Home Labaru Ilimi Wata Sabuwa: Cudanya Da Turawa Yasa Hausar Mu Ba Ta Nuna Ba...

Wata Sabuwa: Cudanya Da Turawa Yasa Hausar Mu Ba Ta Nuna Ba – Zahra Buhari

1679
0
Zahra Buhari, ‘Yar Shugaban Kasa
Zahra Buhari, ‘Yar Shugaban Kasa

‘Yar shugaban Kasa Zahra Buhari, ta bayyana wa taron bikin karrama wadanda su ka yi nasara a gasar Hikayata ta BBC Hausa da aka yi a Abuja, cewa abin da ya sa Hausar ta ba ta nuna ba shi ne, yadda tun su na yara su ka fara cudanya da turawa.

A jawabin da ta yi a dakin taro na Ladi Kwali da ke Otel din Sheraton, Zahra ta yaba wa wadanda su ka yi nasara baya ga jinjina wa BBC da ta shirya irin wannan gasa musamman don ci-gaban mata.

Ta ce idan sun a Magana da baban su kullum sai ya rika gyara masu Hausa, kuma ita tun karama ta bar gida, sannan su na cudanya da turawa shi yasa ba su iya Hausa ba.

Leave a Reply