Sufuri: Kungiyar Eu Za Ta Lafta Wa Amurka Harajin Dala Biliyan...
Kungiyar tarayyar turai
na shirin lafta wa Amurka harajin da ya kai Dala biliyan 12 a matsayin martani
kan matakin da gwamnatin kasar ta dauka na...
Kenya: An Sace Makaman ‘Yan Sanda Da Ke Kallon Wasan Kwallo
Wasu barayi sun fasa ofishin ‘yan sandan Kenya, inda
suka sace makamai a daidai lokacin da jami’an ‘yan sandan ke kallon wasan
Barcelona da Manchester United...
Rikicin Syria: Red Cross Ta Ce Ma’aikaciyar Na Raye
Kasar New Zealand ta
tura runduna ta musanman domin 'yanto wata jami'ar lafiya ta kasar Louisa
Akavi, da mayakan IS suka yi garkuwa da ita a...
Sudan: An Kama Jami’an Hambararriyar Gwamnatin Al Bashir
Gwamnatin mulkin soja
ta Sudan ta damke jami'a hambararriyar gwamnatin Omar al-Bashir kuma sun yi
alkawarin kyale masu zanga-zanga su ci gaba da boren da suke...
India Ta Yi Makokin Cika Shekaru Da Kisan Kiyashin Amristar
Kasar India ta yi makokin cika shekaru 100 da kisan kiyashin da sojojin mulkin mallaka na Birtaniya suka yiwa al’ummar Amristar, kisan kiyashi mafi...
Zanga-Zanga A Faransa A Lokacin Da Ake Dakon Sanarwar Shugaban Kasar
Dubban masu zanga-zanga kan Gwamnatin Faransa sun sake fitowa zanga zanga a karo na 22, don sake nuna bijirewar su da manufofin shugaba Emmanuel...
Shugaban Sashen Fikira Na Sudan Ya Yi Murabus
Shugaban rikon kwarya na Sudan ya sanar da ajiye mukaminsa a asabar dinnan kwana guda bayan shugaban rikon kwaryar da ya maye gurbin shugaba...
Juyin Mulki: Nijeriya Ta Na Sa Ido Bayan Abin Da Ya...
Gwamnatin Nijeriya, ta ce tana sa ido a kan lamarin da ke faruwa a kasar Sudan, bayan sojoji sun hambarar da Gwamnatin Omar Al-Bashir.Ministan...
Bashin Ketare: Asusun Bada Lamuni Na Duniya Ya Gargadi Nijeriya
Asusun
bada lamuni na Duniya IMF, da Manyan
kungiyoyin harkar tattalin arziki na Duniya, sun gargadi Nijeriya game da cin
bashi a wasu kasashe.Kungiyoyi
sun bukaci Nijeriya...
Difilomasiyya: ‘Yan Nijeriya 446 Ke Daure A Gidajen Yarin Kasar Dubai...
Gwamnatin
tarayya ta ce, yanzu haka ‘yan Nijeriya 446 ke tsare a gidajen yarin kasar
Hadaddiyar Daular Larabwa bisa aikata laifuffukan da ke da nasaba da...
Zaben Isra’ila: Netanyahu Ya Kama Hanyar Sake Yin Nasara Karo Na...
Kafofin yada labaran
Isra’ila sun sanar da cewar, Firaminista Benjamin Netanyahu, ya kama hanyar
lashe zaben kasar wanda zai bashi damar yin wa’adi na 5.Tuni...
Libya: Rikicin Kasar Ya Haifar Da Fargaba A Duniya
Amurka
ta bukaci dakatar da matakan sojin da dakarun Khalifa Haftar suka kaddamar a
Libya domin karbe iko da birnin Tripoli, bayan kiran tsagaita wuta da...
Rwanda: Ana Zaman Makokin Kisan Kiyashin A Kasar
Kasar
Rwanda ta kaddamar da zaman makokin kwanaki 100 don tunawa da mutanen kasar
sama da dubu 800 da aka hallaka a kisan kiyashin da ya...
Difilomasiyya: Farfesa Osinbajo Ya Zai Halarci Taro A Kasar Rwanda
Mataimakin shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya fice daga Nijeriya domin halartar bikin tunawa da kisan gillar da ya auku a kan ‘yan kabilar...
Sudan: Masu Zanga-Zanga Sun Nausa Fadar Gwamnati
'Yan sanda sun yi anfani da barkonon tsohuwa don tarwatsa masu zanga-zangar da suka yi yunkurin shiga hedkwatar sojoji da fadar gwamnati don ganin...
Venezuela: Juan Gaido Na Shirin Kawo Karshen Mulkin Maduro
Shugaban ‘yan adawa na kasar Venezuela Juan Gaido ya bayyana cewa , ya kama hanya ko kuma shiga mataki na karshe don kawo karshen...
Taron Tattalin Arziki: Buhari Zai Zarce Kasar Hadiddiyar Daular Labarawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda yanzun haka yake kasar Jordan zai wuce hadiddiyar daular Labarawa kafin ya dawo Najeriya.
Muhammadu Buhari zai bar birnin Amman...
Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Zai Bar Nijeriya Zuwa Kasar Jordan
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, zai je kasar Jordan a wani mataki na amsa gayyatar Sarki
Abdullah II bin Al-Hussein domin halartar taron kungiyar tattalin arziki ta
duniya...
Siyasar Aljeriya: Bouteflika Ya Sauka Daga Mukamin Sa Na Kujerar Shugaban...
Hukumomin kasar Aljeriya sun bada sanarwar yin murabus din
shugaban kasar Abdul’aziz Bouteflika wanda ya sha fama da
rashin lafiya tsawan lokaci.
Sanarwar hakan na zuwa ne...
Tallafi: Japan Ta Ba Nijeriya Taimako Kudade Don Farfado Da Yankin...
Gwamnatin kasar Japan ta tallafa wa Nijeriya da kyautar kudi
dala miliyan daya da dubu dari biyar domin sake gina yankin
Arewa maso gabas da ayyukan...


































































