Bunkasa Kasuwanci: Shugaba Buhari Ya Halarci Wani Taro A Kasar Nijar
Shugaban kasa Muhammadu
Buhari, ya tafi Jamhuriyar Nijar inda za a bude wani taron shugabannin kasashen Afirka karo na 12.Fadar shugaban ta
bayyana haka a...
Tsantseni: An Yi Taro Kan Hanyoyin Sarrafa Kudade A Ma’aikatun Gwamnati
A
ranar larabar da ta gabata ne aka bude taron koli na Jami’an sarrafa kudade a
ma’aikatu da hukumomin gwamnatocin tarayya da na jahohi a Kano,...
Nade-Nade: Thomas John Ya Zama Mukaddashin Shugaban Hukumar Gudanarwa Na NNPC
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya nada Dr Thomas John a matsayin mukaddashin shugaban
hukumar gudanarwa ta kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC).Kamfanin
NNPC ya bayyana haka...
Matakin Na Gaba: Buhari Ya Rantsar Da Kwamitin Inganta Arziki NEC
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari ya rantsar da kwamitin inganta tattalin arzikin kasa NEC na
2019 zuwa 2023.Mataimakin
shugaban kasa Farfesa Yemi Osinbajo ya jagoranci rantsarwa a dakin...
A Shekara 10 A Na Cigaba Da Fuskantar Karancin Lantarki A...
Nijeriya zata cigaba da fuskantar karancin wutar lantarki daga layin samar da wuta nan da shekaru goma masu zuwa.
Bayanin hakan na kunshe ne a...
Tattalin Arziki: Masu Zuba Jari Sun Ja Baya Daga Nijeriya –...
Wani
rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya ce, adadin jarin da ‘yan kasuwa na kasashen
waje ke zubawa a Nijeriya ya ragu da kashi 42 cikin dari.Rahoton
ya...
Cunkoson Apapa: Direbobin Manyan Motoci Sun Bijire Wa Umarnin Buhari
An shiga mako na biyu kenan, tun bayan da Fadar Shugaban kasa ta bada umarnin a yi gaugawar janye manyan motocin da su ka...
Tara: Kamfanin MTN Ya Biya Naira Biliyan 330
Kamfanin sadarwa na MTN mallakin Afrika ta Kudu, ya biya kashin karshe na tarar da gwamnatin tarayya ta yanke masa, a dalilin saba ka’idar...
Bunkasa Tattalin Arziki: Shugaba Buhari Ya Bukaci Masu Hannu Da Shuni...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bukaci masu arzikin Najeriya su rika zuba jari a cikin gida musamman bangarorin dake neman durkushewa domin ingantan tattalin...
Tattalin Arziki: Kasuwar Hannun Jari Za Ta Habbaka Bayan An Rantsar...
Masana
harkar kasuwar zuba hannun jari, sun ce ana sa ran kasuwa ta mike bayan an sake
rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a Ranar 29 ga...
Tattalin Arziki: Dole Nijeriya Ta Dage Yin Ajiya A Asusun Tara...
Ministar kudi ta Nijeriya Zainab Ahmed, ta ce ya zama dole gwamnati ta jajirce wajen maida hankali ta na tara rarar ribar danyen mai...
Tara Abinci: An Yaba Da Tsarin Gwamnatin Tarayya Na Sayo Hatsi
An bayyana shirin gwamnatin tarayya na sayo hatsi da
sauran kayayyakin abinci domin Tarawa a matsayin abin da ya dace.Tsohon shugaban kungiyar kawo cigaban al’ummar...
Abin Murna: Bankin CBN Ya Kafa Kwamitin Farfado Da Masaku 50...
Babban
bankin Nijeriya CBN, ya kafa kwamitin farfado da masakun Nijeriya.Yayin
da ya ke kaddamar da kwamitin a Abuja, gwamnan babban bankin Godwin Emefiele,
ya ce manufar...
Tattalin Arziki: Za A Raba Wa Jihohi Kason Karshe Na Kudaden...
Gwamnatin
Tarayya, ta ce kwanan nan za ta raba wa jihohi cikon kudin Paris Club naira biliyan
649 da miliyan 434 da su ka yi saura.Ministar
kudi...
Sufuri: Jirgin Kasan Abuja Zuwa Kaduna Ya Dauki Fasinjoji 1...
Shugaban
hukumar sufurin jiragen kasa ta Najeriya Fidet Okhiria, ya ce a cikin kwanaki dubu 1, jirgin kasa ya yi sufurin akalla fasinjoji milliyan 1...
Korafi: An Shigo Da Buhunnan Shinkafa Sama Da Miliyan 20 A...
Kungiyar Masu Casar Shinkafa ta Najeriya RIPAN, ta koka da cewa a cikin watanni uku kacal da su ka gabata, an yi fasa-kwaurin shinkafa...
Mafita: Ya Kamata Matasa Su Rungumi Nomi Kafin Su Shiga Siyasa...
Ministan Noma da raya Karkara Audu Ogbe, ya shawarci
matasa su karfafa zuciyoyin su wajen rungumar noma gadan-gadan kafin su fara
gaganiyar shiga harkokin siyasa.Audu Ogbe...
Kudin Shiga: Buhari Ya Zartar Da Hukuncin Karshe A Kan Kadarorin...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ba ministar kudi Zainab Ahmed umarnin a saida duk
kadarorin da aka kwace daga hannun mutanen da ake tuhuma da laifuffukan...
Naka Sai Naka: Dangote Ya Shawarci Gwamnonin Arewa A Kan Yakar...
Fittacen attajiri kuma shugaban gidauniyar
Dangote Alhaji Aliko Dangote, ya bayyana damuwar sa a kan yadda talauci ya yi wa
al’ummar Arewacin Nijeriya katutu.Dangote,
ya bukaci...

































































