24.6 C
Kaduna
Friday, September 11, 2026
Advertisement

Labarun Ketare

Home Labaru Labarun Ketare
Labarun Ketare

Rikicin Kashmir: An Cigaba Da Musayar Wuta A Tsakanin Indiya Da...

0
Akalla mutane biyu sun mutu ciki har da wani jami’in dan sanda da kuma wani da ake kyautata zaton dan ta’adda ne yayin wata musayar wuta...

Brexit: Yan Birtaniya Na Zanga-Zanga Kan Dakatar Da Majalisa

0
Dubban ‘yan Birtaniya sun gudanar da zanga-zanga a sassan kasar, don nuna adawa da matakin Fira Minista Boris Johnson, na dakatar da aikin majalisar kasar har...
2024 08 18T173341Z 1533800928 UP1EK8I1CS390 RTRMADP 3 SOCCER ENGLAND CHE MCI REPORT

Kakar Bana: An Ci Chelsea Duk Da Ƴan Wasa 11 Da...

0
Manchester City ta je ta doke Chelsea 2-0 a wasan makon farko a Premier League da suka kara ranar Lahadi a Stamford Bridge.Shi ne...

Rikicin Afghanistan: Shugaba Biden Da Taliban Kowa Na Cewa Ya Yi...

0
Shugaba Joe Biden na Amurka ya kara kafewa kai da fata wajen kaare matakin da ya dauka na kawo karshen shekaru 20 da Amurka...
lebanon attack on israel

Hari: Isra’ila Ta Kashe Ma’aikatan Agaji 15 A Lebanon

0
Jami'ai a Lebanon sun ce aƙalla ma'aikatan agaji 15 aka kashe a wani hari da Isra'ila ta kai a arewa maso gabashin ƙasar.Harin da...
d850d400 1508 4c7f 8d6f 8ec17c44848f

Tsohon Ɗan Wasan Kamaru Landry Nguemo Ya Mutu

0
Tsohon ɗan wasan tawagar Kamaru Landry Nguemo ya mutu bayan wani mummunan hatsarin mota a Kamaru.ɗan wasan ya taka leda a ƙungiyoyin Parkhead da...

Bita-Dakulli: Baitul-Malin Amurka Ya Mika Bayanin Harajin Da Trump Ke Biya...

0
Baitul-malin Amurka ya mika wa wani kwamitin majalisar dokokin kasar takardun da ke kunshe da bayanan harajin da tsohon shugaban kasar Donald Trump ke...

Hari: Wani Bam Ya Kashe Mutane A Taron Addini A Afghanistan

0
Ma'aikatar tsaron Afganistan ta ce mahara sun dasa bam akarkashin kujerar wata mota a tsakiyar birnin Ghazni da ketsakanin birnin Kabul da Khandahar.Hukumomin gwamnatin...

Hukunta Tsoffin Shugabannin: Ana Zaben Jin Ra’ayoyin Jama’a Mexico

0
A yau 'yan kasar Mexico ke zaben raba-gardama, kan bukatar da shugaban kasar Andres Manuel Lopez Obrador ya gabatar kan ko ya kamata a...
Shugaba Muhammadu Buhari

Zato: Wasu Kasashe Ba Su Son Taimakawa Nijeriya Ne Saboda Tunanin...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce, wasu daga cikin kasashen da suka cigaba basa son taimakawa Nijeriya saboda su na tunanin kasa ce mai...

Tattaunawar Nukiliya: Kasashen G7 Sun Gargadi Iran

0
Ministocin kasashen G7 wato ƙasa bakwai mafiya girman tattalin arziki  na shirin yi wa Iran gargadin cewa lokaci na kure mata kan ci gaba...
Robert F. Kennedy Jr

Sakataren Lafiya: Trump Ya Naɗa Robbert Kennedy Jr

0
Zaɓaɓɓen shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da Robbert Kennedy JR a matsayin sakataren lafiya na ƙasar.Mukamin da ya Robert Kennedy Junior wani abu...

Yaki Da Ta’addanci : Shugabannin Ecowas Sun Ware Dala Miliyan Dubu...

0
Shugabannin kasashen Yammancin Afirka sun amince da wani shirin yaki da ayyukan ta’addanci da za a kashe dalar Amurka miliyan dubu daya tsakani 2020 zuwa 2024...
Sojan Nijar 89 Ne Su Ka Mutu A Harin Shinagodar

Harin Ta’addanci: An Saka Dokar Ta-Ɓaci A Jihar Tillabery Dake Nijar

0
Shugaban Nijar Mahamadou Issoufou ya jagoranci taron gaggawa na kwamitin tsaro na ƙasar inda suka tattauna kan matsalolin tsaro a ƙasar musaman a Jihar...

Zaben Nijar: Namadi Sambo Zai Jagoranci Tawagar Kungiyar ECOWAS

0
Kungiyar raya tattalin arzikin kasashen Afirka ta Yamma ECOWAS, za ta tura tawagar wakilai 90 domin sa-ido a zaben shugaban kasar Nijar da za...

Abin Da Ya Sa Rasha Ta Dakatar Da Bai Wa Turai...

0
Rasha za ta daina bai wa wasu daga cikin kasashen Turai iskar gas, daga bututun North Stream 1. Tuni labarin ya fara ta da...

Rahoto: Talauci Ya Yi Wa Al’ummar Afrika Katutu

0
Wata  sabuwar kididdigar masana tattalin arzikin kasa da kasa, ta nuna cewa adadin mutanen da ke fama da matsanancin talauci a nahiyar Afrika ya kai matakin Ha’ula’i.Masanan sun...

Golden Eaglets Walk Tight Rope At Under-17 Afcon After Losing To...

0
Nigeria’s Golden Eaglets in Constantine lost for Morocco to earn all three points and sail into the quarter-finals of the Africa Under-17 Cup of...
Arsenal

Bugun Kusurwar: Arsenal Ta Zama Hatsari A Kwallon Nahiyar Turai

0
Masu sharfi na ci gaba da bayyana yadda Arsenal take ƙara zama hatsari a yayin da ta samu bugun kwana, har suna kwatanta ta...
RIOT 1

Neman Tsagaita Wuta: Gagarumar Zanga-Zanga Ta Barke A Isra’ila

0
Wata gagarumar zanga-zanga ta ɓarke a biranen Isra'ila, don neman gwamnatin ta dawo da 'yan ƙasar da Hamas ke garkuwa da su a Gaza.Masu...
Call To Listen