Badakala: Bankin Duniya Ya Tona Asirin Kamfanonin China
Babban Bankin Duniya ya tona
sunayen wasu manyan kamfanonin gine-gine na kasar Sin wato China har guda
shida, cewa an same su da laifin harkallar kwangiloli...
Tara Abinci: An Yaba Da Tsarin Gwamnatin Tarayya Na Sayo Hatsi
An bayyana shirin gwamnatin tarayya na sayo hatsi da
sauran kayayyakin abinci domin Tarawa a matsayin abin da ya dace.Tsohon shugaban kungiyar kawo cigaban al’ummar...
Bincike: Najeriya Ta Shiga Wani Mawuyacin Hali – Babban Bankin Duniya
Babban bankin duniya ya ce Najeriya na shiga wani mawuyacin hali a hankali sakamakon sakaci da ta yi da harkar noma da kuma...
Haraji: Bankin CBN Ya Zabga Harajin Ajiya Da Cirar Kudi A...
Babban
bankin Nijeriya CBN, ya ce duk wani mai ajiyar kudi a banki zai fuskaci karin
harajin ladar ajiya da cirar kudade a bankin da ya...
Kudin Shiga: Buhari Ya Zartar Da Hukuncin Karshe A Kan Kadarorin...
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya ba ministar kudi Zainab Ahmed umarnin a saida duk
kadarorin da aka kwace daga hannun mutanen da ake tuhuma da laifuffukan...
Cigaba: Dangote Ya Ce Akwai Bukatar Gwamnatin Ta Samar Da Hanyoyin...
Fitaccen
dan kasauwa Aliko Dangote ya ce gwamnatocin Nijeriya na baya da na yanzu ba su
tabuka wani abin a zo gani wajen ciyar da tattalin...
Cunkoson Apapa: Direbobin Manyan Motoci Sun Bijire Wa Umarnin Buhari
An shiga mako na biyu kenan, tun bayan da Fadar Shugaban kasa ta bada umarnin a yi gaugawar janye manyan motocin da su ka...
Tattalin Arziki: Najeriya Na Maraba Da Masu Zuba Jari – Buhari
Shugaban kasa Muhammadu
Buhari ya ce Najeriya na maraba da masu son saka hannun jari a fannin ayyuka
musamman na samar da wutar lantarki da zai...
Fasa-Kwauri: DPR Ta Janye Ba Gidajen Man Da Ke Kusa Da...
Ma’aikatar
lura da arzikin man fetur DPR, ta daina bada damar gina gidan mai tare da janye
bada lasisi ga gidajen man da ke da kusancin...
Tattalin Arziki: Dole Nijeriya Ta Dage Yin Ajiya A Asusun Tara...
Ministar kudi ta Nijeriya Zainab Ahmed, ta ce ya zama dole gwamnati ta jajirce wajen maida hankali ta na tara rarar ribar danyen mai...
Nijeriya Za Ta Fara Saida Wa India Danyen Man Fetur –...
Kamfanin
Man Fetur na Kasa NNPC, ya ce zai fara saida wa kasar India kashi 10 cikin 100
na danyen mai domin taimaka wa kasar warware...
Coronavirus: ‘Yan Afrika Miliyan 20 Za Su Rasa Aikin Su
Kungiyar Kasashen
Afrika ta AU ta ce, annobar coronavirus na iya raba mutane a kalla miliyan 20
da gurabe ayyukansu a fadin nahiyar, abin da ake...
CBN ya hana a ba wa NNPC Canjin Dala
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya hana kamfanonin mai sayar wa kamfainin man fetur na kasa (NNPC) dala.CBN ta hana kamfanonin mai da ke aiki...
Nijeriya Za Ta Goyi Bayan Shugaban Bankin Afrika Adesina A Karo...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ce Nijeriya za ta goyi bayan shugaban bankin cigaban Afrika Akinwumi Adesina a kokarin sa na sake neman shugaban...
Farashin Kayan Abinci: Shugaba Buhari Ya Sha Alwashin Sa Ido A...
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya Sha Alawashin sa ido yadda ya kamata domin tabbatar da cewa ba a sami hauhawar farashin kayan abinci a...
USAID Ta Ware Dala Milyan 300 Domin Inganta Cinikayyar Amfanin Gona
Hukumar
Tallafa Wa Ci-gaban Kasashe Masu Tasowa ta Amurka USAID, za ta zuba jarin dala
milyan 300 domin inganta cinikayyar kayan gona nau’uka biyar a wasu...
Tattalin Arziki: Masu Zuba Jari Sun Ja Baya Daga Nijeriya –...
Wani
rahoton Majalisar Dinkin Duniya ya ce, adadin jarin da ‘yan kasuwa na kasashen
waje ke zubawa a Nijeriya ya ragu da kashi 42 cikin dari.Rahoton
ya...
Tattalin Arziki: Kasuwar Hannun Jari Za Ta Habbaka Bayan An Rantsar...
Masana
harkar kasuwar zuba hannun jari, sun ce ana sa ran kasuwa ta mike bayan an sake
rantsar da shugaba Muhammadu Buhari a Ranar 29 ga...
Sarrafa Kudade: CBN Ya Yi Hadaka Da Masallatai Da Coci-Coci
Babban Bankin Najeriya CBN ya ce yayi hadin gwiwa da
masallatai da coci-coci don su tallafa wajen koyar da ilimin sarrafa kudade a Najeriya.Wani darakta...
Nade-Nade: Thomas John Ya Zama Mukaddashin Shugaban Hukumar Gudanarwa Na NNPC
Shugaban
kasa Muhammadu Buhari, ya nada Dr Thomas John a matsayin mukaddashin shugaban
hukumar gudanarwa ta kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC).Kamfanin
NNPC ya bayyana haka...

































































