Advertisement

Kasuwanci

Home Labaru Kasuwanci Page 6
Kasuwanci

Raya Kasa: Mun Fidda Mutum Milyan 10 Daga Cikin Talauci A...

0
Gwamnatin tarayya ta fidda sama da yan Najeriya milyan 10 daga cikin bakin talauci ta shirye-shiryen tallafi da jin kai ta NSIP, a cewar...

Farashin Kayan Abinci: Shugaba Buhari Ya Sha Alwashin Sa Ido A...

0
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Sha Alawashin sa ido yadda ya kamata domin tabbatar da cewa ba a sami hauhawar farashin kayan abinci a...

Takarar Kujerar WTO: Tarayyar Turai Ta Goyi Bayan Okonjo-Iweala

0
Kungiyar Tarayyar Turai ta goyi-bayan takarar 'yar Najeriya Dr Ngozi Okonjo-Iweala, a kokarin da take yin a ganin ta zama shugabar kungiyar kasuwanci ta...

Karin Farashin Man Fetur: ‘Yan Najeriya Na Ci Gaba Da Korafi

0
Al’ummar kasar nan na ci gaba da nuna bacin ransu kan karin farashin man fetur da Gwamnatin Tarayya ta yi daga N149 wanda shi...
Nijeriya Za Ta Goyi Bayan Shugaban Bankin Afrika Adesina A Karo Na 2

Nijeriya Za Ta Goyi Bayan Shugaban Bankin Afrika Adesina A Karo...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Nijeriya za ta goyi bayan shugaban bankin cigaban Afrika Akinwumi Adesina a kokarin sa na sake neman shugaban...
Coronavirus: Matakan Da Najeriya Ta Dauka Ta Dauka

Coronavirus: ‘Yan Afrika Miliyan 20 Za Su Rasa Aikin Su

0
Kungiyar Kasashen Afrika ta AU ta ce, annobar coronavirus na iya raba mutane a kalla miliyan 20 da gurabe ayyukansu a fadin nahiyar, abin da ake...

CBN ya hana a ba wa NNPC Canjin Dala

0
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya hana kamfanonin mai sayar wa kamfainin man fetur na kasa (NNPC) dala.CBN ta hana kamfanonin mai da ke aiki...
Cigaba: Dangote Ya Ce Akwai Bukatar Gwamnatin Ta Samar Da Hanyoyin Habaka Tattalin Arzikin Kasa

Cigaba: Dangote Ya Ce Akwai Bukatar Gwamnatin Ta Samar Da Hanyoyin...

0
Fitaccen dan kasauwa Aliko Dangote ya ce gwamnatocin Nijeriya na baya da na yanzu ba su tabuka wani abin a zo gani wajen ciyar da tattalin...
Ma’aikatar Lura Da Arzikin Man Fetur, DPR

Fasa-Kwauri: DPR Ta Janye Ba Gidajen Man Da Ke Kusa Da...

0
Ma’aikatar lura da arzikin man fetur DPR, ta daina bada damar gina gidan mai tare da janye bada lasisi ga gidajen man da ke da kusancin...

Ibtila’i: Gobara Ta Tafka Barna A Kasuwar Balogun Da Ke Legas

0
Wata mummunar gobarar da ta shi a birnin Legas, ta yi sanadiyyar tafka asarar tarin dukiya ta miliyoyin naira.Gobarar dai ta soma tashi ne a wani bene...

Takaddama:’Yan Sanda Sun Rufe Ofishin O’pay A Jihar Kano

0
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Kano ta rufe ofishin da 'Yan adaidaita-Sahu ke biyan kudi ta kafar yanar gizo ko kuma Intanet mai...

Tattalin Arziki: Najeriya Na Maraba Da Masu Zuba Jari – Buhari

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Najeriya na maraba da masu son saka hannun jari a fannin ayyuka musamman na samar da wutar lantarki da zai...

Haraji: Bankin CBN Ya Zabga Harajin Ajiya Da Cirar Kudi A...

0
Babban bankin Nijeriya CBN, ya ce duk wani mai ajiyar kudi a banki zai fuskaci karin harajin ladar ajiya da cirar kudade a bankin da ya...

Bincike: Najeriya Ta Shiga Wani Mawuyacin Hali – Babban Bankin Duniya

0
Babban bankin duniya ya ce Najeriya na shiga wani mawuyacin hali a hankali sakamakon sakaci da ta yi da harkar noma da kuma...

Badakala: Bankin Duniya Ya Tona Asirin Kamfanonin China

0
Babban Bankin Duniya ya tona sunayen wasu manyan kamfanonin gine-gine na kasar Sin wato China har guda shida, cewa an same su da laifin harkallar kwangiloli...
Hukumar Tallafa Wa Cigaban Kasashe Masu Tasowa Ta Amurka, USAID

USAID Ta Ware Dala Milyan 300 Domin Inganta Cinikayyar Amfanin Gona

0
Hukumar Tallafa Wa Ci-gaban Kasashe Masu Tasowa ta Amurka USAID, za ta zuba jarin dala milyan 300 domin inganta cinikayyar kayan gona nau’uka biyar a wasu...
Satar Mai: Nijeriya Ta Yi Asarar Bilyan 17 Cikin Watanni 5 – NNPC

Kasuwanci: Nijeriya Za Ta Fara Sayarwa Kasar Indiya Mai

0
Shugaban rukunin kamfanin man fetur na Najeriya NNPC, Mele Kyari ya ce zai fara sayarwa kasar Indiya kashi goma na man fetur. Kyari ya sanar da hakan...

Sarrafa Kudade: CBN Ya Yi Hadaka Da Masallatai Da Coci-Coci

0
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce yayi hadin gwiwa da masallatai da coci-coci don su tallafa wajen koyar da ilimin sarrafa kudade a Najeriya.Wani darakta...
Kamfanin NNPC

Nijeriya Za Ta Fara Saida Wa India Danyen Man Fetur –...

0
Kamfanin Man Fetur na Kasa NNPC, ya ce zai fara saida wa kasar India kashi 10 cikin 100 na danyen mai domin taimaka wa kasar warware...

Kudin Shiga: Nijeriya Ta Gano Hanyoyin Samun Kudaden Shiga 22

0
An bayyana hanyoyi 22 da gwamnatin tarayya za ta iya samun kudaden shiga, wadanda za su iya maye gurbin kudaden da ake samu ta hanyar cinikin...
Call To Listen