Bashin Kudin Karatu: EFCC Ta Mika Wa NELFUND Naira Biliyan 50
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta mika wa asusun da ke ba da tallafin karatu na NELFUND Naira biliyan 50.Cikin...
Karatun Sakandare: Sabon Tsari Zai Fito A Watan Satumba
Gwamnatin Tarayya na shirin gabatar da sabon tsarin karatu ga dukkanin makarantun sakandare a fadin kasa a watan Satumban 2024.Ministan ilimi, Farfesa Tahir Mamman...
Gwamna Ya Kori Shugabannin Makarantun Sakandare 7
Gwamnatin jihar Taraba ta dakatar da wasu shugabannin makarantun sakandare bakwai bisa zargin yin zagon kasa ga ilimi a jihar.Ma'aikatar ilimi ta jihar ta...
Kammala Karatun Jami’a Na Bogi: JAMB Ta Bankaɗo Ɗalibai 3000
Hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da sakandire ta ƙasa (JAMB) a Najeriya ta bankaɗo daliban da suka kammala karatun jami'a na bogi 3,000,...
Zikirin Juma’a : Tinubu Zai Halarci Fadar Aminu Ado Ta Nassarawa
Gidauniyar Sheikh Dahiru Usman Bauchi za ta gudanar da taron ta na Zikirin Juma’a na shekara a fadar Sarkin Kano 15.An shirya gudanar da...
Sauya Bangaren Ilimi: Gwamnatin Tarayya Ta Sake Barazanar Kama Masu Takardun...
Gwamnatin tarayya ta ce hukumomin tsaro za su fara farautar mutanen dake rike da takardun kammala karatun digiri na bogi a fadin Najeriya.Ministan Ilimi...
Gwamnatin Adamawa Ta Fitar Da Naira Biliyan 2.4 Domin Biyan Jarrabawar WAEC...
Gwamnatin jihar Adamawa ta ware Naira biliyan 2 da dubudari 4 domin biyan kudaden rajistar jarrabawar WAEC daNECO ga wadanda su ka cancanta a...
Rashin Albashi: Ma’Aikatan Jami’Oi Sun Ƙuduri Shiga Yajin Aiki A Najeriya
Ƙungiyar manyan ma'aikatan Jami'oin Najeriya, SSANU da kuma ta ma'aikatan jami'a da basa koyarwa, NASU sun ce za su tsunduma yajin aiki a ranar...
Limanci: Sheikh Yasser Dossary Ya Dawo Masallacin Harami
Babban Limamin Masallatan Harami Sheikh Abdul Rahman al-Sudais, ya sanar da dawowar Sheikh Yasser Dossary da wasu limamai biyu.Sheikh Sudai ya sanar cewa Sheikh...
Bunkasa Ci Gaba: Gwamnatin Kadunata Ɗaura Ɗamarar Amfani Da Fasahar Zamani...
Gwamnan Jihar Kaduna, Sanata Uba Sani ya ce gwamnatin sa ta himmatu wajen yin amfani da karfin fasahar zamani wajen bunkasa tattalin arziki, da...
NYSC Ta Magantu Kan Tura Masu Yi Wa Kasa Hidima Yaki...
Hukumar kula da masu yi wa Kasa Hidima ta Nijeriya NYSC, ta ce babu wani shiri da ta ke yi na tura matasa masu...
JAMB Ta Haramta Wa Dalibar Da Ta Yi Sakamakon Bogi Sake...
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a JAMB, ta haramta ma wata daliba mai suna Mmesoma Ejikeme da ake zargi da fitar da sakamakon...
Kisan Gilla: Dalibi Ya Soka Wa Abokin Karatunsa Wuka Har Lahira...
Wani matashi mai shekaru 22 da ke ajin karshe a Kwalejin Ilimi ta Adamu Tafawa Balewa ya soka wa wani abokin karatunsa mai suna...
Ilimi: Kudurin Dokar Da Zai Kara Wa Karatun Allo Kima
A yanzu haka Kudurin dokar kafa hukumar da za ta dinga kula da tsangayoyi da almajirai da kuma yaran da ba sa zuwa makaranta...
Rashin Biyan Albashi: Malaman Jami’ar Yobe Sun Yi Zanga-Zanga
‘Yan kungiyar Malaman Jami’o’i ta Najeriya ASUU, a Jami’ar Tarayya ta Gashu’a, a Jihar Yobe, sun gudanar da zanga-zangar lumana kan rashin biyan su...
Sabon Tsari: Gwamnatin Jihar Kaduna Ta Dauki Matakin Samar Da Ilimi...
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufai, ya ce tsarin biyan kudin makaranta ga daliban sakandiri da ma'aikatar ilimin jihar ta bullo da shi ya...
Addu’o’In Zaman Lafiya: Malamin Darikar Tijjaniya Ya Ja Hankalin Al’ummar Musulmi
Mayakan kungiyar ISWAP 104 da suka mika wuya sun ce uwar bari suka gani a sakamakon ragargazar da sojoji ke musu ta sama da...
Jita-Jita: Jami’ar Al Qalam Dake Katsina Ta Musanta Kai Mata Harin...
Jami'ar al Qalam da ke jihar Katsina a arewacin Najeriya ta musanta labaran da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke cewa an...
Tattalin Arzikin Nijeriya Zai Habbaka Da Kashi 2.5 a 2022 –...
Bankin Duniya ya yi hasashen samun habbakar tattalin arzikin Nijeriya da akalla kashi 2 da rabi cikin 100 a shekara ta 2022, sama da...
Bunkasa Ilimi: A Jihar Neja Kwalejin Kiwon Lafiya Ta Zuma Rock...
Masu ruwa da tsaki Kan harkar Ilimi sun bayyana farin cikinsu kan samar da kwalejin kiwon lafiya ta Zuma Rock College of Health Technology...


































































