Advertisement

Ilimi

Home Labaru Ilimi
Ilimi

NECO Ta Fitar Da Sakamakon Jarabawar 2019

0
Hukumar shirya jarrabawar kammala karatun sakandare ta NECO, ta saki sakamakon jarrabawar watan Yuni da Yuli na shekara ta 2019.Bisa ga sakamakon da hukumar ta saki,...

Mufti Menk: Daliban Jami’ar Al-Qalam Sun Ba Ni Kunya

0
Fitaccen Malamin Addinin Musulunci Mufti Isma’il Menk, ya ce daliban jami’ar Al-Qalam da ke jihar Katsina sun ba shi kunya matuka game da tarbiyar su.Malamin ya...

Ilimi: Gwamnatin Sokoto Ta Biya Wa Daliban Kudin Jarrabawar NECO Da...

0
Gwamnatin jihar Sakkwato ta biya naira miliyan dari 3 a matsayin kudin jarabawar dalibai na kammala makarantar sakandari na WAEC da NECO na shekarar 2018 da...

JARABAWAR 2019: NECO TA SAYO NA’URA 8000 DOMIN TANTANCE DALIBAI

0
Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantar sakandiri ta kasa NECO ta sayo na’ura guda 8000 wadanda za a yi amfani da su wajen tantance masu...

Zargin Zamba: Za A Fara Amfani Da Jirage Marasa Matuka A...

0
Shugaban hukumar shirya jarrabawar share fagen shiga Jami’a ta JAMB, Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce hukumar za ta fara amfani da jirage marasa matuka a lokacin...

An Kulle Makarantar Mata Ta Gwamnati Da Ke Dapchi A Jihar...

0
Kungiyar malamai da iyayen baliban makarantar Dapchi da kungiyar yaran makarantar da aka sace, sun yanke shawarar kulle makarantar sakandaren mata zalla da ke Dapci jihar Yobe...

Karin Harajin: Mun Yi Ne Don Inganta Fannonin Lafiya Da Ilmi...

0
Shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce an yi karin Harajin kayayyaki na VAT, daga kashi 5 cikin 100 kashi 7 da rabi domin a yi wa...
Ilimi: Babu Ranar Bude Makarantu Duk Da An Sassauta Takunkumi - Minista

COVI-19: Babu Ranar Bude Makarantu – Nwajiuba

0
Karamin ministan ilmi Emeka Nwajiuba, ya ce har yanzu bai ga ranar da za a bude makarantu domin ci-gaba da karatun dalibai a fadin...

Majalisar Wakilai Ta Yi Watsi Da Bukatar Sa Almajirai A Tsarin...

0
Majalisar wakilai ta ki amincewa da kudurin sanya almajiranci a cikin tsarin Hukumar bada ilimin bai-daya UBE, wadda ke karkashin Ma’aikatar Ilimi ta kasa.An dai gabatar...
Shiga Jami’a: Hukumar Jamb Ta Dakatar Da Amfani Da Katin Zama Dan Kasa

Shiga Jami’a: Hukumar JAMB Ta Dakatar Da Amfani Da Katin Zama...

0
Hukumar Shirya Jarabawar share fagen Shiga Jami’a JAMB, ta dakatar da dokar cewa sai dalibi ya mallaki katin zama dan kasa kafin a bar shi ya...
Mohammed Bello Matawalle, Gwamnan Jihar Zamfara

Matawalle Ya Rufe Wata Makaranta Saboda Wulakanta Al-Kur’ani A Zamfara

0
Gwamnan jihar Zamfara Mohammed Bello Matawalle ya bada umarnin rufe wata makarantar firamare a jihar sakamakon yadda ake wulakanta Al-Kur’ani.A wata sanarwa da daraktan yada labaran gwamnatin...

Takardun Makaranta: Lai Muhammad Ya Ba ‘Yan Nijeriya Hakuri A Kan...

0
Ministan yada labarai da al’adu Lai Muhammad ya roki ‘yan Nijeriya su yafewa shugaban kasa Muhammadu Buhari a kan batar da takardun makarantar sa na sakandare...

Ilimi: Majalisar Dattawa Ta Amince Da Kudirinmaida Kwalejin Kimiyya Ta Kaduna...

0
Majalisar dattawa ta yi zama na uku a kan kudurin maida kwalejin kimiyya da fasaha ta Kaduna zuwa cikakkiyar Jami’ar Birnin Kaduna, wato City University of...
Gwamnati Ba Ta Cire Dokar Hana Zirga-Zirga A Tsakanin Jihohi Ba

Bude Makarantu: Hukumar WAEC Da Gwamnati An Cimma Matsaya

0
Gwamnatin tarayya da hukumar shirya jarabawar kammala sakandire ta Afrika ta yamma, sun cimma matsayar sauya ranar jarabawa.A maimakon fara jarabawar a ranar 4...

Rikice-Rikice: Rahoto Ya Nuna Cewa Nijeriya Na Da ‘Yan Gudun Hijira...

0
Wani rahoto da aka fitar kan ‘yan gudun hijira, ya nuna cewa akwai mutane miliyan 41 da ke gudun hijira a fadin duniya.Rahoton ya...

Daukar Sojoji: NDA Ta Sanar Da Dalilan Dakatar Da Jarabawar Shiga...

0
Kwalejin horas da sojoji ta Kaduna NDA ta sanar da cewa, ta dakatar da rubuta jarabawar shiga makarantar ga daliban zango na 71.Jami’in hulda...
Farfesa Muhammad Yahuza, Shugaban Jami’ar Bayero Kano

Jami’ar Bayero Ta Kori Dalibai 63 Tare Da Dakatar Da 13

0
Shugaban jami’ar Bayero da ke Kano Farfesa Muhammad Yahuza ya kori dalibai 63 tare da dakatar da wasu 13 har na tsawon shekara guda, sakamakon kamasu...

Magudin Jarabawa: Jami’ar Abuja Ta Fatattaki Dalibai 100

0
Jami’ar Abuja ta sanar da fatattakar dalibai 100 bisa rashin bin ka’idar jarrabawa, inda ta ce wadanda aka kora sun hada da masu karatun matakin digiri...

Kula Da Ilimi: Gwamnan Zamfara Ya Amince A Maida Da Malamai...

0
Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya amince a maido da malaman makaranta 556 da gwamnatin da ta shude ta kora.Hakan dai, na kunshe ne a cikin...

Sabanin Hankali: Kotu Ta Ce Ko Mutum Bai Yi NYSC Ba...

0
Wata Babbar kotun tarayya ta ce ba za a iya hana mutum yin takara don kawai bai yi bautar kasa ba.Kotun ta yanke hukuncin ne, a lokacin...
Call To Listen