Home Labaru Kasuwanci Tara Abinci: An Yaba Da Tsarin Gwamnatin Tarayya Na Sayo Hatsi

Tara Abinci: An Yaba Da Tsarin Gwamnatin Tarayya Na Sayo Hatsi

891
0

An bayyana shirin gwamnatin tarayya na sayo hatsi da sauran kayayyakin abinci domin Tarawa a matsayin abin da ya dace.

Tsohon shugaban kungiyar kawo cigaban al’ummar Zango Ibrahim Adamu Zango, ya bayyana haka a Kaduna.

Ibrahim Adamu Zango, wannan abu ne da ya zama wajibi musamman a irin wannan lokaci da mutane ke cikin wani hali.Ya ce bayab haka ya kamata gwamnati ta samar da wasu hanyoyi na taimaka wa al’umman domin ganin sun zamo masu dogaro da kai.

Leave a Reply