Likitoci Sun Fara Yajin Aikin Gargaɗi A Nasarawa
Ƙungiyar Likitoci ta Nijeriya reshen Jihar Nasarawa, ta farayajin aikin gargaɗi na kwanaki biyar bayan gwamnati ta gazawajen cimma buƙatun ‘ya’yan ta.Shugaban kungiyar na...
Annoba: Cutar Kwalara Ta Kashe Mutum 479 A Jihohi 18
Hukumar dakile bazuwar cututtuka ta kasa wato NCDC ta bayyana cewa kawo yanzu mutum 19,305 ne suka kamu da cutar kwalara a jihohin 18...
Ma’aikatan Kiwon Lafiya A Jihar Bauchi Za Su Fara Yajin Aiki
Kungiyar ma’aikatan Lafiya a jihar Bauchi, sun fara shirin shiga yajin aikin Sai-Baba-Ta-Gani, inda su ka ba Gwamnatin Jihar wa’adin makonni biyu ta cika...
An Sake Samun Sababbin Masu Dauke Da Cutar Coronavirus A Kasar...
Rahotanni
daga Kasar Saudi Arabia sun tabbatar da karawar wadanda su ka kamu da cutar
Corona a makon nan.Saudiyya
ta bayyana cewa mutane 67 sun kamu...
Kiwon Lafiya: Illar Cutar Noma Da Kuma Rigakafin Kamuwa Da Ita
Nijeriya
ta ware ranakun 18 ga watan Nuwamban kowace shekara a matsayin ranar fadakar da
jama’a kan cutar noma da ke lalata fuska, inda ake gudanar...
Enugu: ‘Gwamnati Ta Kashe Kaji 30,000 A Yayin Rusau’
An shiga halin fargaba a unguwar Nike da ke jihar Enugu a kudancin Najeriya, bayan gwamnati ta fara rusa gidajen mutanedon gina wani sabon...
Annobar Kwalara: Mutum Biyu Sun Mutu A Katsina
Gwamnatin jihar Katsina ta tabbatar da mutuwar mutum biyu sakamakon bullar cutar kwalara da ta zama annoba a Najeriya.Hukumomin lafiya na jihar sun ce...
Gyara Dabi’u: An Ceto Kusan Yara 900 Daga Hannun Mayaka A...
Kimanin kananan yara 900 ne kungiyar sa-kai ta saki bayan ceto su a garin Maiduguri da ke jihar Borno.Asusun kananan yara na Majalisar Dinkin...
Korona Ta Sake Kashe Mutum 8 A Najeriya
Hukumar NCDC mai yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya ta ce mutum takwas ne suka rasu ranar Lahadi washegarin Ranar Kirsimeti sakamakon kamuwa...
Za a Fuskanci Yanayin Hazo Na Kwana Uku a Najeriya –...
Hukumar kula da yanayin sararin samaniya ta Nijeriya NiMET, ta yi hasashen cewa za a fuskanci yanayin hazo na tsawon kwanaki uku a faɗin...
Yunkurin Tserewar Fursononi: Labarin Kanzon Kurege Ne- Sanusi Dan Musa,
c, ya kwatanta rahoton da wasu kafofin yada labarai ke yadawa da labarun kanzon-kurege, wadanda ba gaskiya a cikinsu.Ya bayyana hakan ne a
matsayin...
Bincike: Maleriya Na Ci Gaba Da Bijire Wa Magunguna
Wani sabon rahoton
masana kimiyya ya ce aikin takaita yaduwar cutar zazzabin cizon sauro na cikin
hatsari daga bijire wa magunguna barkatai da kwayar cutar ke...
Likita 17 Sun Kamu Da Coronavirus A Masar
Akalla likita 17 ne suka kamu da cutar Coronavirus a babban asibitin cutar kansa na kasar Masar. Hukumomin Masar sun tabbatar wa 'yan jarida...
Haɓɓaka Masana’antun: Gwamnatin Tarayya Na Aiki Tuƙuru
Daju ta, ta ce gwamnatin tarayya na aiki tukuru domin ganin Najeriya ta fara sarrafa magunguna a cikin gida nan ba da dadewa ba.Daju...
COVID-19: Shugaba Trump Ya Yi Gargadin Karuwar Cutar Korona A Amurka
Shugaban Amurka Donald Trump ya yi gargadin cewa cutar korona za ta ta'azzara kafin a samu sauƙi a ƙasar, a yayin da ya dawo...
Coronavirus: An Fitar Da Sakamakon Gwajin Osinbajo
An fitar da sakamakon gwajin cutar coronavirus da aka yi wa Mataimakin shugaban kasa Yemi Osinbajo.An Rufe Babban Masallacin Abuja Saboda Coronavirushttp://site4.libertyradiogroup.com.ng/an-rufe-babban-masallacin-abuja-saboda-coronavirus/Sakamakon gwajin ya
tabbatar...
Fashi: ‘Yan Daba Sun Tada Hatsaniya A Wasu Sassan Jihar Saboda...
Hayaniya
ta barke a wasu sassam jihar Legas sakamakon matakin da gwamnatin tarayya ta
dauka na tsaiwaita dokar zaman gida a jihohin Legas da Ogun da...
Asibitin Aminu Kano Ya Dakatar Da Zuwa Dubiyar Marasa Lafiya.
Asibitin Koyarwa na Aminu Kano (AKTH) ya dakatar da zuwa
dubiyar marasa lafiya da aka kwantar a asibitinAsibitin ya ce daga yanzu mutum daya kadai...
Covid-19: Gwamnonin Arewa Sun Bukaci Buhari Ya Ba Su Tallafi Don...
Kungiyar
gwamnonin yankin Arewa ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari ya agaza mata
da kayan tallafi domin rabawa ga al’umonin yakin kuma cibiyoyin gwajin cutar
Coronavirus.Shugaban
kungiyar...
Safarar Kwayoyi: Hukumar NDLEA Ta Gargadi Muhammad Wakili
Hukumar
yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi NDLEA, ta gargadi kwamishinan ‘yan
sanda na jihar Kano Muhammadu Wakili ya zare hannun shi daga sha’anin yaki...


































































