Sojan Nijar 89 Ne Su Ka Mutu A Harin Shinagodar
Kwanaki
uku, biyo bayan kazamin harin da yan ta’adda su ka kai barikin sojin Shinagoda
daf da kan iyaka da kasar Mali, rahotanni daga Jamhuriyar Nijar...
Rikici: Iran Ta Musanta Kai Hari Kan Jiragen Daukar Mai A...
Kasar Iran tayi watsi da zargin Amurka cewar ita ta kai hari kan wasu jiragen tankunan daukar mai a mashigin tekun Oman, wanda yanzu...
Nijar: An Bude Taron Shugabannin Kungiyar Au A Yamai
Shugabannin kasashen
Afirka sun kaddamar da yarjejeniyar cinikayya mara shinge a tsakanin kasashen a
taron kolin Kungiyar Tarayyar Afirka dake gudana a birnin Yamai na Jamhuriyar
Nijar....
Harin Ta’addanci: Masu Ikirarin Jihadi A Mali Sun Kashe Sojan Nijeriya...
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar wani sojan Nijeriya guda tare da jikkata wasu biyu a wani da aka kaiwa sojojin kiyaye zaman lafiya na...
Cirani: Kassahen EU 6 Za Su Ba Mutum 356 Matsuguni
Wasu kasashen kungiyar
Tarayyar Turai 6 sun amince da karbar ‘yan cirani 356 wadanda jirgin ruwan
Ocean Viking mallakin kasar Norway ya ceto a tekun mediterranean...
Rikicin Sudan: Alkalumman Wadanda Su Ka Mutu Na Cigaba Da Karuwa
Jami’an tsaron kasar Sudan na kokarin tabbatar da ikon su a babban birnin Khartoum bayan hallaka sama da farar hula 100, wadanda ba su...
Rikicin Libiya: An Kashe Hafsoshin Soji 28 A Harin Sama
Hafsoshin
soji akalla 28 ne su ka mutu, a wani harin sama da aka kai wa kwalejin horar da
kananan hafsojin soji a birnin Tripoli na...
Rikicin Kashmir: An Cigaba Da Musayar Wuta A Tsakanin Indiya Da...
Akalla mutane biyu sun
mutu ciki har da wani jami’in dan sanda da kuma wani da ake kyautata zaton dan
ta’adda ne yayin wata musayar wuta...
Venezuela: Juan Gaido Na Shirin Kawo Karshen Mulkin Maduro
Shugaban ‘yan adawa na kasar Venezuela Juan Gaido ya bayyana cewa , ya kama hanya ko kuma shiga mataki na karshe don kawo karshen...
Hukumar ‘Yan Gudun Hijira Na Fuskantar Matsaloli A Burkina Faso
Babban
kwamishinan hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta Duniya, ya ce suna fuskantar
matsalloli wajen kai dauki ga ‘yan gudun hijira da ke wasu yankunan...
India Ta Zargi Pakistan Da Haddasa Ayyukan Ta’addanci A Kashmir
Fira-ministan India Narendra Modi, ya ce matakin kwace kwarya-kwaryar ‘yancin cin gashin kan yankin Kashmir mai rinjayen musulmi na da nufin ceto yankin daga...
Cututtukan Zuciya: An Gano Magani A Birtaniya
Wani binciken masana
kiwon lafiya a birnin London na kasar Birtniya, ya gano wani sabon maganin
hawan jinin da ke gaggawar saukar da jini baya ga...
Taron Tattalin Arziki: Buhari Zai Zarce Kasar Hadiddiyar Daular Labarawa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari wanda yanzun haka yake kasar Jordan zai wuce hadiddiyar daular Labarawa kafin ya dawo Najeriya.
Muhammadu Buhari zai bar birnin Amman...
Rikici: Rikici Na Neman Barkewa Tsakanin Isra’ila Da Hezbollah,
Rundunar
sojin Isra'ila ta ce ta harba rokoki kimanin 100 a kan yankunan kungiyar
mayakan Hezbollah a kudancin Lebanon, a matsayin martani na wasu makaman roka
da...
Covid-19: Buhari Zai Bayyana Wasu Sabbin Matakai Nan Da Mako Mai...
Daraktan cibiyar dakile yaduwar cututtuka ta kasa NCDC Dakta Chikwe hekweazu, ya ce shugaban kasa Muhammadu zai bayyana wasu tsauraran hukunce-hukunce a kan yaki...
Barazanar Iran: Amurka Ta Tura Dakaru Saudiyya
Ma’aikatar tsaron Amurka Pentagon ta tabbatar da
cewa za ta tura dakaru dari biyar zuwa Saudiyya saboda abin da ta kira barazana
da ke karuwa daga...
Sallar Idi: Musulmai A Kasar Mali Sun Yi Bikin Karamar Sallah
Al’ummar Musulmi na kasar Mali, sun yi bikin karamar salla, bayan sun samu tabbacin ganin jaririn watan Shawwal a yammacin ranar Lahadin da ta...
Babban Limamin Masallacin Ka’aba Sheikh Sudais Ya Ƙaddamar Da Na’urar Feshin...
Shugaban manyan masallatai biyu mafiya daraja dake kasar Saudiyya Sheikh Abdulrahman Al-Sudais ya ƙaddamar da wata na'ura mai feshin maganin kashe ƙwayoyin cuta a...
Doka: Sarki Salmanu Ya Sa Dokar Ta Baci Ta Tsawon Kwanaki...
Sarkin
Saudiyya Salman bin Abdul-aziz ya sa dokar hana zirga-zarga a daukacin kasar
daga karfe 7 na dare zuwa 6 na safiyar kowanne rana na tsawon...
Kin Jinin Baki: ‘Yan Afrika Ta Kudu Dauke Da Makamai Sun...
Akalla
mutane biyu sun rasa rayukan su, yayin da jami’an tsaro su ka kama wasu da dama
bayan wata zanga-zangar kin jinin baki da ‘yan kasar...


































































