Gwamnonin Arewa Na Neman Buhari Ya Ba Su Tallafin Coronavirus
Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya ta bukaci Shugaba Muhammadu Buhari ya agaza mata da kayan tallafi domin raba wa al’umonin yankin da kuma gina cibiyoyin...
Corona: Buhari Ya Jinjinawa Dangote Bisa Gudunmuwar Naira Miliyan 200...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya yabawa gidauniyar Aliko Dangote a kan gudunwar kudade da
ta yi alkawarin ba gwamnatin tarayya domin dakile yaduwar cutar Corona a...
‘Yan Nijeriya Miliyan 10 Na Zukar Tabar Wiwi
Kungiyar
sa-ido a kan safara da shan miyagun kwayoyi da manyan laifuffuka ta majalisar
dinkin duniya, ta ce akalla mutane miliyan 10 ke tu’ammali da ganyen...
DA DUMI DUMI: Masu Coronavirus Sun Ƙaru Zuwa 184...
Yawan masu cutar Coronavirus a Najeriya ya karu zuwa mutum 184 bayan an samu karin mutum 10 da suka kamu da cutar.Hakan na zuwa...
Mutum na 4 ya harbu da coronavirus a Kaduna
Hukumomi sun tabbatar da kamuwar mutum na 4 da cutar coronavirus a jihar da ke Arewa maso Yammacin Najeriya.Kamishinar Lafiyar Jihar Kaduna, Hadiza Mohammed...
Kanjamau: UNICEF Za Ta Raba Wa Mata Masu Ciki Magani ...
Asusun
kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF, ya ce zai raba wa mata
masu juna biyu maganin cuta mai karya garkuwar jiki kyauta...
Masu Covid-19 A Najeriya Sun Karu Zuwa 40 – NCDC.
Mutanen da suka kamu
da cutar coronavirus a Najeriya sun karu zuwa mutum 40.Hukumar Hana Yaduwar Cututtuka ta Najeriya NCDC, ta ce
adadin ya karu ne...
Hadarin Mota: Mutane 19 Sun Hallaka, 7 Sun Jikkata A Jihar...
Mutane
19 sun rasa rayukan su, yayin da kimanin 7 su ka jikkata a wani mumunan hadarin
mota da ya faru a garin Dinyar Madiga kusa...
Covid-19: Mutum 46 Sun Harbu A Najeriya – NCDC
Ya zuwa yanzu an samu karin mutum 2 da suka kamu da cutar coronavirus a Najeriya.Hukumar Lafiya ta Duniya (WHO) ta ce Sabbin masu...
Kiwon Lafiya: Mazauna Yankin Abuja Sun Koma Ga Masu Maganin Gargajiya
Mazauna
wasu garuruwan da ke karkashin kulawar birnin tarayya Abuja, sun ce sun
gwammace su garzaya wajen Bokaye domin neman maganin cututtukan da ke kama
‘ya’yan su...
Covid-19: Gwamnonin Arewa Sun Bukaci Buhari Ya Ba Su Tallafi Don...
Kungiyar
gwamnonin yankin Arewa ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya agaza mata
da kayan tallafi domin rabawa ga al’umonin yakin kuma cibiyoyin gwajin cutar
Coronavirus.Shugaban
kungiyar...
Karin Harajin: Mun Yi Ne Don Inganta Fannonin Lafiya Da Ilmi...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ce an yi karin Harajin kayayyaki na VAT, daga kashi 5
cikin 100 kashi 7 da rabi domin a yi wa...
Safarar Mutane: Ina Jin Kunya In Ga ‘Yan Matan Nijeriya Su...
Babban limamin katolika na Abuja Cardinal John
Onaiyekan, ya bukaci gwamnatin tarayya ta kara himma wajen dakatar da
fasa-kwaurin matasa da kuma kaurar da su ke...
Gasar Shan Kwaya: Mutum Daya Ya Mutu, Daya Ya Haukace
Wadansu matasa mazauna
garin Sabo Shagamu sun bi dare inda suka yi ta lalibe a burbushin miyagun
kwayoyin da Hukumar Kwastam da hadin gwiwar Hukumar Kula...
Mutum 5 Sun Warke Daga Coronavirus A Najeriya
Mutum biyar sun warke daga cutar Coronavirus a jihar Legas. Gwamnatin jihar Legas ta sallami mutum biyar suka warke daga cutar ne ne daga...
Hukumar NAFDAC Ta Gargaɗi Mutane Su Daina Cin Ganda
Shugaban hukumar kula da ingancin magunguna da abinci ta kasa NAFDAC, Moji Adeyeye, ta gargaddi mutane su nesanta kan su daga cin Kirgin dabbobi...
Za a ba da sakamakon gwajin COVID-19 1,000 kullum a Najeriya
Akalla mutum 2,000 ne aka yi wa gwajin cutar coronavirus a Najeriya kawo yanzu. Nan ba da jimawa ba kuma za a rika yi...
‘Yar shekara 10 ta warke daga coronavirus a Najeriya
An sallami karin wasu mutum 2 da suka warke daga cutar coronavirus a Najeriya.A cikin wata sanarwar da ya wallafa a shafinsa a yammacin...
Kiwon Lafiya: Abin Da Ya Sa Manyan Asibitocin Nijeriya Ba Su...
Ministan lafiya Isaac Adewole, ya ce manyan asibitocin da su ka hada da asibitocin koyarwa na jami’o’i za su fara aiki yadda ya kamata...
Corona: NEMA Ta Bukaci A Hana Siye Da Siyar Da Kayan...
Hukumar
kula da bada agajin gaggawa ta kasa NEMA ta yi kira ga ‘yan Nijeriya su daina
shigowa ko siyan kayan gwanjo domin gujewa kamuwa da...


































































