Shugaba Buhari Ya Kaddamar Da Sabuwar Nairar Yanar Gizo
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar tsarin zamani na e-Naira, a daidai lokacin da Nijeriya ke kokarin cin moriyar samfurin kudin da ake kira...
Farashin Man Fetur Zai Tashi Kwanan Nan – IPMAN
Kungiyar ‘yan kasuwar man fetur masu zaman kan su ta Nijeriya IPMAN, ta gargadi gwamnatin tarayya cewa da yiwuwar farashin man fetur ya tashi...
Gwamnati Ta Soke Hukumomin DPR Da PPPRA Da PEF
Gwamnatin Najeriya ta ce ta soke hukumomi uku a ɓangaren man fetur kamar yadda sabuwar dokar man ta tanada.Dokar, wadda aka sa hannu a...
Rahoton NBS Ya Ce Farashin Kaya A Najeriya Ya Ragu A...
Hukumar Ƙididdiga ta Ƙasa, wato National Bureau of Statistics NBS ta ce hauhawar farashin kaya a Najeriya ta ɗan ragu da kashi 0.38 cikin...
Ya Zama Kamfani Mafi Girman Hannun Jari A Nijeriya
Hukumar kula da harkokin Kamfanoni da kasuwanci ta Nijeriya CAC, ta ce kamfanin man fetur na ƙasa NNPC ya kafa tarihi, yayin da hannun...
Tsadar Burudo Da ‘Pure Water’ Ya Addabi Babban Birni Abuja
Mazauna birnin Abuja da wasu sassan yankunan jihar Neja, sun shiga damuwa a kan sabon farashin Burodi da Ruwan Leda.Rahotanni sun ce, an kara...
Hukumar Tara Haraji Za Ta Bi Diddigin Waɗanda Aka Lissafa
Hukumar Tara Kuɗaɗen Haraji ta Ƙasa, ta ce za ta bi diddigi ta kuma hukunta duk ‘yan Nijeriyar da aka kama sun karya dokar...
Shugaba Buhari Ya Samu Sahalewar Majalisar Dattawa
Shugaban majalisar dattawa Sanata Ahmad Lawan, ya ce Shugaba Muhammadu Buhari zai iya ci-gaba da kinkimo basussuka saboda Nijeriya ta na bukatar kudi a...
Gwamnatin Tarayya Ta Kara Kudin Wutar Lantarki A Boye – Bincike
Wani bincike ya nuna cewa, gwamnatin tarayya ta kara kudin wutar lantarkin ba tare da sanin ‘yan Nijeriya ba.Binciken, wanda Jaridar Leadership ta gudanar...
Doka: Hana Sayarda Gawayi Ya Jefa ’Yan Zariya Cikin Kunci
Matakin da Gwamnatin Jihar Kaduna ta dauka na hana safarar itace da gawayin girki ya sanya talakawa cikin damuwa.A makon jiya ne gwamnatin jihar...
Sabon Kamfanin NNPC: Shugaba Buhari Ya Nada Hukumar Gudanarwa
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, a matsayinsa na Ministan harkokin man fetur ya bayar da umarnin mayar da kamfanin mai na NNPC a matsayin wanda...
EFCC Ta Fara Kama Masu Karbar Dala Daga Bankuna Da Bizar...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa EFCC, ta ce ta fara kamen ‘yan Nijeriyar da ke karbar kudadden kasashen waje a bankuna da...
Martani: Babu Shirin Maida Asusun Ajiyar Kudaden Waje Zuwa Na Naira...
Babban bankin Nijeriya CBN, ya musanta rahotannin da ke cewa ya umurci bankuna su maida asusun ajiyar abokan huldar su na kudaden kasashen waje...
Tsadar Rayuwa: Abin Da Ya Sa Gas Din Girki Tashin Gwauron...
Kamfanin Mai na Kasa (NNPC) ya ce karancin gas din da ake samarwa a Najeriya ne ya sa farashin gas din girki, yayi tashin...
Mele Kyari: Moriyar Da ‘Yan Arewa Za Su Ci Daga Dokar...
Shugaban kamfanin mai,NNPC a kasa NNPC ya ce duk da cewa dukkannin 'yan Najeriya za su mori dokar PIB amma arewacin kasar zai fi...
Bunkasa Kasuwanci: CBN Na Kokarin Fara Amfani Da Kudin Intanet Na...
Babban bankin Najeriya wato CBN ya sanar da sunan kamfanin fasahar da zai yi aiki da shi, a kokarin fara amfani da kudin intanet...
Daminar Bana: An Yaba Da Yadda Amfanin Gona Ke Yin Kyau
A kokarin da manoma keyi na wadata Najeriya da Abinci, an yaba da gudumawar da kamfanoni magungunan feshi ke bayarwa na samar da magani...
Rance: Nijeriya Ta Ci Bashin N15.51Tn A Hannun Cbn Sabanin N33.11Tn...
Jimmillar kudin da gwamnatin tarayya ta karba bashi daga hannun babban bankin Nijeriya ya kai Naira Tiriliyan 15 da Biliyan 51, sabanin Naira Biliyan...
Dokar Mai: Nijeriya Ta Yi Asarar Zuba Jarin Da Ya Kai...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce Nijeriya ta yi asarar zuba jarin da ya kai Dala biliyan 50 a cikin shekaru 10 da su...
Tattalin Arziki: Bashin Biliyoyin Dalolin Kudin Da Ake Bin Najeriya Da...
Bankin duniya ya ce Najeriya ta shiga cikin jeren kasashe 10 da bashi ya yiwa katutu a duniya.Bankin a wata sanarwa kan yanayin basusuka...


































































