Jirgin Kasan Kaduna -Abuja: Ministan Sufuri Ya Ce Zirga- Zirga Zai Dawo a...
Ministan sufuri Mu’azu Sambo ya bayyana wa manema labarai cewa zirga-zirgar jirgin kasan Kaduna zuwa Abuja zai dawo aiki gadan-gadan cikin wannan wata da...
Noman Alkama: Gwamnatin Najeriya Za Ta Raba Tan Dubu 1 Da...
Gwamnatin Najeriya za ta rabawa manoma Irin alkama mai jure zafin rana da yawan sa ya kai tan dubu 1 da 500 a bana,...
Tattalin Arziki: Kasuwar Hannun Jari Za Ta Habbaka Bayan An Rantsar...
Masana
harkar kasuwar zuba hannun jari, sun ce ana sa ran kasuwa ta mike bayan an sake
rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a Ranar 29 ga...
Karuwar Darajar Naira: Shugaban Ƴan Canji Ya Ce Suna Sayen Dala...
Ƙungiyar ƴan canji ta Najeriya ta ce ƴan canji sun fara sayan dala ɗaya a kan naira 980 a kasuwar bayan fage sannan su...
Farashin Kayan Abinci: Shugaba Buhari Ya Sha Alwashin Sa Ido A...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Sha Alawashin sa ido yadda ya kamata domin tabbatar da cewa ba a sami hauhawar farashin kayan abinci a...
Yanayin Kasuwa Ya Haifar Da Ƙarin Farashin Fetur – Kyari
Shugaban Kamfanin Fetur na Nijeriya NNPCL Mele Kyari,ya ce yanayin kasuwa ne ya haifar da ƙarin farashin man feturda aka fuskanta yanzu haka.Mele Kyari...
Farashin Litar Man Fetur Ya Kai ₦560 A Kasar Ghana
Ana ci gaba da samun hauhawar farashin man fetur a kasar Ghana, inda farashin ya yi tashin gwauron zabi zuwa kusan sidi 7 kwatankwacin...
Karya Doka: Babban Bankin Najeriya Ya Yi Gargadi Kan Sayar Da...
Babban Bankin Najeriya CBN ya jaddada gargaɗinsa ga jama'a a kan yin liƙi da takardar kuɗi ta Naira a lokacin biki.A sanarwar da hukumar...
Cigaba: Dangote Ya Ce Akwai Bukatar Gwamnatin Ta Samar Da Hanyoyin...
Fitaccen
dan kasauwa Aliko Dangote ya ce gwamnatocin Nijeriya na baya da na yanzu ba su
tabuka wani abin a zo gani wajen ciyar da tattalin...
Dokar Mai: Nijeriya Ta Yi Asarar Zuba Jarin Da Ya Kai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Nijeriya ta yi asarar zuba jarin da ya kai Dala biliyan 50 a cikin shekaru 10 da su...
Bunkasa Noma: Bankin Afrika AFDB Zai Bai Wa Nijeriya Dala Milyan...
Bankin raya kasashen nahiyar Afrika (AFDB) ya sha alwashintallafa wa bangaren noma a Nijeriya da jarin dala milyan 134 danufin bunkasa noman kayan abinci.Shugaban...
Mele Kyari: Moriyar Da ‘Yan Arewa Za Su Ci Daga Dokar...
Shugaban kamfanin mai,NNPC a kasa NNPC ya ce duk da cewa dukkannin 'yan Najeriya za su mori dokar PIB amma arewacin kasar zai fi...
Malamai Sun Roƙi Gwamnatin Najeriya Ta Taimakawa Maniyyata Hajji
Malaman addinin musulunci a Nijeriya sun soma fitowa su narokon gwamnatin Trayya kan ta dau matakin rage kudinkujerar hajjin bana bayan karin kusan miliyan...
A Shekara 10 A Na Cigaba Da Fuskantar Karancin Lantarki A...
Nijeriya zata cigaba da fuskantar karancin wutar lantarki daga layin samar da wuta nan da shekaru goma masu zuwa.
Bayanin hakan na kunshe ne a...
Tattalin Arziki: Dole Nijeriya Ta Dage Yin Ajiya A Asusun Tara...
Ministar kudi ta Nijeriya Zainab Ahmed, ta ce ya zama dole gwamnati ta jajirce wajen maida hankali ta na tara rarar ribar danyen mai...
Cunkoson Apapa: Direbobin Manyan Motoci Sun Bijire Wa Umarnin Buhari
An shiga mako na biyu kenan, tun bayan da Fadar Shugaban kasa ta bada umarnin a yi gaugawar janye manyan motocin da su ka...
Hako Mai a Arewa: Jihohin Bauchi Da Gombe Sun Fara Takaddama...
Wani lauya mai zaman kansa a jihar Gombe, Abdullahi Muhammad Tamatuwa, ya yi barazanar maka masu ruwa da tsaki a kotu muddin aka mallaka...
USAID Ta Ware Dala Milyan 300 Domin Inganta Cinikayyar Amfanin Gona
Hukumar
Tallafa Wa Ci-gaban Kasashe Masu Tasowa ta Amurka USAID, za ta zuba jarin dala
milyan 300 domin inganta cinikayyar kayan gona nau’uka biyar a wasu...
Wahalar Fetur: Manyan ’Yan Kasuwa Sun Sayo Lita Miliyan 300
Kungiyar Manyan Dillalan Man Fetur ta kasa (MEMAN) takammala shirin shigo da manyan jiragen ruwa guda takwasmasu dauke da litar mai sama da miliyan...
Tsantseni: An Yi Taro Kan Hanyoyin Sarrafa Kudade A Ma’aikatun Gwamnati
A
ranar larabar da ta gabata ne aka bude taron koli na Jami’an sarrafa kudade a
ma’aikatu da hukumomin gwamnatocin tarayya da na jahohi a Kano,...

































































