Khartoum bayan hallaka sama da farar hula 100, wadanda ba su...

Siyasar Burtaniya: Theresa May Ta Yi Murabus A Yau Juma’a

Firaministar Birtaniya Theresa May ta sanar da yin murabus daga kujerar ta bayan ta gaza gabatar da yarjejeniyar ficewa daga kungiyar tarayyar turai, inda...

Sulhu: Isra’ila Ta Janyewa Falasdinawa Dokar Hana Kamun Kifi

Kasar Isra’ila ta janye dokar haramcin kamun kifi da ta kakabawa, kananan jiragen ruwan Falasdinawa da ke sana’ar su a gabar ruwan da ke...

Rasha: Putin Da Kim Na Gudanar Da Taro

Shugabannin Kasashen Rasha da Koriya ta Arewa sun fara gudanar da taronsu na farko a birnin Vladivostok wanda zai mayar da hankali kan inganta...

Fashi Da Makami: Gwamnatin Tarayya Ta Nuna Damuwa Kan Yankewa ‘Yan...

Mai ba shugaban kasa shawara kan harkokin kasashen ketare Abike Dabiri Erewa, ta nuna takaici kan hukuncin kisa da aka yankewa wasu ‘yan Najeriya...

Difilomasiyya: ‘Yan Nijeriya 446 Ke Daure A Gidajen Yarin Kasar Dubai...

Gwamnatin tarayya ta ce, yanzu haka ‘yan Nijeriya 446 ke tsare a gidajen yarin kasar Hadaddiyar Daular Larabwa bisa aikata laifuffukan da ke da...

Libya: Rikicin Kasar Ya Haifar Da Fargaba A Duniya

Amurka ta bukaci dakatar da matakan sojin da dakarun Khalifa Haftar suka kaddamar a Libya domin karbe iko da birnin Tripoli, bayan kiran tsagaita...

Rwanda: Ana Zaman Makokin Kisan Kiyashin A Kasar

Kasar Rwanda ta kaddamar da zaman makokin kwanaki 100 don tunawa da mutanen kasar sama da dubu 800 da aka hallaka a kisan kiyashin...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Zai Bar Nijeriya Zuwa Kasar Jordan

Shugaban kasa Muhammadu Buhari, zai je kasar Jordan a wani mataki na amsa gayyatar Sarki Abdullah II bin Al-Hussein domin halartar taron kungiyar tattalin...

Shafukan Zumunta

112,019FansLike
7,761FollowersFollow
3,881FollowersFollow
8,620SubscribersSubscribe

Hasashen Yanayi

Kaduna, Nigeria
overcast clouds
22.2 ° C
22.2 °
22.2 °
32 %
1.3kmh
100 %
Sun
35 °
Mon
37 °
Tue
36 °
Wed
37 °
Thu
36 °
Call Now ButtonCall To Listen